KHAULAT

Khaulat

by @zainabbadam58

ta kasa man tawa Dan Haka ta fadawa fadila abinda idanunta suka gane mata tayita jira ta bude message din Wanda ta whatsapp ta Mata shi Amma shiru se Bayan Isha ine data sake Hawa online taga fadilan akai itama cikin kan kanin lkc fadila ta bude ta saurara tsaf sanna ta mayar Mata da amsa “ Wei Dan Allah da gaske kike it’s so confused, Kuma kina da tabbacin shi Kika gani kode wani me Kama da shine kinsan fa ance adunia akwe hallutu har uku masu Kama da juna another things ma ba a kano kuka hadu ba? to meya Kara hadaki dashi a Abuja Ina fatan de bakice Masa komaiba kinsan fa mutanen yanzu ta iya yuhuwa ma bibiyarki yake sbd abinda Kika fada masa a wanchna lkc gsky kiyi ta addua da neman tsari dashi Dan Kar y je y chutar dake tun da kince jiya kasa bacci kikayi“ Khaulat na Gama saurara ta rintse ido ta fahimci de har yanzu fadila Bata fahin ceta a dan Haka ta shiga mayar Mata da amsa” noo... fadila I’m not talking about dat by now kinsan kuwa ya kammani sa suke ne ni se yau ma na Masa kallan kurulla he is  gorgeous person ba fari bane Amma duk yanda akai ruwa biu ne cikin Shiga fa me kyau fadila ni yanzu na Shiga shakku a babban bako fa yazo taron duk yanda akai he is not a common man  or aheading of sth else Dole akwei kamshin gsky kalaman sa sun nuna ba barawo bane nice kawei nai Masa mummunar fahinta Amma duk da basa hakurin da nayi be fasa tu huma ta ba kamar Ina sake tunzura sa mgnr gsky Yana da fusata yanda Kika San ya rufeni da duka think on it pls I will talk to u later” daga Haka ta Mike dan amsan Kiran momy data gani a wayarta “ fadila ta sauke wayar tana kallan screen din ganin harta yanke ita kanta mamaki take but she will call her again to hear the end of dis drama, wa inna tsukukim kwanakin dady yay kiranta akan mgn makarantarta  wacce zasu dauki sababbin dalibai a karshen shekarar da suke ciki sosai taji dadi tai masa godiya sanna ta bar parlor din nasa ta rage dumuwa hundred percent of Wanda take taking a kano Dan duk abinda take so shi take yi Bata chass balle ass daga ita har siyam din, convocation din siyam y kama ranar Tuesday by 2pm Anna wani babban estate dake baya da gdn gonar su dady din shida wansa tun ana igobe siyam ta Shiga gayyatar cousins dinta da ma friend dinta kasan cewar ita din me yawana mutanece Bata da wahalar sabo Haka suka yita shirye shirye momy ta bada order snacks da kebab da juices dama duk wani kalan abinci da za aci a wajen ahnkl haya Niya mutanen dake cikin gd ke tashi daga Dan kwanciyar datai har karfe daya da arbain tayi ta Mike zaune tana kallan amna it din cousin din siyam ce tsaye gaban mirror tana fitting din veil dinta da kayan jikinta Khaulat na dubanta tace “ lkcn tfyr yayi ne” ? Amna ta Dan juyo sannan tace “ Naga biyu saura kinsan siyam tun dazu take zarya dakin Nan kema ta shigo ta shinki Amma baki tashi ba seta futa nima gjy nai da mitarta na Mike Dole yanzu ki shirya idan yaso se mu huce gaba daya Dan ita tuni suka tafi tare da sis Khadija su kudratu ma Basu Jima ba yanzu saura mu biu semu bi su momy” Khaulat ta Mike daga zaunan  tana cewa “ ohk to barin yi wanka na shirya” few time ta dauka ta fito ta Shiga shiryawa sosai Tai kyau cikin shigar doguwar white silky yard me hasken gaske ta yane kanta da mayafi fari Dan facelighten kanta Tai da kajal se lipgloss Mara kala ta fito parlon kasa bcouse Nan Amna da sauran Wanda Basu tafi ba suke momy ma Tai kyau da lace purple nephew din dadyn ce se wata little girl se Kuma Amna har ta shigo suna kallanta momy na Dan murmushi tace “ Khaulat I have noticed u dat inde zamu fita u re the last hakan yasa dressing dinki daban da na kowa Amna duban yarinyar Nan fah” amna na dubanta cike da Sha wa tace “ serious momy zanchan ki Nima na lura daga shekaran jiya zuwa yau” Khaulat ta marairaice tana dubansu “ Allah momy nifa ban yi Dan nafi kowa kyau ba” momy tace “ den wat Khaulat ai ita kwalliya da kike gani jiki take bi ni ai zan fiso Kinga kaf family dinmu ba koma baya inde kwalliya da tsafta ne Dan Haka ku huce mu tafi” suna biye da ita suka Isa har wajen aje motocin driver din sune ya kwashesu a motar baban wajeni a cikin estate din Wanda ya kasance na babban wan dadyn ne ba kammalalle bane Amma duk da haka a gyare yake anyi decoration din wajen se haske ta ko Ina da mutane awajen zaune saman chairs da drink Wanda aka fara serving dinsu dashi duk tabi ta tsargu a wajen kusan Mata ne Amma Kuma ta kasa sakewa Bata San kallo ta tabbatar farin kayanta ne ke daukar ido duk laifin siyam ne data sata seta saka su taita Jin dama Bata saka ba Dan duk inda ta juya se an kalleta se kace ita kadeice mutun a wajen wayarta ta dauko ta rike bayan sun zauna Tai kamar me danawa so take samawar wa kanta abinyi Dan ta rage dar dar din da take ji anyanzu Amna ta Mike tana cewa “ Khaulat lahh Kinga matar deputy govr tazo waw dama haka take come let’s go to her” Khaulat ta Dan dubi sashen da matar take wacce se gaisawa aka da ita sanna ta dubi Amna” no.. ni Ina Nan jeki dawo kawei” anan ta cigaba da Zama dama daga ita se amna a table din few munite momy ta karaso inda take Khaulat na dubanta tace “ momy lfy kuwa” ta Dan Yi tsaki tana cewa “ Wei siyam baza tazo wajen Nan bane se kace wata amarya African time din na meya Bayan tasan manyan bakin da aka gayyata ba Zama suka zo yiba har tsahon yaushe za suyita jiranta Kira min ita ni Inna kira Bata Shiga” Khaulat ta Shiga Kiran layin siyam din sede ita dinma dsame thing line busy “ momy na kasa reaching dinta” shikenan bari Ina zuwa” daga haka ta bar wajen tana zaune wasu bakin na sake zuwa har zuwa lkcn Amna Bata dawo ba ta tsaya chan wajen wasu maza da Basu jima da zuwa ba da alamu duk ire iren family din sune se wajen karfe uka da rabi sanna siyam ta halarci wajen da ita da close friend dinta juwairiyya se cousin dinta hafsa tayi kyau sosai Khaulat ta Dan Yi Mata pic ita kadei lkcn data ke Isa ga wata aminyar momyn su gaisa cikin kankanin lkc taron ya fara gudana Babu kida ko daya sede sermon da wata mlm Tai tayi awajen sanna aka Yi ta Mata addua tare da fatan Allah ya dafa Mata basma ce ta zauna beside her tana cewa “ anty Khaulat kina ta zaune ke kadei?” ta Dan Yi murmushi tana cewa “ lah yaushe kikazo ?” mun Dan juma nida momy nane” wato anty “haulat tana Ina ? Nan basma ta nuna Mata ita a wani table din Tai murmushi tana duban siyam din Hira suka ringa tabawa siyam da suketa faman dauke dauken pics ta zame ta nufi inda su Khaulat din suke tsaye Tai tana dubansu dai dai “ kun kyauta Kuna kallo anata hoto Amma kun zauna kun hada Kai kamar masu karawa juna sani seku tashi muje ayi daku kuma” Khaulat tace “ to gamu Nan zuwa” ta juya ga basma wacce ke nuna Mata wani abun daban sosai ta kulu tana kallansu cike da takaici Aiko ta Kama hannun kowachen su tana cewa “ ban yarda ba duk halinku daya ai nasan ba zuwa zaku yiba muje kawei without any chance Haka ta jasu suma aka ringa hotunan dasu photographer dince ta maida hankali ga daukar Khaulat wacce tuni hotan ma ya isheta bcouse sun dauka yafi ashirin ta zame ta barsu ana kai tsaye wajen haulat din ta nufa ta zauna suka gaisa har wajen biyar suna wajen Abu ya kici yaki cinyewa duk wani strangth dinta ya Kare by now so take ta tafi gd gashi taga basu da alamr tfy inda Amna take ta nufa wacce ke zaune se zuba Hira suke da wani “ Amna Zaki tafi yanzune”? amna na dubanta tace “ eh Naga an fara tattafiya so if u want to leave now let me go with u” ta fada tana duba a gogo phone dinta “ ancle dady ni zan huce se munyi mgn” Wanda ta Kira da hakan ne ya dubi Khaulat wacce attention dinta yake Kan wayarta it’s so boring Sam ammar baya gjy da Kira tana daga kiransa time to time yanzu Amma baya Mata uziri idan ya kira yaji  ba a daga ba se yayta yi “ to muje Mana na saukeku” amna na duban khualat din tace ohk muje ba damuwa” she know he will never attempt once nd leave Dan Haka har suka huce ta ita kuma tana biye dasu ta daga wayan ranta duk babu dadi “ bana kusa ne Naga tarin missed calls Amma idan na koma gd zan ma mgn” ta sauke wayan tana me cigaba da binsu a gdn baya ta riski Amna Dan Haka itama ta Shiga Nan front sit din ancle dadyn dinne se wani a gefansa switched wayan Tai gaba daya tana me jefata ajaka suna tfy ahnkli Amna ke Mata mgn “ Khaulat mgn fah ake Miki “ ta dubeta da sauri Dan gaba daya hkalinta na wani wajen da ban “ sorry ban jiba wlh” the side person to the driver ne ya seta mirror din kanta Yana kallanta ta ciki “ ko se mun hada da contribution din hearing aid” ya fada cike da zolaya Khaulat batace komaiba de “ Kinga niba ko kulani bataiba se mgn nake” ya fada Yana duban Amna “ Khaulat is my big bro fah ku gaisa Mana” Khaulat ta dubi Amna wacce tai mgn da dmuwa sannan ta gaishsa ya amsa Yana me tanbayarta gjyn taro , shiru ne ya biyo baya no wonder the driver take them for so long ita de taga sun ki Isa gd nan wani bakin restaurant ancle dadyn ya faka suka bude murafun suka futa Amna ta dubeta tana cewa “ Khaulat kode kina da matsalar kunne ne Naga bakice komaiba sanda Bro dina ke tanbaya ki me kike so a siyo Miki “ Khaulat na dubanta with lack of understanding Bata ignoring mutane ba halinta bane “ Amna wlh ban jiba gaba daya hankalina Yana wani wajen daban I” Amna ta Dan glaring dinta tana cewa “ let him back den u will repeat it to him” Khaulat ta kauda Kai tana San dedeta kanta ta kasa samun nustuwa gaba daya ta rasa dalili burinta be huce ta ganta a gdb Sam zamanta a yanzun ma gundiranta yake Bayan wani fews time se gasu sun dawo kanta na jingine da jikin motar taji ana Mata mgn ta dago da kanta Wanda lkc daya taji ya fara Mata ciwo tasan stress din hayaniya Wanda Tai taken over dan duk sanda ta Shiga taro haka take fama bro din Amna ne Yana dubanta cike da murmushi daga Nan space din dat will allow u to turn nd look for ur back sit partner “ Khaulat wa happen now, u keep quiet kode akwei matsala kowa na Hira Amma ke kinyi shiru” Amna tace “ wah? is not a novelty” yace “ ohk na gane so take dis” ya fada Yana me Miko Mata ledder shopping din Bata amsaba se cemasa Tai ta gode ya dan Bata rai yana cewa “ why Khaulat ko kin rainane?” Jin haka yasa ta kallansa sosai ta girgiza Kai “ idan na kar bama zan raba ka da shine amma bazan sake neman wani abuba ayanzu” yay shiru nd looking at her sanna yace “ eh naji ki karba Kinga kowa da nasa kema ki karba naki idan yaso Koda baki ciba kinde karba” yay shiru yana kallanta Amna da dady suna ta iyar dry su ganin yanda ake drama she don’t want to utter much dat why ta amsa sannan tai gdy sunyi tfy sosai sanna suka Isa suka saukesu a anan farfajiyar gdn Wanda ke aje da motoci hakan ya basu tabbacin sun bar wajen taron sun dawo gd bayan kwana biu da convocation din siyam yayan Amna wacce take iyar kanin dady ya ringa Mata mgn ta WhatsApp da Bata ganeba seda ya Mata bayani tukunna she didn’t hide to him dat tana da Wanda zata aura badan komaiba sedan karya Bata lck Sa ya Kuma Bata nata yace shi ba wannane dmuwar Saba he just to make friendship with her bcouse tana matukar impressive dinsa tun sanda ya fara ganinta lkc zuwa lkc yake ku lata sede mgn baya tsayi Dan Bata Saba ba sanna idan tace zatai declaring Amna ba za taji dadiba kwanci tashi asa rar me Rai cikin ikon Allah ta samu admission a Nile Crest International University wanna din wata rana ce da ba zata mance da itaba lkc da daddare...