Khaulat
Nile Crest International University wanna din wata rana ce da ba zata mance da itaba lkc da daddare dady yay kiransu ita da siyam “ ki kasance cikin shiru domin zuwa yanzu duk wani tsare tsaren Shiga makaranta yazo karshe kinji” Khaulat ta girgiza Kai cike da gamsuwa siyam na duban dady din nata tace “ yauwa dady nifa nawa karatun Ina San na daura PhD Kuma dady a abroad couse yafi karatun Nan dadi Haka yaya safina ta Gaya min dady ni kadeice ka hanani futa waje alhalin kasan inaso” ta karashe mgnr tata like she is ready to cry “yana duban diyar tasa cike da kulawa sanna ya soma mgn “ dadi na dake rigima kamar iyar shekara uku wani lkc I though u are ready to start professional Dan har na tura takar dunki Dana karba last week ya Kuma akayi haka Ina lefi wanna dinma Kuma ma kin mance alkawarin alhji abubakar “? Siyam Tai shiru tabbas Bata man ce ba they had engaged dat whenever she graduated not retard to get marriage with his son a rubuce yake “ but dady….” But wat siyama kinsan cewa yaren Nan ya Dade Yana so kuyi aure ki Kuma kin yarda akan cewa Bayan kin kammala mkrn ni Ina ganin Kya karasa a dakin mijinki bcouse ko su Khadija ma da safina ai duk a dakinsu sukai Rabin karatun da sukayi inaga haulatu ce mAh seda Tai nisa sosai” siyam ta langwabe Kai tana cewa Amma fah dady kasan inaso wlh” yay gyara zaman sa sosai sanna yace “ Kinga siyama idan bakyasan yaran Nan kawei ki fada kinsan indan ta nine ba matsala inde Kara tune shi aure lkc ne duk sanda ki kaga kin shirya se ayi” yay shiru yana dubanta Khaulat kuwa se sharing ears dinta take btw siyama da dadyn tana Kuma ilimantar rayuwa acikin maganganun nasu, dady mutunne na kwarei Wanda take basa wani gurbi na mahaifinta da kansa ya dauketa a motarsa secretly no accompany of any one of his security badan ko maiba sedan baya So ya nuna matsayin da ikonsa bisa hurimin makarnatar Wanda hatta ga neman admission din duk a hannu wani a mintaccensa ya Dora Dan karma a ga idan sani ko asanda Khadija Tai karatu a schll din hakan ce ta kasance ba karamin dadi Khaulat din taji ba da ya mata mgn akan hakan Dan itama tana sa ranta zatai karatunne badan asan daga mahallin da take rayuwaba kamar yanda ya kasance azahiri itadin ba iyar kowa bace cikin nustuwa yake tukin tana zaune a gefansa Dan zuwa Nile Crest din ya soma mgn “ Khaulat if u are in need of anything feel free to ask Dan ayanzu nine mahaifinki duk abinda kike Jin Zaki tanbaye sa yayi Miki to Nima ki tanbaye ni Kai tsaye karkiji komai tunda abbanki baya kusa dake Kinga kuwa nine gurbinsa” ya fada Yana dubanta ta Dan yi murmushi tana me cewa “ insha allahu dady zan Yi hakan” yace “ yauwa khaulatu diyar Abba Nima na Dana naji haka nafeesa ke tsokanar ki” Khaulat ta saki dry tana kallan dadyn mutunne makarami me Kuma saukin Kai duk da mukamin da yake da shi hakan besa ya kasance me daga waba kowa nasa ne ta lura da hakan a iya tarayyarta dasu cikin nutsuwa yake Gaya Mata tsare tsaren schll din tana girgiza Kai tana Kuma saurare sun Isa cikin makarantar me kayatuwar gske duk iya tsahon rayuwarta da tai bata taba ganin makaranta me kyau da tsari irin taba tun daga bakin get ta tabbatar da haka ta jinjinawa wa duk Wanda ya kasance mamallakin makarantar ne Dan siyam ta Gaya Mata lkc da suke hirar makarnatar cewa ta larabawa ce lalle duk yanda take Jin ta Bata tabbatar da tafi harsashen taba se yau din yanzu da gaske Nan ba da jimawa a zata Zama member na wanna makarnatar? Bayan sun sami huri sun faka dadyn ya dauki wayarsa Yana Kiran waya after few minute Sega wani baban mutun mara tsayi me iyar kiba ahankali dadyn ya sauke glass din motar Nan danan mutu min ya zube Yana kwasar gaisuwa “ ranka shi Dade me girma minister Kai ne da kanka yau a makarantar tamu “ dady na murmushi yace “ nine fah da kaina nai shigar badda Kama muje daga office din naka” shiya bude Masa motar yana me take Masa baya Khaulat Kam kuwa tana biye da shi itama daga Bayan tana Kuma me sake gaskata haduwar makarantar sannu a hankali suka nifi office din vice Chancellor/Rector shima gwanin burgewa suka zauna a quest chair sanna suka sake sabuwar gaisuwa har abban sanna ya soma Masa mgn “ iyata na rako interview kasan Nan zata fara insha allahu” rector na duban sa yace a Masha allahu to Allah ya temaka yanzu Naga takwas saura tana gab da cika sena rakata ai Mata ta yanzu” “ Tau bdm muna gdy” “ ahaba ranka shidade mune ai da godia “ Khaulat de na zaune har eight ta cika sanna ta Shiga interview dinta few time ta dauka ta fito Dan ba wani Bata lkc acikin suka yiwa rectorn sallama shiya rakosu sanna suka hau motan dady ya ja suka nufi gd .[04:28] wanna itace ranar ta ta farko ta kasancewa cikakiyar daliba a Nile Crest International University driver gdn sune ya kaho ta sanna ya juya ya tafi she is walking carelessly in the schll compound tana ganin shahararrun motoci suna shigowa da matasa maza da Mata iyan gayu yaran gata shigar da tai shigace wacce ta Saba yinta idan zata buk badan komaiba sedan ra ayin kanta duk da tasan yanda ake baza kawa a mkrnta. she doesn’t mind bcouse she is walking politically Amma duk da haka be Hana wata mota kirar “G”wagon yin kamar zata ture taba ta kauce da sauri tana furta “ “subhanallah” Nan motar ta faka sanna wata kyakyawar kafa me dauke da sarka ta Soma fitowa still Khaulat na tsaye tana jira taga makahon dake neman tureta cike da Isa kyakyawar budurwar ke kallanta ta zare bakin glass dinta tana me binta da wani irin kallo ta karaso inda take tana mgn with her accent English “ are u mad ” mamaki ne ya Kama Khaulat ganin me Tai ma yariya har da zata zageta “ baiwa Allah Mena Miki” ban sani ba “ ta fada tana me wani sake hade fuska tana grimacing din ta “ ooh ur are looking for proof , to barin gargadeki ni ba mate dinki bace Dan Haka Kar ki kuskura daga yau na taho ki taho kinji ni ko?” ta fada tana me rike ear dinta for warning mamaki kamar ya kashe Khaulat lkc guda taji jikinta yay sanyi dama haka makarantar take kara zube? dama haka yaran masu kudin suke? lkc guda taji hawaye ya taru Mata sosai student din da sukai arrived dama Wanda suke wajen scene din ya dauka hankalinsu Dede Nan wata mota ta kunno cikin schll din ta samu guri Tai parking close to dawfted stair me dauke da rubutun director a saman wajen wani farin mutunne sosai kana ganisa kaga balarabe me yalwace da tarin farin gemu fari Kal me tsayi tare da jiki sanye da farin glass ya Shiga takowa a hnkli Yana me bada hankalinsa akan gurin da haya niyar ke tashi registrar Da security ya sanar wa hayaniya dake tashi yasa shi Kara sowa wajen inda ganin schll director yasa shi fara nufar inda yake “ u are highly welcome come sr.” Nan ya Shiga gaida Dr. Khalid Al masri with confusion ya Shiga tanbayar registrar abinda ke faruwa a schll din “ wlh Nima yanzu security yay kirana akan haya Niya data kaure tsakan kani dalibai futowa ta kenan Amma yanzu Zan je wajan naji abinda ke faruwa” registrar yabi bayan director ganin shima gurin yake kokarin zuwa Khalid ya iso wajen ahnkl lkc daya daliban suka ringa kaucewa ganin Wanda ya zo wajen nan ya Shiga ratsa wa still Yana Jin yanda ake ta musayar mgn zuwa lkc tuni men student din suna tsaka da alkalanci tare da tabbatar da yarinyar ce Bata da gsky tuni suka Shiga gaida director din Wanda yay arrived suddenly without any alarming yarinya ta Shiga Kora bayani yayinda Khaulat Tai shiru Dan tasan muddin tace zatai mgn to kukane ze biyo baya “ she was seen me by the time da nake driving but she refused to walk at the road side” ta fada tana me zuba karyarata wani student ne ya tareta da cewa “ kiji tsoran allah kece fa Kika kunno da gudu kina kokarin bugeta” Nan de director ya bada umarni Khaulat da rinyar dasu bisa office dinsa domin wanna din lavish case ne Wanda ba za a kyaleba, hakan kuwa akayi Yana zaune saman chair dinsa cikin katon office me haduwar gske registra da vice Chancellor se Kuma yarinya a office din director ya dubi yarinya tare da tanbayarta ta Fadi gsky abinda ya hada ta Khaulat ta kaici ne ya Isa Khaulat ganin yanda yarinyar ke neman Maida laifin kanta ta hanyar juya lamarin kasa mgn tai lkc da director ya umar ceta hakan yasa registra sake mata mgn tana duban fuskar registra ta Soma Gaya abinda ya hada ta da ita Jin hakan yasa yarinyar dubanta tana daga murya “ I’m I ur layer? hope u are all listening to her itace fah take tfy tsakiyar titi yayinda tasan na tawo” registrar yay shiru yana so yay believe na kalaman yarinya ya duba ga Khaulat wacce lkc guda idanta ya cika da kwallah “ so ke meyasa baki bin traffic regularly da yanzu ta bige kifa” Khaulat na dubansa cike da takaici ganin yanda suke San yarda da makaryaciyar yarinya for wat? da ita din diyar masu kudi ce Tai kokari wajen ganin ta kare kanta “ wlh Allah ba tsakiyar titi nake tfy ba even the people dat lived at that time zasu shaida hakan” tai shiru try to avoid her sob registrar ze sake mgn director yay pause dinsa “ I think we have CCTV camera in everywhere abii?” so vice ? Yace yes Sr “ go and search it for us to see the scene at previous” Nan da Nan vice ya futa yayinda idan yarinya ya Sauya kala registrar yace “ best option Bari ya kaho mugani” “Sr I have sth to say”? Khaulat ta kalleta da sauri Wanda cikin ran ta ba karamin dadi ta jiba da evidence din da za a haska director yace Yana dubanta “ we are all ear” ta sun kuyar da kanta kasa tana me wasa da fingers dinta “ I’m sorry Sr. wlh lefi nane sitiyari nane ya kwace” shiru dukkan su sukayi suna mamakin abinda ta fada sosai ran director ya baci ya bayyana muraran “ to mu abokana wasan kine da Zaki zauna kina shirya Mana lbrn karya?” “ plead for me se I’m so sorry” director ya sauke ajiyan numfashi Yana duban Khaulat wacce lkc daya taji wani dadi mara misaltuwa on that time vice ya shigo hannunsa rike da daukar duk suka bisa da kallo “ yauwa ka kawo daukar” vice nodded and gave it to him, be saka a system dake gaba tebur din Saba Sema kallan yarinya yake cike da takaici sanna ya fara mgn “ Amma kinsan hakan da kikayi kuskurene Wanda Koda wacce Kika yiwa ta yafe to hukumar mkrnta ba zata taba yafe ba we have to take an action Dan ba zamu bari hakan ya cigaba da infestation bah ko waye mutun komun muka minsa” yay shiru yana me kokarin zurawa ta Soma mgn kamar ta fashe da kuka “ Dan Allah Ina neman yafiyarku insha Allah I will not try it again” vice yace “ keep ur mouth shut jor waye sa anki anan “ tsawan da ya Mata yasa jikinta fara rawa ya cigaba da cewa “meye sunan kima tukunna” ta Zoro ido zuwa lkc tuni nadama ya soma bayyana muryarta na rawa “ Anna mahabub” “ which department” ya sake tanbaya “ art and design level 2” vice na duban director sanna yace “za a duba file dinta and to inform her parent with suspension form” Anna ta zaro ido waje tana kuka “god of Mercy wlh na tuba bazan sake ba if my dad hear dis he will not perdon me” vice yace “ wanna ya rage naki” for comfirmaton haka aka saka daukan komai ya bayyana sosai Khaulat taji dadi ganin shedar data wanketa lallai yau ba badan da CCTV tabbas Bata San ya zata yiba Anna kuwa se faman roko take Amma babu Wanda ya saurareta director ya kuma sa taba Khaulat din hkr har cikin ranta take Jin tsanar Khaulat din wacce yau kenan gani daya da Tai Mata ta Bata hkrn badan ranta na soba sanna Khaulat ta ce ta hakura aka sallami kowaccen su ita Kuma Anna tareda takardar dakatarwa na tsahon sati biu da hukumar makaranta ta Bata , jiki a sanyaye ta fito wanna shine sovenir din da ta fara karba a ranarta ta farko tun kafin ta Kai ga Shiga aji Nan ta Shiga tanbayar wata kabila Ina ne English department kabila ta Bata amsa dancewa “ we are looking for the same place let’s go together” Haka Khaulat ta bita suka nifi bangaren nasu me haduwar gaske Wanda ke asaman bene wanda ta cikin elevator suka nufa class din nasu gaba daya ranar tazo Mata da sabanin yanda ta zata ne Amma duk da Haka taji dadi hukunci da director din ya dauka akan yarinyar wanna ya nuna tsantar tsarin da schll take da shi..
ku dena hucewa haka babu kyau wlh
for more kindly contact me via WhatsApp ***