Chapter 14
BY
FATIMA USMAN
SHA LELEN TERAWA........
Wata y'ar tukunya boka ya d'auko lullu'be da baqi k'yalle ya miqawa umai ma,
Ki tabbata kin ajiye a qasan gadon Muazzam kada ki sake wani ya gani duk randa wani ya gani to tabbas aikin ze 'baci Muazzam kuma ze tina Rafi 'a .
Sannan ya sake miqa mata wani abu a nannad'e da jan k'yalle ,,
Wannan kuma se tsakiyar dare misalin qarfe biyu ki fita ki shiga cikin jeji ki samu ruwa me gudana ki jefasa ya tafi Kamar yadda ya tafi haka idan Rafi 'a ta tafi bazata dawoba har abada .
Wannan turaren kuma idan kika shafashi Muazzam ya shaqi qamshinsa baze ta'ba ganin wata mace da sunan so ba se ke kuma se abunda kika sakashi kawai zeyi kamar raqumi da akala ,,
Kafin su tafi seda suka ajiye wa boka dubu d'ari biyar sukayimasa godiya sannan ya jaddada mata kada ta sake tayi kus kure domin duk abunda akayi ba dede ba aikin ze 'baci .
Kamar yadda boka ya fad'a mata haka ta sanya tukunyar a qasan gadon Muazzam Qarfe biyu na dare umai ma ta d'auki mota ta fita babu tsoron komai domin zuciyar ta tariga ta bushe ,
Se da tayi tafiya sosai a cikin jejin sannan ta samu inda ruwan yake ta jefa abun ta kamo hanya ta dawo "
Rafi 'a na kwance taji kamar an tsikare ta da kifiya '
Da sauri ta miqe ta fito waje Wani iri takeji a jikinta kamar ana hura mata wuta ,,
Gaba d'aya ta rasa a wace duniya take ta kasa gane abunda yake damunta .
Jin abun yana qara ta azzara ne yasa Rafi 'a bud'e qofar gidan ta fito kan layi'
Seda ta fita daga gidan taji kamar an yaye mata abun yake damun ta hakan yasa ta d'an zauna ta huta sannan ta miqe da niyyar komawa "
A razane ta juya da wani mugun dugu saboda ganin wasu zabga zabgan karnuka baqaqe qirin wad'an da tunda take bata ta'ba ganin karnuka masu girma da munin su ba .
Gudu Rafi 'a take sosai karnukan nan suna binta Gasu da mugun yawa sun kai guda hamsin ko sama da haka ,,
Duk sanda Rafi 'a ta tsaya da niyyar hutawa se taga karkukan sun qara nufota suna yimata haushi "
Haka Rafi 'a tayita gudu cikin daren nan ko takalma babu a qafar ta babu d'an kwali a kanta ,
Abu kamar wasa Rafi 'a ta shafe daren gaba d'aya tana gudu a cikin jeji qafarta babu takalmi ga tsohon ciki ga yunwa a cikin ta.
Duk sanda ta juya se taga karkukan suna binta babu alamar zasu gaji balle su rabu da ita '
Duk sanda ta juya gani take kamar ana qaramusu gudu da kuzari ,,,
Haka Rafi 'a ta sake wuni ta kwana tana tiqar gudu har seda qafafunta suka farfashe suna zubar da jini '
Kwanan Rafi 'a uku tana gudu a jeji babu ci babu sha babu hutawa ,
Ga uban tsohon ciki kamar wanda zata aifeshi yau .
Tun Rafi 'a tana iya gudu har ta koma jan qafa Qafafunta kuwa duk sun kumbura sun farfashe ta rame tayi zuru zuru gaba d'aya halittar ta ta canza ,
Babu abunda take gani se duhu da wad'an nan karnukan bayansu idanunta basa iya ganin komai .
Seda tayi kwana hud'u da ini uku tana gudu ta iso bakin titi kusan qarfe sha d'aya na dare "
Wani matashi yana tafiya a motar sa cikin nitsuwa ,
Rafi 'a ta shigo gabansa da gudu ya bugeta be lura ba .
Rafi 'a tana fad'uwa ta tashi da sauri zata ci gaba da gudu domin ta tsira daga wad'an nan karnukan '
Da sauri saurayin ya fito ya riqo ta "
Ka gudu zasu kama ka ka gudu dan Allah ka gudu kada su kama ka .
Da mamaki saurayin yake kallonta yana duduba ta bayan ta ko zega su waye ne suke binta amma bega kowa ba ,,
Ke wacece ke?
Kuma su waye ne suke binki?
Ka gudu kawai ka gudu ka gudu.
Abunda Rafi 'a take mai maitawa kenan tana neman kwacewa daga hannunsa '
Addu a ya shiga yi yana tofa mata domin ya kula kamar bata cikin hayyacinta .
Seda ya d'an jima yana karanto addu o' I yana tofa mata kafin ta zube a jikinsa ta fara bacci ,,
Bayan motar ya bud'e ya kwantar da ita sannan ya zagayo ya shiga ya ja motar .
A qofar wani madedecin gida me kyau yayi hon me gadi ya fito ya bud'e masa gate "
Seda yayi parking ya fito ya bud'e bayan motar ya cicci'bo Rafi 'a ya shige cikin gidan da ita ,
Wata dottijuwa ce zaune a parlor tana lazumi '
Yana shigowa dottijuwar ta miqe a nitse ,,
Faizu daga ina haka cikin wannan daren?
Kayi dare sosai Kuma wannan wacece haka?
Seda Faiz ya kwantar da Rafi 'a akan doguwar kujera sannan yace '
Wallahi Granny yau na shiga kano ne muna bikin wani abokin mu to banaso sena qara komawa gobe kuma banason kwana shiyasa na tsaya aka kammala komai a yau ,,
To imbanda abunka Faizu ina kano ina kaduna ?
Kasanfa banaso kadingayin dare a waje ,
Duk duniya kaine kad'ai d'ana yabarmin nake kallonka ina tinawa da shi "
Ai gara ka dawo idan yaso seka koma da safe Kokuma ka kwana acan banaso kana biyo hanya da dare kasan dare yanada sirri .
Toh Granny .......
Insha Allah zan kiyaye "
Wacece wannar kuma kode kayimin sabuwar kishiya ne ?
Wallahi nima ban santa ba ina tafiya ne ta shigo gaban mota ta na bugeta ,
To kuma naga a tsorace take sosai har kamar bata cikin hayyacinta shine na taho da ita zuwa safiya inyaso seta fad'a mana daga ina take mu mayar da ita .
Faizu kasan duniyar nan fa yanzu ta lalace temakoma ya zama matsala ,
Kana tunanin babu wata matsala game da hakan ?
Babu komai insha Allah Granny.......
Kinga fa tsohon ciki ne da ita kuma da alamar tasha wahala sosai Ki duba yadda qafafunta suke kumbura kuma suka farfashe ta ko ina Tana cikin wani hali kuma tana buqatar temako .
To shikenan Faizu........
Tunda kanaso a temaketa babu komai amma yakamata kadinga sanin wad'an da ya kamata kana temakawa Domin ba kowa bane abun yadda kuma kaga duk wani abu da kace kana so nima ina maraba da shi saboda banason 'bacin ranka.
Yauwa Granny "
Shiyasa nake qara sonki saboda kina fahimta ta Daga ke babu qari .
Dariya tayi ta d'an kaimasa duka ,,
Ja irin yaro kawai maza kaje ka watsa ruwa kazo kaci abinci ka huta '
Toh Granny ,.
Amma dan Allah ya kamata a d'an gasa mata jikinta kafin ta farka domin da alama tasha wahala "
To shikenan kaje ka watsa ruwa .
Ina umma ?
Tana ciki ina tunanin tayi bacci ne ,
Miqewa Faiz yayi ya nufi d'akin sa domin ya watsa ruwa ya fito suci abinci "
Yariga ya saba duk inda yaje kakarsa batacin abinci komai dare seta jira ya dawo suci tare .
Washe gari se kusan qarfe sha d'aya Rafi 'a ta farka ,
Duk jikinta yayimata tsami ga wani irin zafi da zogi da taji qafarta nayimata .
Qafa ta sako zata sauqo daga kan gadon da aka ajiyeta "
Wani irin ihu ta saki ta fad'i saboda wani radad'i da taji ya ratsa har tsakiyar kanta ,
Se a lokacin ta kula da yadda qafarta ke zubar da jini saboda yadda ta farfashe ,,
Faiz da umma da Granny ne suka shigo a tare saboda ihunta da sukaji .
Kuka takeyi sosai cin qarfin ta domin ita kad'ai tasan abunda takeji a jikinta ,
Gaba d'aya a tare suka qaraso gurin ta "
Sannu baiwar Allah ya jikin naki ?
Rafi 'a kam da ido kawai take binsu amma ta kasa cewa komai .
Duk yadda sukaso tayi magana ta kasa banda kuka babu abunda takeyi ,
Gaba d'aya ta zama abun tausayi babu um babu um umm .
Granny tace ,,
Faizu kaje ka kawomata abinci wataqila yunwa takeji '
Faiz ya fita ya kawomata abinci amma Rafi 'a ta kasa ci se turewa gefe tayi taci gaba da kuka .
Suna zaune duk sun zuba mata ido ,,
Rafi 'a ta rasa me yake mata dad'i '
Batajin dad'in zaman saboda haka se ta miqe tsaye nanma ko kad'an batajin dad'i ,
Da sauri ta kwanta a tsakiyar d'akin amma ina har yanzu bataji sauqin abunda takeji ba.
Duk duniya ta rasa abunda zatayi ta d'anji dama dama "
Se kawai ta d'aura hannu a kayi tashiga kwala ihu iyakar qarfinta'
Faizu da Granny ne sukayita qoqrin tofa mata addu a itakuma tanata fizga tana ife ife Domin ta rasa abunda yake damunta "
Lafiya take ko ba lafiya ba bata saniba tunani take wai a raye take ne ma ko a mace '
Itade bata saniba kuma ta kasa tina wacece ita ,,
Haka Faiz da Granny sukayita faman tofa mata addu o' i babu dare babu rana '
Kwana uku kenan suna faman abu d'aya amma jikin Rafi 'a babu sauqi Babu ci babu sha babu um babu um umm .
A cikin wannan kwana ukun dede da na daqiqa d'aya Rafi 'a bata rintsa kokuma ta saka lomar abinci a cikinta ba "
Ini takeyi daga ta kwanta a kan gado ta sauqo qasa ta kwanta ko zataji dad'i Se ta miqe tsaye ta zauna a qasa duk dan taji sauqin abunda takeji amma babu sauqi "
Kuka kawai takeyi babu sassautawa domin a yanzu bayan kuka Rafi 'a batasan meye abunda zatayi ba .
Tana kwance a tsakiyar d'akin tana kuka Faiz ya shigo ,
Da kansa ya saka hannu ya d'ago ta ya zaunar da ita ya jingina bayanta da jikin gado "
Seda ya saka hannu ya share hawayen fuskar ta sannan ya fara magana .
Baiwar Allah dan Allah ki temaka ki fad'amana wacece ke ?
Daga ina kike ?
Shiru tayi tana bin bakinsa da kallo tana fatan tina koda abu d'aya ne game da ita amma ta kasa .
Ganin tayi shiru ta quramasa Ido ne yasa yace ,
Menene sunan ki?
Ban saniba.....
Wacece ni? Mutum ce ni ko aljana kode wata dabbar ce? Ina raye ne ko na mutu ?Dan Allah ka fad'amin ni mutum ce?Kokumade wani abunce daban?
Wani irin tausayinta ne ya kama Faiz "
Wace irin qaddara ce wannan ? Taya za ayi ace mutum ya manta wanene shi ya kasa tina shi mutum ne ko dabba '
Menene a tattare da wannar qaramar yarinyar da ke d'auke da tsohon ciki kuma ta kasa tina ita mutum ce ko aljana kokuma wata dabbar ?
Tabbas ya kula akwai wani abu da yake bibiyar rayuwar ta ,
To amma menene shi wannan abun?Wacece ita ?
Menene dalilin da yasa ta kasa tina ko ita wace ? .
Gefen hannunsa ya saka ya share hawayen da ke maqale akan kumatunsa sannan ya miqe ya fice daga d'akin,
Muazzam kuwa yana farkawa da safe yaji kansa yayimasa nauyi "
Jiyakeyi kamar akwai wani abu me muhimmanci da ya rasa sede ya kasa tina menene ,
Dak'yar ya miqe ya shige toilet yana dafe kansa saboda yadda yake sara masa '
Bruh yayi ya watsa ruwa ya fito d'aure da towel Gaba d'aya jinsa yakeyi wani iri yanata qoqarin tina abunda ya rasa amma ya kasa ,,
umai ma ce ta shigo ta tarar da shi zaune a bakin gado ya zabga uwar tagumi gaba d'aya ya rasa me yake damunsa 'umai ma daketa zabga qamshin turaren da boka ya bata ta zauna a gefensa ,
Hannu ta kai ta dafa kafad'ar sa tana mur mushi '
Honey meya faru naga kayi tagumi kayi shiru haka ?
Ban saniba umai ma amma inajin kamar na manta wani abu me muhimmanci Inaso na tina amma na kasa har yanzu .
Kuma bazaka ta'ba tinawaba har abada.....
umai ma ta fad'a a ranta tana mur mushin qeta a ranta tanaji kamar ta tashi ta taka rawa ,,
Babu komai ka kwantar da hankalinka ka dena tina komai kaji ?
Toh "
Yauwa mijina ni kad'ai na haka nakeso ka dinga jin magana ta kaji koh .
Toh.......
Tashi muje kitchen ka had'a mana break fast koh '
Toh ,
Muazzam ya fad'a sannan ya miqe yabi bayanta kamar wani d'an ta Jollof d'inta chips da kwai ya soya'
Seda ya d'auko ya kawowa umai ma har d'aki ,
Ga abun karyawar na kammala ko akwai wani abu da kikeso nayimiki ?
Bata amsaba se da tad'an d'au lokaci sannan tace "
Kaid'in kaci naka ne?
A'a.....
Okay ,,
Dakatawa Muazzam dake shirin fita yayi saboda wata uwar tsawa da umai ma ta daka masa .
Kai ina zakaje?
Zanje na tattare kitchen d'in ne Da izinin wa?
Shiru Muazzam yayi ya sunkuyar da kai ,
Tsawa umai ma ta sake daka masa '
Ko ba magana nakeyimaka ba na baka izinin tafiya ne?
A'a "
Muazzam ya fad'a har jikinsa na rawa .
Renani kayi kenan da har zakayi abu babu izini na '
A'a ba haka bane kiyi haquri zan kiyaye gaba ,,
Shikuma wannan abincin da kazo ka dasamin kana nufin ni zan ciyar da kai na ne?
Kaid'in menene amfanin ka da kazo ka ajiyemin abinci kana nufin bazaka iya bani naci har na qoshi ba kenan?
A'a kiyi haquri umai ma bari nazo na baki .
What?? Me naji ka kirani?
umai ma haka kai tsaye babu girmamawa......
To daga yau kada na sake jin wannan sunan a bakin ka .
Toh hajiya ta ayi haquri insha Allah baza a sake ba ,.
Rafi 'a tana tsaye tanata yawo a tsakiyar d'aki Faiz ya shigo '
Kizo umma da Granny suna son ganin ki "
Tare suka fito suka tarar da umma da Granny a parlor Rafi 'a ta risina ta gaidasu .
Baiwar Allah menene sunan ki? Satin ki biyu kenan a gidan nan amma babu wanda ya san sunanki ko wani abu a kanki saboda haka yanzu munaso ki fad'a mana menene sunan ki?
Sunana ?
Rafi 'a tayi tambayar tana nuna kanta da hannu .
Eh sunan ki mukeson sani ,
Ban saniba.......
Ina tunanin nid'in banida suna ne '
Rafi 'a tayi maganar iyakar gaskiyarta ,,
A'a yarinya kin ta'ba ganin mutumin da bashida suna ?
Ai babu wanda baida suna sede kice baki sani ba ko kin manta ..
To inaga na manta d'in ne ,,,
Kinaso mu sakamiki sabon sunan da za ana kiranki da shi yanzu?
Eh inaso ,
Granny ta kalli Faiz......
To Faizu kaine ya kamata ka saka mata suna da kanka tunda kaine ka kawo ta wani suna kake ganin ya dace da ita?
Seda Faiz ya qarewa Rafi 'a kallo sannan yayi mur mushi yace "
Shahinas....
Daga yau sunanki shahinas Idan kikaji an fad'a ki amsa sunankine kinji koh .
Toh ,,
Muazzam na zaune a office d'in sa ya zuba tagumi shi kansa idan aka tambayesa me yake damunsa zece be saniba '
Amma yayi iyakar qoqarinsa dan ganin ya tina ko meye abunda ya manta sede ko kad'an ya kasa tinawa .
umai ma da Momi kuwa banda murna da farin ciki babu abunda sukeyi ,,
Sunajin dad'in yadda haqar su ta cimma ruwa cikin sauqi Domin Muazzam ya zama tamkar d'an aikin umai ma Tsoronta yakeji sosai baya iya tanka magana idan tayi "
Wataran seya shirya ze tafi gurin aiki umai ma tace babu inda ze je ,
Haka ze zauna koda babu abunda zeyimata '
Wani lokacin kuma seya tafi ta kirashi ya dawo ,,
Girkin gidan kam yanzu gaba d'aya ya koma kan Muazzam Komai nasa ya koma hannunta hatta A T M d'insa yana hannunta se yadda tayi '
Tana zuba mulkin mallaka son ranta a gidan .
Rafi 'a kuwa babu lefi jiki yayi sauqi ta denajin rashin nitsuwar da takeji a ko da yaushe "
Sede ta kasa tina komai a cikin rayuwar ta ta manta kanta ta manta wacece ita,,,
Gaba d'aya cikin ta ya dafe yayi baqi ,
Domin duk sanda taji yayi motsi seta kaimasa naushi da qarfi .
Akwai wani yaro a gidan Adil.....
Baze wuce shekara hud'u ba a duniya Yaron yanada wayo sosai kuma ya shaqu da Rafi 'a .
D'an abokin Faiz ne da matarsa ta rasu kuma ze tafi aiki china baida inda ze kai Adil saboda haka ya kawosa gidan su Faiz domin a kula masa da shi ,,
Koda yaushe yana tare da Rafi 'a .
Cikinta ya qara tsufa wata takwas da kwana ashirin da hud'u ,
Tana zaune tana shirya Adil a d'akin ta Dak'yar take iyawa saboda yadda cikin yayi wani mugun girma yayimata nauyi sosai'
Faiz ya shigo d'akin da mur mushi a fuskar sa ,,
Shahinas bakyajin magana wallahi Na fad'a miki ki dena aikin komai a wannan yanayin fa ke kanki buqatar kulawa kike amma bakyason zama guri d'aya "
Mur mushi tayi tace.....
Kai uncle Faiz babu komai fah zan iyane shiyasa nakeyi idan na zauna shiru jinake banajin dad'i .
To gaskiya de ya kamata ki dena kinga yanzu kin kusa sauqa ke kankin abun a tattalaki ne ,,,
Ranar jumma a kusan qarfe tara na dare Faiz yanayiwa Rafi 'a lesson kamar yadda ya saba kullum da misalin qarfe takwas da rabi suke farawa zuwa tara da rabi su gama .
Yana tsaka da koyamata karatu taji wani abu kamar an tsikara mata kifiya a marar ta ,
Ga wani azababben ciwon baya da taji ya ziyarceta lokaci guda "
Wani irin gumi ne ya keto ya jiqata sharkaf kamar an kwara mata ruwa .
Hannun Faiz tayiwa wani irin mugun damqa tana ciza lips d'inta da qarfi '
Lafiyarki qalau kuwa shahinas?
Wayyo uncle Faiz Bayana ze 'balle ,,
Subhanallah Sannu kinji shahinas"
Bari nayiwa Granny magana tazo ta dubaki idan aihuwar ne se mu tafi asibiti .