SILAR YARDAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

SILAR YARDA

  • 1views
  • 45chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Army of BTS💜

More from @phartybb

Sample · Page 1

Bismillahil Rahmanin RahimSILAR YARDA 1Na Pharty BBA hankali ya fito a cikin jirgi ɗauke da ƙaramin jakarsa a hannu, ɗago kai ya yi yana kallon filin da idanuwansa da suke sanye cikin gilashi baƙi, ya zauna a fuskarsa sosai wanda yake kewaye da kyakkyawar sajen da yake shan gyara, ya yi wa farin fatarsa kyau. Sanye yake cikin ƙananan kaya na farin riga da baƙin jeans, matashin saurayi da ya haura shekara talatin da biyu. Cikin nutsuwa ya gama sauƙowa a matakalar benen jirgin, kai tsaye waje ya nufa yana barin cikin airport ɗin. Motar da take fake ya nufa, ƙofar baya ya buɗe ya saka jakarshi ya rufe sannan ya matsa ya buɗe gidan gaba mai zaman banza ya shiga. Wanda yake jan motar ya juya yana kallon shi da murmushi ɗauke a fuskarsa. "Sai ina?"Gidana." Ya faɗa yana yin baya ya kwantar kanshi don ya gaji sosai da zaman jirgin. Wanda ya yi magana da farko ya kunna motar yana yin riverse suka fita a filin jirgin, sannu a hankali ya ci gaba da tuƙi suka hau kan titi babba. Hankalinsa akan titin ya ce. "Ya aikin kuma? Ganinka ya yi wuya?"Numfashi ya furzar yana kai hannu ya zare gilashin idonsa, ƙwayar idanuwan shuɗi ne (blue) sosai maimakon baƙi. Ajiye gilashin ya yi a saman cinyarsa sannan ya ce. "Ya zan yi, komai ya kusa kammaluwa.""To Allah ya taimaka." Faɗin ɗayan yana ci gaba da tuƙi. Shi kuma kallon garin ya ci gaba da yi tamkar ba shekaru uku ya bari ba, ya ƙara kyau da gyaruwa. Tafiya suke har zuwa unguwar da gidansa yake, a ƙofar gidan ya faka motar. Juyawa ya yi ya kalle shi ganin ya faka. "Wai ba za ka shiga ba?"Girgiza kai ya yi yana miƙa mishi mukullin gidanshi da ya karɓo mishi a gidansu, yana murmushi ya ce. "Ina sauri. Amarya tana jirana."Aasim baki ya taɓe yasa hannu ya karɓa, yana ƙoƙarin buɗe motar ya ce. "Ka shiga uku da rawar ƙafa akan mace. Allah ya raka taki gona.""Ba za ka gane ba ai, sai lokacin da ka tsinci kanka cikin yanayin da nake ji." Jabeer ya faɗa yana dariya, halin Aasim yana ba shi mamaki, yana roƙar Allah tsawon rai yaga ranar da zai nuna mishi lokacin da zai kalli mace ta burge shi. A bar shi da bautawa aiki da cin moriyar wahalar bokon da ya yi, burin shi kenan kuma ya samu. Aasim bai kula shi ba ya sauƙa ya rufe motar, gefe ɗaya ya buɗe ya ɗauki jakarsa yana nufan gidan, yasa mukulli ya bude get ya shiga. Falon ya nufa ya sa mukulli ya buɗe yana shiga, fes a gyare don jiya ya sanar da mahaifiyarsa yana hanya, yasan za ta turo a share a goge don ya jima baya nan, yasan zai yi ƙura. Upstairs ya nufa yana wucewa ɗakinsa, buɗewa ya yi ya shiga. Saman gadonsa ya ajiye jakarsa yana zama, sunkuyawa ya yi ya cire takalmansa sawu ciki, bayan ya gama ya yi baya ya kwanta don ya gaji, ruwa yake so ya watsa ko zai ji daɗi, ga yunwa, amma gajiya ya hanasa. Idanuwansa ya fara rufewa a hankali bacci ya kwashesa a yadda yake. Sosai ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters45
premium35
11

11

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
31

31

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
33

33

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
35

35

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
36

36

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
37

37

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
38

38

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
39

39

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
42

42

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
44

44

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
45

45 Last Page

Premium
Updated 3 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play