FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Rayuwar Amal 1&2 Na Aisha Abdullahi Yabo
Kyakyawar matashiyar yarinya ce da ba za ta haura shekara sha huɗu ba ta shigo cikin gidan tana mai yin sallama cikin sassanyar nuryarta, Umma da take zaune a tsakar gidan nasu da aka kawata da inter lok tana tankaɗe ta amsa sallamar fuskarta a yalwace da murmushi, tana faɗin "Amal kin dawo"?cikin ladabi ta ce; "eh Umma na dawo, sannu da aiki" "yauwa 'yar albarka je ki ajiye littafan kizo kici abinci" Ta wuce zuwa ɗakinta tana faɗin "kin manta Umma yau ina azumin Litinin" Umma ta ce; "oh hakane Sam na manta kin sanni da mantuwa". bayan ta ajiye littafanta ta dawo gurin Umma ta ɗauko kujerar tayani gulma ta ce; "Umma Kawo na ƙarasa maki aikin" "Aa je ki huta ke da kika dawo yanzu, ga azumi barshi kawai na ma kusa ƙarasawa" Cik...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.