CANJIN BA ZATA Book 1Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

CANJIN BA ZATA Book 1

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample 路 Chapter 2

馃専馃専CHANJIN BA ZATA馃専馃専ByMARYAM IBRAHIM Litee2Ni ma na bita. tana mamutse da ita suka shiga 蓷akin, murna yaya Azima take sosai, ita kuma ta fa蓷a kan Innarmu tana kuka. Mutanen gidan ma kan ka ce me, sun cika 蓷akin. sai da aka natsa kowa ya kama gabansa sai mu ka蓷ai. Labari ake ta bata na bayan bata, zuwa can sai ta zura min ido, "Wai Shuhainar Inna ce ta zama haka? " Jawo ni ta yi, "Ba ki gane ni ba ko? Na ce "Da dai a hanya na ha蓷u da ke zan rin茩a tunanin ina na san ki, dan ko hotunanki da ke akwai ba haka kike ba".  瞥ar dariya ta yini kuma mamakin irin kyan da ta 茩ara nake, duk da dai dama mutane suna cewa ba me kyanta a 蓷akinmu, gata doguwa ce ita, kuma bata da jiki, amma tsananin jin dadi yasa fatarta ta murje ta yi lukwi-lukwi, kyan fuskarta kuwa ya isa. A 蓷akin da Yusuf ka蓷ai na ga take kama, dan dai shi ba fari ba ne, Ita kuwa kalar jikinta wani yallow yallow ta koma dan tsananin kyan da tayi, 蓷akinmu kuwa tunda ta shigo tamkar kana a cikin birnin paris tushen turaren saboda tsabar kamshin da yake.wani 茩an茩ararren less ne jikinta wanda kallo 蓷aya kai masa ya wadatar da kai gane ba na me 茩aramin karfi ba ne. Yaya Azima ta dubi Yusuf "Amma dai 蓷an 茦anina tafiyar nan ba yau ba ko? Ya murmusa. "Ga fa sister ta iso wane tafiya, sai dai kuma lokaci yana kurewa"."Amina ta nemi jin inda za su, aka fa蓷a mata, ta ce; Jiya bayan mun isa Kaduna, na tsaya na saya mata kayan daki. Yusuf ya ce "Kaduna kuka sauka? Ta girgiza kai . "Abuja muka sauka. "Mun samu mahaifinshi ya gyara ma shi 蓷aya daga cikin gidajen shi. Kwananmu biyu, jiya muka isa Kaduna ya ga wani dan uwan shi, ni kuma sai nayi sayayyar, anjima ka蓷an kayan za su iso, har da kayan kitchen da na saya mata a Dubai, dan sai da muka biya ta can, har da su kafet su zannuwan gado da labulayya duk an yi sayayyar su. Yaya Azima ta 蓷aga hannu sama Allah kai ne Almusawwiru Mun gode maka bisa ga wannan rufin asiri da kayi mana Allah ka 茩ara rufa mana.Innarmu kuwa sai dai muka ga ta fa蓷i tayi sujjada, kafin ta 蓷ago tayi ta sa mana albarka.ta dubi Anty Amina "An tsinke da labari ba'a tanbaye ki mijin naki ba. Gyara zama tayi "Tare muke sai dai ya ce ba zai shigo yanzu ba, wai yanda nake 蓷okin nan suma mutanen gidan suna 蓷okin ganina, sai dai idan sun dawo gidan abokin shi da muka zo tare, Abokin nasa 蓷an katsina ne, sunan shi Abdullahi"Innarmu ta ce "Na gane shi". Daidai nan amarya ummu ta shigo da gudu, sai wurga ido take inda za ta ga Aminan A guje ta fa蓷a mata Innarmu ta rike h...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play