FreeArewaPen original
OMAR INTEEYAS
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · EPISODE 1
*OMAR INTEEYAS*_✍🏾Naanarh M Sha'aban (dijartyluv)_*🌱CHAPTER 1🌱**KANO, NASSARAWA G.R.A*Babban gida ne sosai, kallo ɗaya za ka yi wa gidan kasan ba ƙaramin kuɗi aka zubar wajen ginashi ba, gate ɗin gidan guda biyu ne, kuma daga gate ɗin farko zuwa na biyu wanda zai kai ka cikin babbar harabar gidan da tazara sosai domin kuwa sai ayi tafiyar minti talatin kafin a ƙarasoshi, harabar gidan kuwa idan ka shigeshi ba za ka yi tunanin a nigeria ka ke ba, saboda haɗuwar harabar gidan, gefe ɗaya wani swimming pool ne, tsayawa na bayyana muku irin girmansa ɓata baki ne, part biyar ne a gidan, dukkansu girmansu ɗaya, kuma kowane part ɗauke yake da ɗakuna guda uku, a kowane ɗaki da akwai falo, bedroom da bathroom, sai kuma babban falo wanda yaran gidan suke zuwa kullum da daddare suna kallo wani lokacin ma har da iyayensu suke zama su sha kallonsu suna yi suna raha, abin gwanin ban sha'awa.kamar ku...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.