FreeArewaPen original
AKIDATA
- 1views
- 90chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple minded
Sample · Chapter 1
TALLA! TALLA!! TALLA!!! Ina masoya wanda suka bibiye ni a littafina na ABDUL JALAL, da kuma WATA KISSAR yanzu ma na shirya tsaf domin kawo muku wani ƙasaitaccen littafin me ɗauke da sabon salo da kuma sarƙaƙiya,ga ɗanɗano daga cikin littafin_*AƘIDA TA*_ *PART1*_Page 1_*written and edited by*_*AISHA HUMAIRA(Daddy's girl)*_The experience writer of*ABDUL JALAL*Bismillahir rahmanirrahim, da sunan Allah me Rahama me jin ƙai, Wannan littafi ƙirƙirarren labari ne banyi shi dan cin zarafi ko cin fuska ga wani ko wata ko wata ƙabila ba, idan har wani ko wata yaga wani abu daya yi kaman ceceniya da rayuwar sa ko ƙabilar sa Amin Afuwa banyi dan cin zarafin wani ko wata ba.Wannan littafin mallaka tane, ban yadda a juyamin labari ta kowane fanni ba ba tare da izinina ba.What's App : ***Facebook : real HumairaWatpad : Ayshercool7724Gmail : *** ɗakin Bacci ne me ɗ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.