FreeArewaPen original
SO DA ZUCIYA!!!
- 1views
- 45chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Alhamdulillah!!♥️
Sample · Page 1
SO DA ZUCIYA!!!💞NANANA HAFSAT(MX)ZAFAFA BIYAR 2022SHAFI NA DAYAFREE PG: 1___________RIMIN KEB'EGADA MAI 'DOYIGIDAN ARDO BORKINDO (AURE-AURE)"Wahidi...! Sadaka..! Almajiri bara iya, Iya dan Allah dan annabi, Iya yunwa batada hankali, Iya ko 'kanzo ne ba miya. Ko gaya ne ba miya...Iyaa...wahidin wahidiya..!" Almajirin nata rera baitin barar sa. Dadaa nata ce masa yayi hak'uri, yaki tafiya, Ya rike robar barar sa ahannun hagu, Dayan hannun kuma ya sakashi a hanci yana sakato daskararren tasono yana gogewa a kodaddiyar rigar shaddar jikin sa ruwan bula, Kayan sun fattatake. **Fatimah-Zahrah (Zaarah) Yar bafulatanar budurwar na kwance akan shamilalliyar katifar kwanciyar ta irin ta boarding school dinnan. 'Kulaficin nacacciyar baitin rera barar almajirin ce ta tashe ta daga baccin yunwar dole data dauke ta. Ta ja tsaki tana sosa manyan gashin idanun ta da suka jike da ru...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.