FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writing is my passionβ€οΈπ
Sample Β· Chapter 1
*MASOYA UKU*_(True love, intense jealousy & betrayal)._Not edited π€............"Mama nifa wallahi bazan iya zaman aure da Yaya Ammar ba dan bana son sa kuma banjin zan so shi har abada" wata kyakykyawar matashiyar buduwa ta fad'a cikin tsiwa da rashin kunya."Wai ke Amatullah meke damun kine? Ana yi miki magana kina mayarwa dan baki da mutunci, ki nutsu ki dawo hankalin ki ki tsaya muyi magana cikin fahimta tun kafin Dadyn ki yazo kin san dan ya Zane ki ba wani abun bane a wajan sa" matar wacce baza ta haure shekaru Arba'in da biyar ba ta fad'a cikin fusata.Zama Amatullah tayi tana kunbure-kunbure tana kunkuni, Wacce take amsa sunan Mama tace, "Amatullah hak'uri zakiyi ki amince da auren Prince kodan farin cikin mahaifin ki ni kaina ba son wannan auren nake ba har ga Allah amma sabida halin mahaifin ki yasa na amince dole, ki nutsu ki San abinda ke miki ciwo rashin amincewa da auren ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.