FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
proud to be Writer
Sample · CHAPTER 1&2
🧑🚒🧑🚒ƳAR GAN-GAN 👩🎨👩🎨STORY AND WRITTING BY SALMEERT(AUTAR MAMA ƳAR ROYAL STAR 🧚♀️🧚♂️)BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM(da sunan mai rahma mai jinƙa)1&2""""""""""""kuttt,lalle kai wannan dan iska ne,har mu zaka zo ka biyo hanyar da muka biyo , bayan yau kaga mune a layi,ina kallon ka har wani yana cema kasake hanya amma kaƙi, yau to inaga ajalinka ke kiranka, tunda kai dan yawa be ne,yanzu kaima zama yawwa".ya faɗa yana zaro sharɓeɓiya wukar dake kugunshi, wadda ake kira da (ƴar ***).shiko bawan Allah sai zazzare ido yake yana kifi-kifi dasu, ga zura ta wanke mishi fuska ganin basa da alamar rahma akan fuskar su.juyawa nayi ina kare ma yan tsurarun mutane dake gurin kallo, wanda da alama duk cikin dabar tasu suke.domin dukkan su babu mai wata shigar Arziki.idona ne ya s...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.