Free chapter · Read without an account
chapter 5&6
🧑🚒🧑🚒ƳAR GAN GAN🧑🚒🧑🚒
*STORY AND WRITTING BY SALMEERT(AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL star*🧚♀️🧚♀️🧚♀️)
*WANNAN LITTAFIN NA KUƊI NE*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
***
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*
Ƴar gan gan:: https://arewabooks.com/book?id=6254b452a14ebf433134b2a3
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* (*DA ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI)
5&6
"""""""""""""""""shock ne ya kama su gaba daya na ganin juna, masifar tace ta koma ganin ya haɗe rai.
sai kuma ya fara masifa baji ba gani sosai ya rufe ido yana surfa mata masifa.
ba itaba ko ni saida nayi mamakin masifar da yake surfa mata, zatayi magana kennan kennan,ya bugar mata baki yana cewa "yimin shiru kona tattakaki".
mamakin da ya rufe tane yasa ta kasa magana ganin wai ita yau akeyiwa wannan masifar abinda tunda take rayuwarta babu wani dan Adam da ya taɓa yimata.
kawai kaɗa kai tayi ta wuce, shi kuwa, sai da ya gama ma masifarshi ya wuce wani office as naga an rubuta Dr humaid a jikin dan Allon da ake rubuta sunayen Drs, binshi nayi domin tabbatar wa da kaina zargin da nake.
zaune kuwai na same sameshi ,nima zama nayi ina boye mamakin dake kan fuskata, cikin raina na furta masha Allah, domin ni saima yanzu na lura da, labcout din dake jikinshi wanda yake tabbatar cewa shi cikekken Dr ne.
"menene matsalar ki",ya furta yana dafe kanshi.kuma idanunshi rufe kamar bashi ya yi maganar ba.
tsuru-tsuru nayi domin bansan mai zance masa ba,domin ni babu abinda ke damuna.
"get out",ya faɗa yana nuna min ƙofa, tashi nayi sumi - sumi na fita ɗakin da Yarinyar take shina shiga ganin babu kowa ɗakin yasa na karasa bakin gadon na zauna.
jim kuma na tashi na fita dan naga wane hali ake ciki wajen.
***************
anyi treat din Yarinyar har ta warke saidai har yanzu akwai sahun hannun *ƳAR GAN GAN* akan fuskarta.
sosai ta koma buga harka dan har an chanja mata sabuwar mota abinta.
sai dai har yanzu da haushin *ƳAR GAN GAN* acinkin ranta kuma tayi alkhawarin ko ba yanzu ba sai ta rama (uhmmummm niko nace ai sai dai ki rame,amma nace muje zuwa muga ko ta iya)
shima babyn nata sosai yasa aka kara tsanta bincike akan *ƳAR GAN GAN* (niko nace da kasan ko wacece ita da baka wahalar dakan ka ba)
*******************
zaune take cikin wani katafaren parlour wanda tunda nake ban taɓa ganin irin parlour din ba, domin ya yi mugun haɗuwa wanda direct zaka iya kiransa da Al-jannar duniya, wanda ni banyi tunani cikin garin Katsina akwai gida mai kyan wannan.
"ke Jidda (ƳAR GAN GAN), lafiya kike ta wannan bakin ran sai kace wadda aka aiko mata da sakon mutuwa", kamar bata ji mai matar tace ba sai chen an kusa minti uku 3 da tayi maganar sai tace .
"Wallahi Hajiya wani ajawo ne ya ɓatamin rai", tace cikin muryar ta ta ƴan daba mai nuna zallar ɓacin ran da take ciki.
"uhmmmmm, to Allah ya kyauta", cewar matar tana hawa steps ,din da zai hau da ita chen sama.
***************
shima cikin ɓacin ran ya wuni, (kai da kayi mata faɗa amma kaine cikin bacin ran tab) , a haka har ya tashi aiki ya tafi gida ranshi a ɗatace.
****************
"Mamana lafiya naganki yau haka sukuku, kamar bake ba, faɗa mun waye ya taɓamun ke", tsintar kanta tayi da boye masa, domin tasan baya son ɓacin ranta zai iyayin komai domin san da yakeyi mata .
"bakomai Daddy kawai bana danjin da...
*muje zuwa*..
*ƳAR LELEN-ROYAL-STAR-CE*🧚♀️🧚♀️🧚♀️
*WATO SALMEERT SANI SALMAN*