WATA KISSAR..(Sai Mata)Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

WATA KISSAR..(Sai Mata)

  • 1views
  • 18chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Simple minded

More from @ayshercool

Sample · Chapter 1

*WATA KISSAR ** (Sai Mata)* A SHORT LOVE STORY Story and written by AISHA HUMAIRA (Daddy's girl) The experience writer of ABDUL JALALBismillahir rahmanirrahim Ban rubuta wannan littafi dancin zarafin wani ko wata ba, nayi shine dan ɗebewa masoya na kewa. Page 1Tuƙin Babur ɗin a daidaita sahun sa yake cikin nutsuwa da ƙwarewa, yana yi yana duba agogon hannun sa, ga dukkan alamu yana hanzari ne yaje wani guri, kiraye kirayen sallar la'asar da'ake ne yasa shi yin parking ɗin baburin nasa domin bin jam'in salla. Koda'aka idar da salla, komawa yayi cikin baburin sa ya cigaba da tuƙi.Wata ƙaramar Unguwa ya nufa, me ɗauke da gidajen talakawa, wani matsakaicin gida ya nufa yaje yayi parking ɗin baburin sa.Da Sallama ya shiga gidan, amma yanayin sallamar tasa kaman anyi masa dole ya furta.Wata babbar mace ce da wasu mata guda biyu kewaye da ita suna hira, da gani kasan 'ya' yan tane, saboda ka...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters18
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play