Free chapter 路 Read without an account

Chapter 9

by Khadija 路 NAJAWA KAINA!

NAJAWA KAINA

馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯

   (Sanadin Son jiki)


Paid book 200


Phone number ***.


*Story&written by Mmn Amatullah*


*Dedicated to my fam*


Bismillahir'Rahamanur'Rahim


*BABI NA 16*




       Tin bayan da yakoma gida yake ta nazari a kan maganar,,Ammy,,, Shi,Sam ,da bashi d ra'ayin mace biyu,,tsarinsa na mace dayane,,sai dai KASHHH,ba hk kaddara ta tsara masa bah,,dan tin wata daya da ta wuce ya fara chanza, ra'ayi,,sai gashi Ammy mah ta bukaci hk,, hmmmm nisawa yayi tare d, cewa Allah kasa mu dace,,,,,,,,,



  Sai faman kaiwa d komowa take,,,,a tsakiyar falo tana ta tinanin Yan d zata shawo kan Almarinnan ko ta koma gidanta Dan gaskiya ta gaji,da wannan bautar,,,,sosai tayi nisa,cikin duniyar tinani sai dai Sam bata samu wata mafita,,bah,,,,Zama tayi tare d zabga tagumi,,a HK yaya Faisal yazo ya sameta,,kamar dg sama ta tsimci,muryar Yaya faisal,,,, ai tin d kikaki gidan mijinki to kadan mah kika gani sakarai ana nuna miki gaskiya kina rintse ido,, gidan mijinki,shine gatanki,,,Baki ta zumburo Tare da murgudasu,,,ke ni kike murgudawa Baki ni sa'anki ne,,,na tattakaki Ni ba irin mijinki bane d Kika raina,,wato ke har yanzu bakiyi laushiba ko,,shi kenan muzuba mugani,,, to Ni dakai nake Ina ruwana dakai,,tafada Tare da mikewa,,tabar gurin ,,shima gwafa yayi tare d cewa dani kike,, zancen,,yafada,tare da shigewa ban garansa,,,,,,,




  *Bayan mako biyu*



 Ni Allah Ammy dama yaya,cemasa kikayi kawai ya auri Najma ,Dan gaskiya tayi,Kuma sun dace da juna,,cewar Maryam,, hmmm wlh kuwa sister Nima bakiga Yan d Naga dacewarsuba,inji Halima,, murmushi Ammy tayi tare da cewa,,to ban da abinku idan baya ra'ayinta fa kuka sani ko Yana d wacce yakeso,,gara dai kubarshi ya kawo da kansa Dan bazan masa doleba,,,cike da shagwaba sukace Kai Ammy,,dg fa kin bashi umarni bi kawai zeyi,,Aa kudai Bari Yan d nace din kudai kuyita yimasa addu'a Allah ya zaba masa mace ta gari,,to shikenan Ammy,Amin,,,,,yww kokufa,,,


  Acikin zuciyar. Ammy kuwa cewa take da ze kawo Najma a matsayin wacce ya zaba da tafi kowa farin ciki Dan tin ganin farko yarinyar ta shiga ranta,,,sai dai zata tayasa da addu'a Allah ya zaba masa tagari,, amman bazata sashi ya auri abin d baya soba,,,,,,,,,




 Waike meke damunkine , nafa lura dake Yan kwanakinnan kin mayar d tinani,,abincinki,Sam Baki d aiki dg tagumi sai ki sa Abinci a gaba kiyi shiru,,duk wannan maganar d innah keyi Sam Najma batasan tanayiba,,sai d ta tabata ,,sannan ta dawo dg duniyar dogon,,tinani d ta lula,,, Na'am innah magana kikeyi,,,tafa hannu Inna tayi tare d cewa yanzu duk maganar d nakeyi bakijiniba,,,to Wai ke tinanin me kikeyi meke damunki,,,Babu komai innah kawai kaina ke cewo,,,,Aa wannan yafi karfin ciwon kai,,, amman tin da HK kikace to Allah ya baki lpia maza kici abincin sai kisha magani,,,,amsawa tayi da to,,tare d faracin abincin ta,,turawa kawai take badan tanajin test dinsa a bakintaba,,,,,,



   Kafin ta gama innah ta aiko mata d paracetamol,,hk ta Dan caccakali abincin ta sha ruwa,,maganin ta dauka ta boye azuciyanta tana cewa matsalata tafi karfin,,maganinnan,,guri ta samu ta kwanta tana tinanin,,,in d zuciyarta tajefa,,bakiyimin Adalciba,Sam bakiyimin ba da kika kaini in da matsayina be kaiba,,HK tayi ta sambatu tana kuka,,tanajin Yan d zuciyarta ke wani irin bugawa,,, kafin wani lokaci, ciwon, Kai,da,,zazzabi mesafi,yarufeta,,,acikin wannan halin innah tashigo ta sameta,,,ganin Yan d take karkarwa abin ba karamin dagawa innah hankali yayiba,,da sauri t karaso in d,,take,,tare d cewa,,Aa Wai jikin har yakai hk subahanallahi,,kinsha maganin kuwa,,,zuwa lokacin bazata iyah magana bah,Dan itah kadai tasan me takeji,,,



  Acikin wannan halin iyah ta dawo ta samesu itama,,ciwon Najima bakaramin daga mata hankali yayiba,,Dan tin da suke da itah,,,Bata taba ciwo ,,irin Wannan bah,,,


 Wai nikam meke damunta,naga lpia kalau nafita na barta,,cewar iyah,,wlh iyah kingantanan tin fitarki ta Nan tana sana'ar tata da ta saba,yan kwanakinnan,,to shine da n tambayeta sai tace Babu komai ,kanta ke ciwo to shine n bata magani,dg Nan Nima sai a HK nazo n sameta,,,tafa hannu iyah tayi tare d cewa ohoni salamatu,, Allah dai ys ba mutanan boye bane suka tabata,,Danni kwana biyu lamarin Najma Yana bani tsoro,,,,Nima dai abin d bin da nake tinani kenan,yarin ya cikin Yan kwanaki duk tazama wata iri cewar,,innah,,,,



To yanzu ni dai banga ta zamaba,,Bari naje gurin malam n gangare,,na karbomata temako gara mu tari abun tin kafin yafi karfin mu,,,to.shikenan iyah sai kin dawo,,, innah ta fada fiskarta fal da damuwa,,,,,,



Iyah na fita,,innah ta zauna tana cigaba da tofa mata Addu'o'i,in d kannanta,da suka zagayeta suma suke tayata,,,,


Cikin wata irin murya Najma tace wayyo innah zuciyata zata fashe ki temaka min,,zuciya Kuma ,"yar nan,, ohoni shatu yau Naga abin d yafi karfina,,,sannu,,Bari iyah ta kawo rubutun Kisha zakiji sauki,insha Allah,sannu kinji,,,



  Innace ta dubi Naja,tace Naja,maza kutashi ke da fati kuje gidan,,Mero kuce ,,idan da sauran hayakin Nan ta Baku ku kawomin,,maza kar ku zauna,,to suka amsa,,suma suka fice,,,innah nanan zaune tana tofawa Najma Addu'o'i har ta samu bacci,,,,tana ganin bacci ya samu sai ta mike t fita tsakargida ta cigaba da "Yan aikace aikacenta,,,,,,



Da sallamah iyah tashigo, Inna ta masa tana cewa,sannu iyah harkin dawo eh nadawo,,kinga,temakon d ya bani yace abata tasha akuma shafemata jikinta dashi insha Allah, za'a dace,,to Allah ys Amman lamarin Najma mah akwai ban mamaki,,, iyah n kokarin yin magana,,,umar ya fito d gudu dg daki,Yana kwalawa innah Kira innah innah innah,,,Kai lpia kake min irin Wannan Kiran,,,innah yayace take wani irin babu,kuzo ku gani,,,,dg innah har iyah dakin suka nufa jiki na rawa,,,yanayin d suka samu Najma abin bakaramin daga musu hankali yayiba,,,,,,,




Comment

and

Share please





   *NAJAWA KAINA*

馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯

   (Sanadin Son jiki)


Paid book 200


Phone number ***


*Story&written by Mmn Amatullah*


*Dedicated to my fam*



Bismillahir'Rahamanur'Rahim


*BABI NA 17*





      Gaba daya sukayi kanta amatukar rude,,dagota sukayi suna jijjigata amman inah babu Alamun numfashi a tattare da itah,duk ta wani mimmike,,,ban da salate Babu Abin d innah keyi,,iyah kuwa tini tafara,kuka,,,gaba daya sun rasa abin yi,,,acikin wannan halin baba ya shigo ya samesu shima lamarin yayi matukar girgizashi,,,, tambayar abin d yafaru ya farayi sai dai an rasa me Yi masa cikakken bayani,,,to kunga d Wannan zaman ai gara mu dauketa muyi asibiti,,,Bari n taro abin hawa,,,da sauri,ya fita,ya nufi bakin titi,,,,,,,



Hk su Naja da fati suka dawo suka taddah gida a rikice,,,suma kukan suka saka,,innah ce me karfin halin ,,rarrashinsu,,,suna cikin HK Baba ya dawo HK suka kinkimi Najma suka saka a mota,,, Babu Yan d innah batayi d iyah ta zauna a gidaba amman taki,,hk suka tafi,,gaba daya,,akabar su,,Naja d fati d Umar agidan,,,



   Kai tsaye Asibitin gwamnati suka nufa,,da,,itah,,ko da suka isah,,Kai tsaye,,dakin temakon gaggawa suka tambaya,,,aka nuna musu nan suka nufa,,da itah,,,sai dai Kuma sun jima Babu wan d ya kulasu,,,hk sukayi ta fama da bin duk wani me farin kaya d suka gani,,, amman sai dai kowa d uzurin daze Basu wani mah ya hausu da fada,,,,,,



 Duban in da Najma ke kwance,kamargawa Baba,,tini hawaye suka fara wanke masa fiska,,Nan hankalin su innah ya kara tashi,,, Haba malam Kai da zaka karfafamana guiwa amman,,Kaine da kanka kake kuka,,,kayyah shatu Ina kokawane Sabi da ganin halaiya irin t wasu,,dakuma,,,halin da talaka kefinsantar,,kaskanci awannan,kasar,,,ki duba halin d yarin yar nan ke ciki,,na halin Rai ko Rayuwa amman Babu wan d ya damu,,Yan zu in da Dan me dashi aka kawo,,kinaganin za'a barshi HK,,to ko dabbace kaganta a halin rashin lpia ai katsaya ka dubata amman ace mutum,,Dan Adam,,me daraja,,wan d Allah d kansa ya karrama shi,,,,kaico dawannan Rayuwar duniyar Mai cike da son zuciya,,HK ne malam, maganar ka gaskiya ne,, amman kayi hakuri insha Allah Allah Yana tare damu bakuma ze barmu mu tozartaba ze kawo Mana,mafita,,ciwo ai ba mutuwa bace,,idan Najima n da sauran shan ruwa to Babu makawa kayi hakuri,,,HK ne shatu,, Allah ya tashi kafadan ta amin,,malam,,sunanan zaune,,kusan awa daya,,wani matashine ya shigo,,sanye cikin farar Riga idonsa makale d farin glass,,,,har yazo ze giftasu iyah ta taso,,ta tari gabansa tana sharar kwallah tace,,yaro kaduba girman Allah kaduba yarinyar nan karkubari ta mutu,,ace mutane duk Babu tausayi Sabi da mu talakawane bamu da kudi shi ys akabarmu ayashe kowa yaki sauraranmu,,,to nagadai talaucinnan bamu mukayiwa kanmuba,,hk Allah yaso ya ganmu Kuma mun gode masa,,,,to amman fa kusani wannan bashi zesa kudinga wula kantamu bah Sabi da muma mutane ,kamar Yan d Allah ya halicceku mutane,,,bawai Kuma Dan yafi sanku bane ya zabeku ya sakaku a cikin ni'imar da kukecikiba,sannan mu da yayimu a talakawa badan Yana kin mubane,,,Aa yayi hakanne kawai sani d tsanin adalcinsa,,,sannan tsakanin mu daku ba asan mafi soyiwaba a gurin Allah sai wan d yafijin tsoransa,,,,,



 Dan HK kuji tsoron Allah,,kusani cewa da Rai d Rayuwa duk suna hannun Allah be Dan kamusu a hannunkuba,,kawai ya sanar daku kadan dg cikin ilimin sane Dan ku temaki bayisa dashi,, amman me kukeyi,,sai ku dinga jin kanku kamar ku kuke da mutuwa ko rayuwa a hannunku,,,to kusani cewa ayau yarinyar nan ta rasa Rayuwar ta ta dalilin sakacinku to Allahfa baze barkuba,,,hk muma baza mu taba yafe muku,,bah,,,,,iyah na Kai wa Nan ta juya ta dubi,,su baba tana goge,,kwallah,,tace ku daukota mutafi,,,,,


 Bawannan matashin ba mutane d dama,dake gurin,, jikinsu yayi sanyi d kalaman iyah,,,hawaye matashinnan ya goge tare d juyowa ya dubi su iyah dake kokarin barin gurin,,,yace dakata,, Baba,,da farko dai inah Mai baku hakuri d abin d akayi muku hakika ba'a kyauta muku bah,, amman kuyi hakuri,,duk d,bansan suwaye suka aikata muku hk ba danni zuwana kenan,, amman ku kara hakuri,,,,kutsaya yanzu za'a dubata insha Allah,,Kuma zata samu lafiya,bi'izinillah,,,,take ya kirawo Norse's tare d gadon daukan marasa lpia suka dauki Najma suka nufi wani daki da ita in d matashin Nan ya rufa musu baya,,,,,



  Babu wani Bata lokaci ya fara dubata,,,sai d ya Sha wahala kafin ya samu ta farfado,,, hamdalah yayi ga ubangiji,,gumi ya goge tare d,,fadawa, Norse',t,,karasa Mata duk Abin d ya dace , shi kuma,ya fice,,gurin su ,,innah ya koma suna hangosa sukayi kansa,,kowa n tambayar jikin Najma,, murmushi yayi tare d cewa,, Alhmdullh,,munci n sara ta farfado,, amman ku biyoni office inason magana daku,,,hk sukabi bayansa har zuwa office dinsa,,,gurin Zama ya nuna musu,,suka zauna,,shima zaman yayi tare d zare glass din fiskarsa,y ajiye,,,gyaran muya yayi tare d cewa,,to Alhmdullh,munyi nasarar,shawo kan matsalarta,,,sai dai a kwai wani Abu d tasaka a zuciyarta wan d yake Mata barazana ga lafiyanta ko ma nace garayuwarta Dan gaskiya bazan boye mukuba,,, zuciyarta n gab d bigawa,idan ta cigaba da matsa mata,,,Dan tana matukar matsamata da tinani,,,inah rokonku idan kunsan damuwar yarinyar nan ku daure ku,magance Mata damuwarta Dan gudun sake faruwar hakan,,, innah ce tace wlh likita bamusan damuwartaba ,,Babu irin tabayar d bamuyiba Ni d kakarta amman taki fada sai dai tace Babu komai,,,,,to ko,ma dai me nene,ku lallabata ta fada muku,Dan asan t in d za'a magance matsalar,,yanzu n kwantar daku,,har zuwa lokacin d mukaga jin nata yayi kyau,,,idan ta farka zamu kaita dakin hutu,in d zata zauna d me jinyarta mutum daya,,sannan duk maganin d zatasha na sauke muku Ni Zan siya,,,, godiya sosai,sukayi Dr,,sannan suka fito,,,,,



Suna fitowa,,innah ta dubi iyah tace to iyah kizo muje gida ki huta idan yaso sai ki zauna Ni sai n debo abin d zamu bukata sai n dawo,,inah Sam iyah taki yar d itah adole bazata tafiba sai taga Najma t farka,,,duk yanda suka kada kin Yar da tayi,,,ganin hk,ys baba cewa to shikenan shatu duk ku zauna Ni Bari naje n kawo duk Abin d zaku bukata idan yaso anjima sai mu koma tare Ni d iyah ke sai ki zauna,,to shikenan hakanmah yayi,Nan ta fada masa duk Abin d ze dauko,, sannan ya tafi,,sukuma suka zauna jiran farkawar Najma,,,,,,,,,...



 


  Sosai yayi nisa cikin tinani,,in da ya daga Kai sama ya saka biron abaki,, table din akadan daka kadan Tare da cewa Kai mutumina kana lpia kuwa,,,duban,memaganar,, najibullah yayi tare d nisawa hmmm yace,, wlh jamil Kai dai Bari,,baza ka gane,ba wani abune ke damuna,,na rasa ta Yan d Zan tunkari Ammy da batun San Ina tsoron kartaki amincewa,,,gashi kuma Ayan d nakejin abun a raina banajin Zan iyah hakura dashi cikin sauki,,Dan bansan lokacin d yashiga Raina har HK bah,,,



Kai kaga malam kafito kafadan damuwarka katsaya kana yimin wani nuku nuku,,, Hmmm Jamil baza ka fahimtaba,,badai ka fahimtar danibane,,Taya Zan fahimta,,,dry najibullah yayi tare da cewa to shikenan kabari komai yayi settling Zan fadamaka komai kadai ka tayani d addu'a,,,to shikenan abokina Allah ya kawo maka komai cikin sauki,,,,,Amin na gode my man,,,,,



   Ko da baba ya koma gida hk ya taddahsu duk sunyi jigum jigum,,suna kuwa jin sallamarsa duk suka,yo kansa da tambaya,, murmushi yayi tare d cewa kukwantar d hankalinku tana lpia amman an basu gado sai taji sauki zata dawo,,,ajiyar zuciya suka sauke tare d cewa Alhmdullh,,Nan baba ya fada musu abubuwan d zasu hado masa,,sannan yace suyi girkin d za'a a Kai musu,,,bashi ya koma ,, asibiti ba sai bayan magrib,,lokacin da ya dawo yayi dede d lokacin d aka sanar dasu cewa ta farka,,,HK suka dunguma zuwa dakin d aka kaita,,,,gado shida be a dakin,,HK suka shigo suka gaggisa anata tambayar masu jiki,,,gadon d Najmah ke kwance suka karasa,,idon ta n rufe sai dai hawaye dasuke zuba ta gefen idon ,,,dafata,,iyah tayi tana shafa kanta ,,Ido ta bude ta dubesu,,,ta danyi burmushi,,,sannu duk sukayi mata iyah ta kara d tambayar lpia take kuka,,,Babu komai kaina ke saramin ta fada cikin sanyin murya,,,to Allah ya kara sauki,,,innah tace yanzu ki tashi n kamaki kiyi Alwala sai ki Rama sallolin d suke kanki,,gashi,har Isha ta kusa,,,ki ta jinjina Tare da cewa to,,temaka Mata innah tayi tadauro Alwala,,tayi salloin duk d jikinta Babu,,kwari,,tana idarwa likita yazo y kara dubata,,Abinci yace abata ,,, sannan yace ga,magunguna,abata tasha idan taci abinci,,, Allah ya Karo sauki yace tare d wucewa wani gadon,,,,kamar Yan d likita ya fada HK akayi duk d bawani n kirki taciba,Tasha maganin,,,,



Sai bayan sallar Isha sannan iyah da baba suka tafi,,,,,,,,,

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol