FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
His mommy dream.
Sample · PAGE__1
💎 _page 1_💎*SAI DAKE!*🫀 _written by_*BILLY S FARI💎*© *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡_Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhuun😍 gaisuwa da fatan alkhairi agareku masoyana abun alfaharina, Ina Mai farincikin sake dawowa da had'uwa daku acikin wannan sabon littafi nawa mai suna *SAI DAKE!*, littafin da zaizo maku da wani irin qayataccen salo mai matuqar burgewa, *SAI DAKE!* littafine da zai ilmantar daku, ya fad'akar daku had'i da kuma nishad'antar daku ta hanyar da ni daku zamu amfana dashi tare da ribantuwa da d'imbin darussan dake ciki, Ina fatar zaku karb'esa hannu biyu kamar dai yanda kuka saba nagode🤝🏻, *SAI DAKE*🫀 qirqirarren labarine dana zauna na tsara da kaina domin farincikin masoyana, don haka ban yarda wani ko wata su juya min shiba tako wace irin siga har saida izinina, yin hakan kuwa babban kuskure ne da zaisa na qalubalance ki/ka akan haqqi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.