Namijin GoroFree

ArewaPen original

FanfictionFreeCompleted

Namijin Goro

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Am simple as just...😀

More from @shooly84

Sample · 57

        🌱 *57* 🌱*Rimin Gado*Lokacin dasu Yawale suka isa gida ya nuna ma Yabi abun arzik'in da aka masa, gabaki d'aya gidan suka yita jin dad'i, yaran suka yita tsalle suna cewa zasu koma birni, daren yaukam Alhaji Abdullahi yasha addu'a har saida suka gaji da amsa ameen, haka acikin darennan yaje ya nuna ma Iyatu, nan itama tayita kwararo tata addu'ar.***************Kano*Tun bayan da Jamil ya koma ya kwanta da niyar bacci tinanin Maijiddah yayi masa sallama, ya kasa bacci saidai juyi, kyakkyawar fuskar Maijiddah ta rik'a yi masa gizo, idan ya rufe ido ita yake gani haka ma koda a bud'e ita d'in dai yake gani, yana tinano yadda take yi idan ta gansa kamar taga wani aljani, yana kuma tina yadda ta hankad'asa baya lokacin daya rik'eta bayan wani irin munafukin kallo da tayi masa da kyawawan idanuwanta wanda suke farare tas kamar audiga (kad'a)."Mey...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play