CAPTAIN UMARFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

CAPTAIN UMAR

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

A writer A caterer Dukkan fans dina ina muku fatan alkhairy aduk inda like,kusa a ranku INA kaunar Ku. Follow *** account @zahrah193

More from @zahrah193

Sample · 1-2

👨🏻‍✈️CAPTAIN UMAR👨🏻‍✈️(Sympathy,pure love and Revenge)📒📚Story and writingByFatima(Zarah)*🌍MANAZARTA**WRITERS ASSOCIATION📚🖊**M. W. A* '''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻'''*** labarin kirkirarren labarine banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafeba.**BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM*Dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah.Ya Allah yanda ka Bani ikon fara rubuta wannan lafiya kasa na gama shi lafiya.Typed*1/01/2021*Edited21/06/2021Page 1⏩2__________________Safiyar Monday ce wacce tayi dai dai da 21st December,tsaye na hango wani saurayi a harabar barrack din dake Nigerian Defense Academy wato NDA dake jahar Kaduna,wanda a'kalla baze wuce shekara talatin a duniya ba.Kyakyawane dai dai gwargwado amma ba irin over d'innan ba ,dogone,fari amma irin na 'yan Ethiopia,yana da faffadan 'kirji had'i da daradaran sexy eyes,kanshi cike yake da ba'kin gashi mai she'ki,yana da siririn saje a gefan fuskarsa.Sanye yake da T-shirt fari da three-quarter na wandan sojoji,fuskarsa a d'aure yaketamau Wanda hakan ze tabbatar maka da cewa shi bamai san Wasa bane ballantana raini.Observing yaran da ake commanding Wanda suke Monster Parade yake yi a harabar gurin.Captain Umar Abdullahi kenan.Mutun ne Adali,wanda yake da ri'ko da addini duk Kuwa da yanda mafi yawanci sojoji ke playing dirty life acikin barracks,amma shi Allah ya tsareshi da taimakon addu'an iyaye.Mutun ne miskilin gaske na bugawa a jarida,kwata kwata baya son raini komi 'kan'kantarsa haka ma 'karya,duk yanda kuke dashi bayaso 'karya ta shigo cikin Ala'karku.A rayuwarsa in kaga yayi dariya ya na tare da Mami ne ,ko Ammi,ko Abbansu ko kuma Jabeer wato Babban abokinsa kuma Amininsa wanda suka taso tare tun suna 'kanana, in bakasani ba zakai tunanin cewa brothers from the same family.Jin tafiyar Mutun na tunkarosa ne yasa shi d'ago akanshi,murmushi ya saki Wanda ya 'karya fito da kyawunsa ,ba kowa bane face Jabeer ,ya na zuwa ya mi'ka masa hannu suka tafa tare da cewa"My guy an tashi lafiya"cikin muryarsa na cikakken namiji yace"lafiya,kai fa?"Jabeer ya saki murmushi sannan yace"lafiya qlau"Umar ya Sauke ajiyar zuciya yace"Okay,'karfe nawa zamu wuce"Cikin takaici Jabeer ya ce ai an yanka ta tashi ,dan yanzu Brigadier yace mun inje in yi compiling files d'innan na wannan case d'in"Umar ya saki fuska yace "kar ka damu kayi sauri zan jira ka ka gama se mu wuce"cikin farin ciki yace"yawwa bari inyi sauri inje inyi kafin a gama parade d'innan"Umar yayi dariya yace "inna shirya zan biyo ta office d'in sai mu ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play