FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My Name is Rukayya Idris Balah also now as AUTAR AREWA,i am a writter.
Sample · Chapter 1 chapter 1
🌈🌈 *SUDESS* 🌈🌈 *Written story* *By* *AUTAR AREWA* *Godiya ta tabbata ga Allah S W A wanda ya bani ikon rubuta wannan Book,ina rokon Allah ya bani ikon rubuta abinda yake daidai.Allah ya hane ni rubuta abinda zai zama silar wargaza tarbiyyar musulmi,Allah kara daɗin tsira ga fiyayyen halitta cikamakin Annabawa wato Annabi Muhammad S A W* 🤲 *Gargadi**Please wannan labarin kirkirarre ne ban yarda a juyamin shi ba,Idan ya yi shige da rayuwar wani to arashi ne,banyi dan cin zarafin kowa ba*. _Ina yima masoya_ _albishir ga duk wanda_ _bai samu krnt Book_ _ɗin_ _DR MUHSEEN ba_ , _to ya garzaya_ _***_ _domin samun_ _nishaɗi,But_ _wannan Book ɗin da zan_ _fara na siyarwa_ _ne_ ```Ina mika sakon gdy ta``` ```ga yan'uwana``` ```marubuta``` ```musamman na kungiyar``` ```AREWA``` ```WRITTERS Allah yabar``` ```zumunci```. 👏...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.