MASARAUTA!!!πŸ’•Free

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

MASARAUTA!!!πŸ’•

  • 1views
  • 52chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Alhamdulillah!!β™₯️

More from @mssxoxo

Sample Β· Chapter one

*_MASARAUTA_* _(A cindrella story) _      πŸ‘‘ πŸ’˜_*NA_*_*NANA HAFSATU_*_***:missxoxo00__Arewabooks:mssxoxo__*ZAFAFA BIYAR 2002_*_PAID NOVELS/LITTATTAFAN KUDI NE__*FREE PAGE: 1_*_بِسْمِ اللهِ Ψ§Ω„Ψ±ΩŽΩ‘Ψ­Ω’Ω…Ω†Ω Ψ§Ω„Ψ±ΩŽΩ‘Ψ­ΩΩŠΩ…ΩΩ __Wannan littafi kirkirarre ne, Sunaye, garuruwan ciki da sauran abubuwan daya kunsa idan sunyi shige da rayuwar wani ko wata to akasi aka samu. A gafarce ni. Sannan bloggers , YouTubers da sauran su, Dan Allah kada a daukar min littafi ayi amfani dashi ba tare da izini na ba. Duk wanda yayi hakan nabar shi da Allah. _β€’β€’β€’β€’. <><>β€’β€’β€’β€’β€’ *YANKIN KINDAU**TSANGAYAR GWANI TSAYYABU*  Γ—Γ—Γ—Zaune gwani tsayyabu yake, Ya harde kafafuwansa. Sanye cikin babbar riga ba yar cikinta. Sai wandon rigar kalar sararin samaniya.Hular kansa irin tashi ka fiya nacin nan ce. Hannunsa rike da sharbaceciyar bulala yana dagata sama da kasa .Almajiran dake gabansa kowanne ya langabar da kai cike da fargabar kar dorinar sa ta ruguza akan su. Sai kururuwa murya suka sake yi dede lokacin da gwani tsayyabu ya mike yana maimaita."To kai, To kai...""minjaye , Nu'ara, Alu, hasabe, shimmeruwa, Ya, Mi, Ara. Aya. Alu, an, baki, waw, zal, baki, lallan, hakuri. .."Suna fada yana kada kai. Dai dai lokacin da ya hango Gwani Dauda yana tahowa wajen sa. Sai zabga sauri yake yi "A tsaya, Ina Rabilu?""Iya gida innani ta aiko an kiran sa. " Cewar Musaddiqu qani ga Rabilu. "To kai masa jiranye kafin ya dawo. Ayi karatu dakyau. Idan 10 tacika atashi atafi gidajen aiki. Karfe 2 adawo anaji ko?""Eh!"Da sauri ya fuce daga yar langalangar kwanon da yake koyar da almajiran nasa aciki. Dogon kwano ne da bai cika fadi ba . Don haka aka rabashi biyu. Rabin sa suke karatun aciki. Daya rabin kuma wajen kwanan su ne.  "Barka da safiya Dauda " ya karasa fada yana mai mikawa gwani Dauda hannu sukayi musabaha."Barka de . Baka shirya ba kenan. ""Afuwan. Yar cikin kawai zan zuro yanzu agida mu wuce. Se mu hau achaba don muyi saurin samun daurin auren ko.?""Ai se 11:30 idan muka yanke ta cikin bingi nan da nan zamu isa.Ba sai mun batar kudi ba Insha Allahu ""Hakanma yayi. Bari na zuro rigar. " Gwanni tsayabu na karasa magana ya haye dan dakalin dake kofar gidan sa ya shige. **GIDAN KWANO**Harira da Naja matansa kowacce na zaune daya na kallon gabas daya yamma. Tunda suka amsa sallamarsa kowaccensu ta juyar da kanta gefe tacigaba da abunda take.Daga labulen dakin harira yai ta mike da sauri tana janye hannun nasa."Malam ya haka kuma? Ko kayi ajiya ne bansani ba? Sarai de kasan ba kwana na bane bare kace kayi mantuwa.""Karma ka soma budemun daki. Babu komai naka aciki " cewar Naja dake susar kunne da gashin kaza. "Ah malam ka shigo? Sannu da dawowa. Kayi hakuri ina cikin bayi ne." Cewar amaryar sa zaituna Wadda ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters52
premium47
06

6

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
07

7

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
08

8,9,10 chapters

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
09

Chapter 11/12/13

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
10

Chapter 14.15.16

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
11

17

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
12

18,19,20

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
13

21

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
14

22

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
15

23

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
16

24

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
17

25

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
18

26

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
19

27

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
20

28

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
21

29

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
22

30

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
23

31

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
24

32

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
25

33

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
26

34

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
27

35

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
28

36

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
29

37

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
30

38

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
31

39

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
32

40

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
33

41

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
34

42

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
35

43

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
36

44

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
37

45

Premium
Updated a year agoAvailable now
38

46

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
39

47

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
40

48

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
41

49

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
42

50

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
43

51

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
44

52

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
45

53

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
46

54-55

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
47

56-57

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
48

58-59

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
49

60-61

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
50

62-63

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
51

64

Premium
Updated 10 months agoAvailable now
52

65 (END)

Premium
Updated 10 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play