FreeArewaPen original
Miss Nigeria
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · The sisters
*MISS NIGERIA**BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*Ɗaya****The Sisters*Fadwa Shafi'u ta ajiye backpack ɗinta a cikin mota sannan ta ja ta tsaya jikin murfin motar tana jiran 'yaruwarta ta fito. Babu abinda ta tsana irin latti kuma jazaman ne wannan, kusan kullum se sun yi latti indai zasu jira Raudha. Ta tsani zama ta ƙarshe wajen shiga aji amma saboda Raudha kusan kullum itace ƙarshen shiga ajinsu.Habu direbansu ya danna horn da ƙarfi da alama shima ya ƙagu Raudha ta fito su tafi. Kusan minti biyar Fadwa na tsaye jikin mota sannan 'yaruwarta ta fito tana tafiyar catwalking kamar wata model a fashion show. Irin tafiyar nan Fadwa ta tsana, dogayen ƙafafuwan Raudha, shafaffen cikinta wanda ya baiwa hips ɗinta damar fitowa fili yadda ya kamata. Ko cikin uniform ɗinsu na farin riga da grey pinafore sai da yanayin surar jikinta ya bayyana. Kafin ta ƙaraso wajen motar Fadwa tayi saurin s...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.