FreeArewaPen original
RAYUWAR GIDANMU
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰
Sample · 1
🏡 *RAYUWAR GIDANMU* 🏡 ( *Ture life story* )Story and write by....( *S REZA ✍️ )* *TARE DA (* *CHAMSIYA D AMADOU)* *GARGAƊI* *Wannan labarin ba ƙirƙirarre bane, labarine da ya faru a gaske. Saboda haka...bamu yarda wani ko wata su sake mana labariba.* *BISMILLAH RAHAMANUN RAHIM* *RAYUWAR GIDANMU* *PAGE* 1️⃣"Aunty Hafsat kinsa wani abu?"Ameerah ta faɗa tana ɗan wage-wage,da alama dai bata son wani yaji abinda zata faɗa ne. "To uwar gulma yau kuma wace irin gulmar kika gumtso ne?"wace aka kira da Hafsat ta faɗi tana dungure ma Ameerah kai. "Allah Aunty Hafsat ba gulma bace,aman shikenan tinda baki so,ai na fasa faɗa ma. Ta faɗa tana tura baki gaba. "Haba ƴar ƙanwata faɗa min naji minene?" Tana turar baki tace......
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.