DADI KAN DADIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

DADI KAN DADI

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.

More from @kwalisa

Sample · Part 2

**Kamar an saka tabaren dukan sakwara haka kirjina ya ci gaba da dukan goma-goma. Na ji kamar an sakawa bakina dabaibayi, na kasa magana haka nan Kuma na kasa cewa komai,har tsawon wasu 'yan mintina. Duk tausayinta ya cika mun zuciya, ta dauka Ni na satota Domin na cimma burina akanta duk bata San Ni ba haka nake na,hasalima harka kula mata sam Bata dadani da kasa ba. Amma ta yaya zan mata bayyani har ta gamsu cewar Ni bani ne na satota ba, Nima yadda take ruwa haka nake ruwa. Halin da take ciki na damuwa da kaduwa haka Nima nake cikinsa, yadda take yiwa kanta tambayoyi na dalilin daya saka aka daukota cikin dare ta kwanta a dakinta ta farka taganta a wannan wajen cikin dokar taji tare da wani garjejen kato haka Nima nake cike da tambayoyi Dana kasa samun amsa na tsintar kaina a dokar daji a wani takuraren daki da aka yi shi bisa karamun tsauni da katakwaye a gefen kogi a Kuma dokar daji...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium5
01

Part 1

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
03

Part 3

Premium
Updated 13 days agoAvailable now
04

Fita ta 4

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
06

Fita ta 6

Premium
Updated a month agoAvailable now
08

Fita ta 8

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play