UNAISAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

UNAISA

  • 1views
  • 29chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

A passionate writer A wife A mother A craft artist A musulma A nurse

More from @takwalam

Sample · A

🧕UNAISA🧕*A*✍️AyshatuuuNa sauke wayar daga kunnena tareda sakin Murmushin jin dadi, bayan shekaru da na dauka Ina jiran wannan lokacin se gashi yazo, komai lokaci ne sede jiran se me karfin Imani. Na kalla gidan da komai na ciki Wanda nawa ne, na Kara kallon hoto Na sanye da Ash din Abaya ta idon duniya, fuskata dauke da Murmushin da ko kana bacin Rai ka kalla se kayi murmushi, Yana tsaye a bayana sanye da dakakiyyar shadda Ash sede nashi Ash din yafi nawa duhu, yayi kyau karshe Yana murmushi, na saki ajiyar zuciya Ina hamdalan cikar buri. Na aje wayar Jin ana kwankwasa kofa, cikin sauri na Nemo veil Dina dake ninke akan cushion gefe Dani na lulluba sannan na nufi kofa bayan na zura slippers a kafata, dama na aje ne saboda ko ta kwana. Seda na leka Amma banga ko waye ke knocking ba kawai se na bude, a take wata Mata da Kuma karamin yaron da Bai wuce shekara biyar ba Suka bayyana. Fuskar...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters29
premium5
25

Part B

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
26

Part B

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
27

Part B

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
28

Part B

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
29

Part B

Premium
Updated 2 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play