FreeArewaPen original
ƘADDARARREN AL'AMARI
- 1views
- 19chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciyar littafin hausa
Sample · 01
*ƘADDARARREN AL'AMARI*© *Rahma Kabir* Mrs MGWattpad @Rahmakabir.2020*_Bismillahir Rahmanir Rahim_*_Duk kan Godiya ya tabbata ga Allah Ubangijin mu, shi kaɗai ne ba shi da Abokin tarayya. Tsira da Aminci su k'ara tabbata ga fiyayyen Halitta Monzon tsira s.a.w, tare da Ahalinsa da Sahabbansa.__*Alhamdulillah da Allah ya k'ara bani dama na zo muku da sabon littafina mai suna ƘADDARARREN AL'AMARI.*_*Gabatarwa*_Wannan littafi k'agaggen Labari ne, domin mu ilmantu kuma mu d'auki darussan dake ciki. Idan labarin yazo d'aya da labarin ki/ka to ku yi min Afuwa. Labarin yana k'unshe da kalubale, tsantsar tausayi, rikici, damuwa, wahala, ƙunci, rashin ƴanci, cin zarafi, rikitacciyar soyayya.*Gargad'i*_Ban yarda ayi afmani da wani b'angare na wannan labarin ba ko kuma satar fasaha, dan Allah a kiyaye_*Sadaukarwa*_Ga group d'ina Sirrin 'ya mace. ***._*01*Da misalin ƙ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.