FreeArewaPen original
ABUL-KHAIR
- 1views
- 93chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
proud to be Writer
Sample · CHAPTER 1
ABUL-KHAIRTSARAWA DA RUBUTAWA DUK DAGA SALMEERT SANI SALMAN TRIPLE S° (ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚♀️🧚♀️🧚♀️) *WANNAN LITTAFIN NA KUƊINE KUMA WANDA SUKA FARA BIYA KAFIN A GAMA FREE PAGES, TO ZAI BADA #300, WANDA KUMA SUKA BARI HAR SAIDA AKA GAMA, TO ZASU BIYA #400* *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM, DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI, ALLH NA ROKIKA YARDA NA FARA LITTAFIN NAN A YAU RANAR 6 GA WATAN ZUL- HAJJI, ALLAH KA BANI IKON GAMAWA LAFIYA , ALLAH KA DAFAMIN A DUKAN LAMURANA , ALLAH KA SHIGEMIN GABA, ALLAH KA CIKAMUN KUMA DUKKAN BURIKA NA, NA ALKHAIRI* *PAGE 1* """"""""""""""""""""""""""''Ahankali kuma cikin isa da takama tare da izza , kyawawan Samarin suke saukowa daga mattatakan jirgin, So cute.karasa saukowa sukayi, anan ne na shagala, domin a da , banga komai ma, kyawawan Samari ne, guda biyu masu masifar kama da juna, wanda ina da yaƙinin ko Iyayensu ba lallene, su iya banbancesu ba saboda masifar kamar da sukeyi da juna, kamar an tsaga kara.Ahankali suka cigaba da tafiya cikin Kasaita da kwarjini tare da Haibar da take tare da su.dogaya ne bawai chan ba tsawonsu dai-dai misali, sai dan jiki da suke dashi, wanda bawai jikine sosai ba, kawai dai su ba ramanmu ba kuma su ba masu kiba ba sosai, farare wanda farin nasu har wani jaja yake dashi, sai kwantacen sumar kansu da taji gyara, wanda har gyaran da akayi musu iri daya ne, kyakyawan cute lips dinsu na karewa kallo, wanda suke pink color, wanda ya yiwa , kyakyawan bakinsu ƙawanya, wanda sai kayi zaton tea spoon ma , bazai shiga ciki ba, saboda tsabar karantarsu.sai kyakyawan hancinsu, da ya yi, baka'in dacewa da cute face din tasu, komai nasu kala daya , dan banbancin kadane, inda daya yana da gold eyes, dayan kuma nada blue, sai sumar kansu wadda ta daya, tafi ta daya yawa, amna har kayansu kala daya ne, hatta yanayin tafiyarsu ma kala dayane.wasu manyan motoci naga sun nufa, wanda a kalla sunkai guda goma, ko wace kuma, an rubuta mata *ABUL-KHAIR*,. wanda dukansu baƙaƙe ne, daya ce kawai fara wadda kuma itace tsakiyarsu tasha tinted , amma duka sauran goma sha huɗun, duk baƙaƙe ne.shiga sukayi tare da haƙincewa a bayan motar, a hankali motocin suka fara tafiya domin barin Airport din, direct cikin garin na Damaturu , suka shiga, tafiya mai dan tsawo sukayi kafin su karaso, bakin tafkeken get din, Masarautar wanda sa ka kalleta, zaka gane cewa ba karamar Masarauta bace, Masarauta ce mai dinbin tarihi da dadewa, domin komai nasu na Al-adane , hatta ginin Masarautar na dane, domim gini ne na tubali .a hankali motocin suka karasa shigewa cikin Masarautar da na karewa kallo .bakin wani part , wanda tundaga waje in ka kalleshi kasan ba karamin kuɗi, aka kash...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.