FreeArewaPen original
FARAR MACE (SABON TAKU)
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Ina Alfahari da rubutu....鉁嶏笍
Sample 路 Episode 1&2
馃崅馃崅 *FARAR MACE...*馃崅馃崅 *Sabon Taku**Oum Sumayya* Babybintuu.*PAGE ONE & TWO**KANO TA DABO TUNBIN GIWA..* *_Munaifa event center_* _10:00_ K'ayataccen wajene daya amsa sunan shi domin dagani basai angaya maka cewar na wad'anda sukaci suka tada kai bane, Tundaga harabar wajen decoration ne da wani irin walwali yake haskawa kamar ak'asar turai ga k'amshin turare dana flowers masu dad'in shak'a wajen yayi sanyi sai music da d'an hayaniyar mutane dake tasowa daga cikin wajen, Daga gefe kuwa motoci ne birjik masu tsadar gaske sai walwali suke kai dagani kasan abun na many'a ne daga can bayan wata had'add'iyar jeep data gaji da had'uwa najiyo shashshekan kuka dasauri na k'arisa dan samo rahoto wasu classes women nagani atsaye su hud'u yayin dawata ta biyar d'insu dake sanye da weeding gown take durk'ushe da alama ita ke kukan, Asanyaye d'aya daga cikin su tace "Gaskiya Aunty Zee da sake wai anbama me kaza fiffike haka kawai kura da shan bugu gardi da kwace kaya to bazai yiwwu ba haka jiya ya wulak'anta mu awajen kamu yauma still haka zamuje mukaita yaci gaba da k'unsa mata bak'in ciki k'arshe ciwon zuciya yakashe marainiyar Allah alhaki awuyar mu to gaskiya ni tun yanzu nadama takama ni wallahi"Gaba d'ayan su kamar wad'anda basu da laka suke ta faman gyad'a kai kafun d'aya daga cikin su ta amsa asanyaye da alama itace Zee d'in tace tana jan numfashi "To Sopy yazanyi kina ganin tunda aka fara shagalin bikinan muka nemai muka rasa duk wata hanyar daza asamai ya yanketa ita kanta Mommy neman shi take but nikaina nasare da komai ayanxu wallahi Junaiha nake sake tausaya mawa damuka jefa rayuwar ta acikin wani maraicin" tak'arisa maganar cikin matsanancin damuwar data nuna b'aro b'aro afuskarta, Gaba d'aya duk sai sukai shiru kafun wata tabud'e baki tace "yanzu dai duk ba wannan ba mutafi gida aje anema mafita idan warware auren za'ai kawai awarware"Tafad'a ad'an fusace dan ita bata gannin laifin kowa saina kakarsu data ce kozasu mutu dan k'iyayyar juna sai and'aura auren yanzu gashi ba'aikaii ko inaba zasu haddasa ma Yarinya ciwon zuciya abanza awofi, D'ayar ne tawani yamutsa fuska tace "uhmm aidama nibabu irin ban bakin da banyima Alhaji akan kar azo ayi abunda za'a shiga hakk'in marainiyar Allah ba saida nagaya mai Omar bazai tab'a son Junaiha ba domin nasha jin yana fad'in shifa bazai tab'a iya auren bak'ar mace inba *FAARAR MACE* ba amma yak'i ji yayi kunnenn uwar shegu da zance na ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.