WAYE SANADI!? PART TWOFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

WAYE SANADI!? PART TWO

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ina Alfahari da rubutu....✍️

More from @babybintuu

Sample · Episode 1&2

🌺🌺 *WAYE SANADI!?* 🪦🪦          *PART 2*         Story and written               *By*           #Babybintuu         *(Oum Sumayya)*بسم الله الرحمن الرحيم~_*Ya hayyu ya qayyum yanda nafara cikin aminci da yarjewar ka Allah kanufe ni da kammalawa cikin aminci da yarjewar ka👏🏻*_~*_SPECIAL GIFT_*~*_To ***ians alkairin Allah yacimmuku aduk inda kuke kusani Baby Bintu bata manta dakuba kuna cikin rai da qalbina masu kira da masu tura sak'o nagode da k'aunar ku gareni dan haka wannan shafin d'ungurun gun nukune kuyi yanda kukaso dashi domin soyayyar ku gareni thank you all,thank you so much Baby Bintu heart you all 🌺😍_*~*PAGE ONE AND TWO*Cikin tsananin b'acin rai yaji muryan Aunty Saudat nafad'in "kin san nawa na kashe akan wannan maganin da yau kika samu dama kikai wasa da ita Khadija wallahi kijini dakyau nabaki nanda kwanaki biyu duk yanda zakiyi kiyi domin tabbatar min da yaci mag...."Batare da ya fahimci inda zance ta yadosa ba dan abirkice yake baya son abunda zai kawo tangard'a tsakanin shi da Aunty Saudat kodan halacci da karamcinta garesa, murya atausashe yakatse ta da fad'in "dan Allah Aunty kiyi hak'uri hakan bazai kuma faruwa ba wannan ma dan banda masaniya ne shiyasa amma insha Allah hakan bazai sake faruwa ba"Yak'arisa maganar idanun shi akan Dija dake ta kuka kamar wacce akace uwarta tamutu.Aunty Saudat kuwa cikin tane yabada wani irin sauti tana zaune saida tamik'e azabure jin muryan shi tahau zare idanu, amma jin maganar da yayi yasa tasaki wata b'oyayyiyar ajiyar zuciya harda yamutsa fuska kamar tana gaban shi tace "uhmm kadai jama matar ka kunne dan d'iyata ba jaka bace inba hakaba ind'auki mataki dakaina eheee" tana kaiwa nan amaganar ta tayanke wayar tana d'an zare idanu afili tafurta "tab akwai matsala kuwa tabbas yakamata musake sabon shiri hmmm" taja wanni dogon numfashi gamida zama akan sofan data mik'e jab'ar tana bin wayarta da idanu kamun talula duniyar tunanin neman mafitan yanda za'ai Khadija ta auri Hamza kota halin yayane.Acan kuwa Dija sai kukan takaici da b'acin ran asarar damar data samu ta kubce mata takeyi gaba d'aya Haulat ta lalata mata komai wani sabon kukan ne ya kubce mata tuna tajima tana neman yanda zatai tazuba maganin yau tasamu kuma komai ya lalace mata, mik'ewa tayi tana goge jinin daya rage fitowa da tissue daniyyar wucewa still tana kuka had'e da shashshekan bak'in ciki,Cikin sauri Hamza yarik'o mata hannu sauti tak'arama kukanta irin anzalunce ta d'innan,Kallon ta yake yama rasa mezaiyi ya lallasheta kaw...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play