FreeArewaPen original
DAMUWATA
- 1views
- 31chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I'm a humble woman, I like interaction with people from different environment and it's a honor and privilege to make new friends with exposure for me to get a lots of experience, I'm one of novel reader since I was young and my dream is to be a great writer (author).
Sample · Part 1
DAMUWATA. (Sanin abin adona)By MrsjmoonDa sunan Allah mai Rahma mai jin kai. Allahumma salli ala sayyidina Muhammadu wa ala alihi ada-da mafi ilmi salatin da'imatan bi du'a'un Janna. S.A.W.*Sharhi.*Labarin (DAMUWATA) hak'k'ina ne ban yarda a juyamin shi ta wani siga ba ko yimin iko da shi ta hanyar had'a document ko makamancin haka.*Jimlar littafan marubuciyar:*MabrukhaRa'ayiRayuwar Bahijja.A tunaninaRuwan dare.Bak'on lamariRashin jituwaBanyi zato baRabi'atul AddawiyyaRumasa'uMutunci Madara neDoctor Laylah.*Baki d'aya shafin sadaukarwa ne ga Aunty Maijidda Musa (Aunty Jidda) Allah ya albarkaci rayuwarta tare da zuri'arta biy jahiy Nabiy S A.W.*Page 01.Cikin talatainin dare wanda masu iya magana kan kirasa da suna mahutar bawa. Ni kam a gareni kiran shi na yi da lokacin gadin kaina domin zaune na ke a gefen katifana ba komi ke damuna ba sai barci wanda yake d'ibana ina korarsa da k'arfi d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.