Labarin Yaya da ƙanwaFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

Labarin Yaya da ƙanwa

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Labarin Yaya da ƙanwa

👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨 *TASBIWUL DANE*  _(CARBIN ƘWAI)_👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨👩‍❤️‍👨        *NA*  _SAMIRA HAROUNA_*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* 🤜🤛_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_ ☆ *[G. M. N. A]* ☆ 📖🖊️ Hohoho! Ina masoya kuma makaranta litattafan hausa novel? Yau ma ga jarumar ta ku ta dawo a cikin sabon littafin ta mai taken *CARBIN ƘWAI*, Littafin *CARBIN ƘWAI* Ma'ana *TASBIWUL DANE* littafine da ya k'unshi wata irin cakwakiyar sark'ak'iya da kuma ban al'ajabi gami da zazzafar soyayya, zai fad'akar ya nishad'antar da masu karatu, domin samun na ki da wuri ki/ka hanzarta biya dan karatu cikin salama, ka da ki bari a baki labari maza hanzar ta ki nemi naki akan farashi mai rahusa. Ga mutanenmu na Niger zaku biya katin Airtel ko Moov na dala dari Cfa zaku tura akan lamba kamar haka *94-98-56-52*, ga mtanen mu na Nigeria kuma zaku tura Naira 300 ta wannan account d'in 0002517237 lubabatu shehu Taj bank, bayan kun tura sai ku tura shaidar biyanku ta wannan lambar, ko kuma ku tura Kati a kan wannan lambar *94-98-56-52* Mun gode sai kun zo._Bismillahir rahamanir rahim_          _1_  Ƙarfe 02:30 na dare ya shigo ɗakin baccin nashi, kaya ya fara cirewa zai shiga wanka, ƙofar banɗakin daya buɗe ne yasa ta farkawa a baccinta da ya jima da yin nisa, juyawa tayi ta kalleshi ta tashi zaune, ƙasa da sama ta kalleshi tana murza idanu tace "Alhaji sai yanzu ne ka shigo? Duba fa ka ga agogo ƙarfe nwa...?"Ta faɗa tana kallon agogon itama dake fuskantarta, shima kallon agogon yayi tare da shafa tumbinshi yace "E, yau na fara shigowa warhaka ne da zai dameki?" Taɓe baki tayi tana rumgume hannaye a ƙirji tace "Hummm! Na sani, kawai na yi magana ne dan naga sai ranar kwanana kake wannan cika daren."Dakatawa yayi daga shirin buɗe banɗakin ya kalleta yace "Me kike nufi ne *Saratu*?"Turo baki tayi gaba tana sake haɗe fuska tace "Ga abu a zahiri, saboda ni ba ƙaunata kake ba shiyasa."Dogon tsaki yayi tare da shigewa banɗakin, ranta ne ya sake ɓaci ta bishi da kallo sai kuma ta tashi tare da ɗaukar hijabinta ta sa ta fice a ɗakin tana ayyana "Aikin banza, ni za ka wulakanta har ka dinga min tsaki?"Bai jima a banɗakin ba yana fitowa ya samu wayam bata nan, bai damu ba sai ma goge ruwan jikinshi da yayi ya d'an shafa turaren hamata sannan ya aje towel d'in ya dauko wayoyinshi babba ɗaya da kanana biyu ya kwanta yana sauke sauƙaƙƙen numfashi.Lumshe idanu yayi yana neman bacci ido rufe, da sauri kuma ya buɗe tare da waiwaina idanunshi yana ayyana "Anya ku...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play