Maraicina!Free

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

Maraicina!

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Maraicina labarine na tausayi da kuma soyayya Yarinya ce da bazata wuce shekara sha biyar ba a duniya tana d'auke da farantin tallah a kan ta

More from @118357950115715108988

Sample · Maraicina

🔥🔥🔥🔥🔥 MARAICINA!🔥🔥🔥Labari Da Rubutawa Zainab Ibraheem 🌹Momy🔔📚*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_*** *⚜️©J.A.W📚🖌️*_wannan littafin na kud'i ne ki biya ki karanta cikin kwanciyar hankali. Ina kuke masoyana kununamin soyayya ta hanyar siyen littafina akan farashi mai sauki Naira 200 kacal_Godiya gareku masu k'aramin k'warin gwaiwa ina godiya Allah ya bar zumunci.🆓 page 1&2 Yarinya ce da bazata wuce shekaru goma sha biyar ba a Duniya, d'auke da farantin da kwanika a kanta tafe ta ke tana kuka har ta iso k'ofar wani gida ginin k'asa ,shiga ta yi d'auke da sallama a bakinta tana kuma ci gaba da kuka, Matar dake cikin wani d'aki ce tafito da sauri tana " Fad'in to munafuka yau ma kinyo min kwantai ne? To Wallahi bari kiji sai kin cinye shi kin biyani.cikin kuka " Ta ke fad'in kiyi hak'uri Baba ba kwantai nayi ba wasu ne sukaci abincin sukak'i biya. Wani kukan kura Baba tayi ta damk'e ta tana dukan ta hak'uri take bata amma tak'i hakura, "Fad'in take muguwa haka kawai ki b'atarmin da kud'i to a jikin ki zan fanshe su bak'ar munafuka, nasan duk wannan bakin halin naki na Uwarki ne ki ka d'auko, haka kawai bani da haihuwa ba anbarni da wahala.tun tana iya bada hak'uri har ta kasa sai da Baba ta tabbatar da ta daku sannan tabar ta tare da " Fad'in kuma ki tashi ki had'amin kwanuka ki wanke, tana gama fad'ar haka ta shige d'aki. Tashi tayi da k'yar ta had'a kwanukan tana wankewa bata k'arasa ba Baba tafito da tulin wanki watsamata ta yi tare da "Fad'in gashinan ki wanke su tsaf.. Bayan ta gama wanke_wanken ta fara wanki sai da ta gama wankin tsaf, ko da ta gama duk jikinta ciwo yake gajiya da yunwa sun taru sun mata yawa. Wani k'aramin d'aki tashiga koda nak'arewa d'akin kallo k'arami ne sosai sai tabarmar dake shimfid'e da "Yar bagen kayanta a gefe zama tayi tareda yin tagumi tana tunanin rayuwarta tun tashin ta a cikin wannan halin take, hawaye ne masu zafi kebin kuncinta batayi aune ba taji an fincikota waje. "Toh munafuka zaman me kikemin a nan wakika ajiye da zaiyi shara da d'aura sanwa ke dai anyi "Yar banzar Yarinya duk cutata da kike bakya gani..Tashi tayi ta share gidan sannan ta had'a icce zama tayi tana fifita wutar amma tak'i takama sai hayak'i duk idonta ya yi ja tsabar wahala, ba ita tagama abincin ba sai bayan magriba. D'akin Baba tashiga ta sanar da ita tagama. fitowa tayi ta kwashe abincin sai k'ank'are kawai tarage mata tanagama kwashewa ta shige d'aki. D'aukar abincin tayi tafara ci harta cinye bàdan takoshi ba tasha ruwa ta tayi sal...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play