FreeArewaPen original
CIWO A JIKIN WANI!
- 1views
- 11chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Novelist Introvert Nigerian
Sample · Thriller
💠💠💠💠💠©®AS-2022. *♡CIWO A JIKIN WANI¸.•💥* (Kᴡᴀʀɪ) Nᴀ *HAWWA__B__KUMO.* (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕****:@REAL-SMASHER.**AREWABOOKS:@REALSMASHER.*```Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ.```*THRILLER..* •••Ƙaddara tamkar yanda igiyar ruwa ke kaɗa teku duk girmansa,a wani lokaci kuma za mu iya kiranta da guguwa mai ƙarfin gaske,ko yanda hamada ke kwararowa,haka take bayyana a cikin shafin rayuwarmu,sai kuma ta ɓace lokaci guda kamar walƙiya da haskenta ke disashewa a cikin daƙiƙu,yayin da take tafiyar ruwa da farin cikin dake tattare cikin rayuwar mutum,ba tare da tausayi ko imani ba,haka za tayi fatali da komai tayi wucewarta,ba tare da waiwa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.