Free chapter · Read without an account

Sırrı!

by Hawwa__B__Kumo · CIWO A JIKIN WANI!

đź’ đź’ đź’ đź’ đź’ 

©®AS-2022.









       *♡CIWO A JIKIN WANI¸.•💥*

              ```(Kᴡᴀʀɪ)```

               





BĘŹ

  *HAWWA__B__KUMO.*

   (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).đź’•

*WATTPAD:@REAL-SMASHER.*

*AREWABOOKS:@REALSMASHER.*



   ```IÉ´ ᴅᴇᴅɪᴄᴀᴛɪᴏɴ ᴛᴏ á´ŤĘŹ ʟᴀᴛᴇ ᴅᴀᴅ Aʟʜ Mᴜʜᴀᴍᴍᴀᴅ Bᴀʙᴀ Usᴍᴀɴ (B–KUMO).```

••••••••••••••

   ```Masu buĆ™atar a tallata hajarsu u should contact me ta number na,kou kuyi magana kai tsaye ta ***



                05 





#Sirri


      Tunda ta farka taga Mutallab a kusa da ita hannayensa a saman Ć™irjinta ta wani É—aure fuska haÉ—e da turesu ta sauka daga gadon tana jan shegen tsaki,rigarta dake yashe Ć™asa ta É—auka tasa ta wuce bathroom,a hankali ya buÉ—e idanunsa masu cike da bacci,ganin Hamdiyiya bata nan yasa shi shafa kwantaccen beard É—insa kafin ya sake lumshe idanunsa,almost 3 minutes ya buÉ—esu jin an sake buÉ—e Ć™ofa,da kallo yabi Hamdiyiya data fito daga toilet ta nufi Ć™ofa,har ta fita daga É—akin ba tare da ta kalli inda yake ko ta gaishesa ba,numfashi sosai ya saki alamunta ya gwada masa har yanzu tana kan fushi da shi,and hakan na nufin zai sha fama da ita kafin ta sauko,tashi yayi ya zauna ya kifa fuskarsa tsakanin palms É—insa,tunanin maganganun Mimi yasa shi yin shiru yana tunanin mafita,lallai kam yau ya kamata shima ya nuna mata shi namiji ne,kuma shi ya kamata tabi ba wai shi yaita binta ba kamar wata uwarsa,saurin zura bed shoe yayi ya tashi,toilet ya fara shiga sanda ya wanke baki sannan ya sakarwa jikinsa ruwa,a nutse ya gama komai ya fito da wani irin towel bathrobe a jikinsa,É—akin yabi da kallo tuna komai nasa yana É—akinsa yasa ya nufi Ć™ofa ya fita heading to asalin master bedroom É—insa ya buÉ—e Ć™ofar,tsayawa yayi ya dunga bin É—akin da kallon mamaki,yanda ya ganshi tas² anyi tidying unlike daren jiya,duk abunda ya lalace an fitar da shi,ya girgiza kansa saboda takaici,mamakin Hamdiyya fal ransa dan ya san wannan ba aikinta bane,and the worst part of it ma shi ne ya sha faÉ—a mata ba ya so tana sa maids suna shigar masa É—akin bacci,idan baza ta iya gyarawa ba ta bar masa abunsa zai gyara da kansa,akan haka bazai iya lissafa sau nawa sukai faÉ—a da ita ba,but ya san duk wannan abun da take bazai rasa nasaba da faÉ—an da sukai daren jiya ba,a duk lokacin da irin haka ta faru tsakaninsu komai Ć™anĆ™antar laifi sai ta yi Ć™oĆ™arin ganin ta É“ata masa rai fiye da zato,irin matan nan ne da suke zuzuta laifi da kumburasa,gashi bata san ayi abu ya wuce a gurinta ba riĆ™on bala'i ne da ita,ko zai ba ta haĆ™uri kafin ta sauko sai ta garasa,wucewa yayi ya buÉ—e wani irin haÉ—aÉ—É—en reach-in closet dake nan idan ba an faÉ—a maka ba za kayi zaton kawai decorations ne a gurin saboda yanda ya saje da marble 3D wall sticker da aka yiwa É—akin,duk abunda yake buĆ™ata ya É—aukarwa kansa tun daga kan inner wears,ya Ć™arasa bakin gadon ya zube komai yana kallon tarin pillows da aka shiryasu kan gadon kai baza kace sune aka watsar jiya ba,fuskarsa É—aure saboda takaici yaja siririn tsaki,a gurguje ya shirya cikin wani checks red wine suit ya kawo beret ya É—ora akansa kalar suit É—insa,after ya gama ya gyara beard É—insa ya fito zuwa bedroom É—inta sai Ć™amshinsa da ya cika corridor É—in,yau yake so suje hospital ayi mai yiwuwa ya gaji da Ć™umbiya²n da take masa,if akwai matsalar da take É“oye masa ne ma gara ya bincika ya sani,sosai ya É—aure fuskarsa saboda bai son abunda zai kawo masa cikas a duk abunda yai niyyar aiwatarwa,knocking bedroom É—inta yayi tana ciki kwance har sannan bata tashi ba,sanda ya sake knocking kafin ya buÉ—e Ć™ofar ya shiga,bacci ya tarar da ita tana yi ya dunga kallonta da mamaki kafin ya zauna gefen gadon ya kai hannu ya matse hancinta,saurin ware idanunta tayi jin iska ya dena kaiwa cikin hunhunta,sakin hancin nata yayi yace "sai yaushe za ki tashi?" Fuskarta É—aure tace "wai me yasa kake son tashina ne? Yau naga weekend ne kou?" Yace "tashi ki shirya za mu fita" ta masa wani kallo tace "zuwa ina? I think na faÉ—a maka jiya nima ina da gurin zuwa yau,right?" Bai amsa ta ba yace "get up i'll wait u downstairs" ta turo baki kaÉ—an kafin ta tashi ta zauna,miĆ™ewa yayi ya nufi Ć™ofa while yana cewa "don't keep me waiting.." Daga haka ya fita bedroom É—in,ba don ranta na so ba ta tashi ta shiga tai wanka,sanda ta shirya cikin wani black arabian gown ta É—auki heel takalmi da pos mai kyau silver colours,fuskarta babu makeup ko kaÉ—an sai lip balm data shafawa lips É—inta kawai ta fito tana tafiya,sam Hamdiyya ba ta cikin matan da suke É“ata lokacinsu gurin makeup,tana yawan faÉ—a cikin Ć™awayenta her natural beauty is enough for her,she doesn't want ta tsaya fente kyakkyawar fuskarta,ta fi son asalin natural face É—inta a ko wane lokaci,Ć™aran footsteps É—inta da uban Ć™amshin turarukanta masu hawa kai yasa shi É—agowa sanda take saukowa daga sama,da kallo ya bita har ta Ć™araso inda yake ta zauna saman kujera tana É—aukan telephone ta kira kitchen,cook É—in ya É—auka cikin Pidgen English ya sanar mata breakfast is ready yana dining room,bata ce komai ba ta katse wayar ta tashi tayi gaba,tashi Mutallab yayi ya biyo bayanta also suka zauna dining kowa yayi serving kansa,lafiyayyen breakfast suka yi irin na gidan masu shi,after then suka fito yana gaba tana binsa a baya har compound da bai cike da tarkace,tent ne kawai dake É—auke da wasu irin maka²n luxury cars,driver da suke zaune tare da almost 4 militant gate keepers suna hira,yana ganin fitowarsu ya taso da É—an sauri ya Ć™araso yana gaida su,Mutallab ya miĆ™a masa key É—in mota,Malam Ado ya karÉ“i key yace "oga ina muka nufa?" Mutallab yace "Nisa Premier Hospital" Malam Ado yace "an gama ranka ya daÉ—e" da hanzarinsa even though ya kusa haifarsa ya buÉ—e masu motar suka shiga,kafin yayi horn É—aya cikin gate keepers ya buÉ—e masu,suka fita suna masu addu'ar Allah ya tsare hanya,tunda Hamdiyya taji ya ambaci hospital gabanta ke faÉ—uwa,ta kasa daurewa ta kalleshi tace "wai hospital É—in dai za mu?" Ba tare da ya kalleta ba yace "in sha Allah" ta dunga kallonsa ta kasa É—auke idanunta lokaci É—aya tace "amma na faÉ—a maka ina da abun yi yau fa" yace "save ur words Diya,don't start please.." Shiru tayi saboda yanda yake magana yau,she even made sure akwai abunda ya taka,har suka shigo cikin premises na hospital É—in babu wanda ya sake magana,Malam Ado yayi parking carline ya fito ya buÉ—e masu motar,Mutallab ya fara fita yace "ka jira mu" Malam Ado yace "tou yallaÉ“ai sai kun fito" ba don ranta na so ba ta fito tana kiran number Mom É—inta ta sanar mata suna hospital,Hjy Shafa'atu na ta sauraranta lokaci É—aya cikin faÉ—a tace "ke kuma kika yarda kika bishi?" Tace "Mummy bai sanar min ba,ai da na san nan za mu zo bazan biyoshi ba wallahi" uwar tace "ai shi kenan tunda haka kika so ya faru,yanzu kuma sai da kuka je za ki kirani ki sanar min,kamar dai baki san komai ba,da kafin yanzu ne ai da na kira Dr na ce kuna hanya ya san abunda zai faÉ—a masa,kada ya É“aro mana aiki" Hamdiyya kamar za tai kuka tace "Mummy ba hospital É—in da muke zuwa bane,wani ne daban wallahi.. I'm scared,kada a gano matsalar nan a sanar masa yau" shiru uwar tayi ta kasa magana,ita kanta a tsorace take,can tace "kuma babu yanda za'ayi ki samo number Dr É—in mu san abun yi kafin ya gano kan matsalar ya sanar masa?" Hamdiyya tace "bari na gwada Mummy sai na turo maki,tunda ni muna tare babu yanda za'ayi nayi magana da shi" Mummy Shafa'atu tace "tou ki hanzarta kafin su dama mana aiki" Hamdiyya tace "Allah yasa na samu" daga haka ta katse wayar da sauri tana tunanin yanda za'ayi ta samu number Dr É—in da za su gani,ba suyi tafiya mai nisa ba suka iso bakin office É—in Dr Jim,da yake weekend ne ba cikowa asibitin,Mutallab yayi knocking Ć™ofar office É—in,daga ciki Dr Jim ya bashi izinin shiga,ya buÉ—e Ć™ofar ya shiga,Hamdiyya ta shiga itama tana yi masa sallama,wani kallo Mutallab dake shirin zama ya mata,ya rasa me yasa Hamdiyya ta kasa ganewa,duk sanda za su je guri sai yai mata maganar ba'a yiwa Christian sallama,amma ita har yau bata fasa ba,ya yi siririn tsaki a ciki ya zauna yana miĆ™awa Dr Jim hannu tare da masa barka da aiki,suka gaisa Dr Jim yana sakin fuskarsa kafin yace "meke tafe da ku ranka ya daÉ—e?" Mutallab da fuskarsa ke kadaran kadaham yace "Dr kan matsalar nan dai da mukai magana da kai muka zo" Dr Jim ya kalli Hamdiyya dake gaisheshi ya amsa,hankalinsa akan Mutallab dake magana yace "alright! Yanzu za muje ayi test,after then za'ayi scanning,idan mun tabbatar komai normal sai mu san irin shawarwarin da za mu É—aura ku akai" Mutallab ya amsa ya tashi,Hamdiyya ta faki idon Mutallab ta turawa Dr Jim wayarta ta masa alamar yasa mata numbersa,sanda ya gama rubuce² sannan ya tashi suka fita tare,a hanya ya miĆ™awa Hamdiyya wayarta,shi ya kaisu duk inda ya dace,after an gama komai suka dawo office É—insa,kaf results É—in ya haÉ—a yana dubawa kafin ya shiga yiwa Mutallab bayanin komai ta É“angarensa shi lafiya lau,but a gefen Hamdiyya ne there's some issues,Hamdiyya gabanta yana faÉ—uwa sosai ta dunga kallonsa tana jira taji me zai ce,ya kalleta yanda ta firgice lokaci É—aya yace "i'm sorry Madam but kada ki tunanin akwai matsala ne babba,mahaifarki ne bai da Ć™warin da zai iya É—aukan Baby,idan an takura kuma za'a iya samun matsala.. But tunda u're newly wedded zan iya baku shawara" Mutallab dai kallonsa kawai yake ya Ć™i cewa komai saboda yanda yaji maganar ya saÉ“a da sauran da ake sanar masu,Dr Jim yace "think a maimakon kuyi adopting child from orphanage,me zai hana ku iya neman wanda za ta rainar maku ciki,because mahaifarta bai da Ć™warin da yaro zai rayu a ciki har a haifesa,and idan aka takura sai lallai ta É—auki cikin tou ina tabbatar maku za'a iya rasa duka ku biyun.. Abu mafi alkhairi gareku ku nemi surrogate mother,in dai kuna son haihuwa,ko kuma ku haĆ™ura duka" wani irin relieved ajiyar zuciya Hamdiyya ta dunga saukewa,Mutallab da yai shiru lokaci É—aya saboda yanda maganar ya dakesa,ya kalli Dr Jim yace "yanzu babu yanda za'ayi mata ta ta iya É—aukar ciki kake son cewa?" Dr Jim yace "babu Mr A.A,kawai dai shawarar da na baku shi ne ta hanyar surrogate za ku iya samun jaririnku,duniya an samu ci gaba,ba sai ka je ka yi adopting child daga orphanage ba" Mutallab ya girgiza kansa still ya Ć™i cewa komai,Hamdiyya dake kallonsa tace "kamar yaya surrogate? Akwai wani tsarin da ake bine idan za'ayi shi?" Dr Jim yace "yes akwai" kamar Mutallab bai gurin,Hamdiyya tace "okay! Dr muna saurarenka,we need more information about it please" Dr Jim ya gyara zamansa sannan ya fara masu bayanin komai da tsare²n da za'a bi wajen yin surrogate "Surrogacy tsari ne that often supported by a legal agreement,wanda mace ta yarda da bayarwa/aiki ga wani mutum ko kuma ma'auratan da za su zama iyayen yaron bayan haihuwa. Surrogate wani lokaci ana kiransa da Gestational carrier,and is a woman who convinces,ta É—auki ciki sannan kuma ta haifi yaro ga wani mutum ko ma'aurata (intended parents). Hanyoyin da za'a bi wajen dasa ciki ga wata mata wanda ba ta hanyar aure ba kamar dai irin wannan,hanyoyi ne kamar haka:1)Traditional surrogate:-Mace ce take samun ciki ta hanyar artificially inseminated. Yawanci ana samun cikin ya shiga mahaifarta ne ta hanyar intrauterine insemination (IUI) za'ayi amfani da donor sperm (maniyyin mai bayarwa) maniyyin wanda zai zama uba,daga nan sai su É—auki jaririn da suka haifa for u and ur partner to raise. And a traditional surrogate jariri ne na biological mother. That's because it was their egg that was fertilized by the father's sperm,and donor sperm can also be used. 2)Gestational surrogate:-Tsari ne da ake kira "in vitro fertilization" (IVF) yanzu yana ba da damar tattara Ć™wai daga uwa (or an egg donor) da maniyyi daga uba (or a sperm donor),wanda za'a sanya embrayo a cikin mahaifar mai mayewa (ma'ana wanda za ta maye gurbin uwa) wanda za ta É—auki jaririn a mahaifarta har zuwa haihuwa. Sai dai a nan uwar mayewa (Surrogate mother) ba ta da wata alaka ta Ć™wayoyin halitta da yaron saboda shi ba kwanta aka yi amfani da su ba. Ana kiran Gestational surrogate da "birth mother." A kowace shekara akan iya samun kimanin jarirai 750 ta hanyar yin amfani da gestational surrogacy. Sannan a Ć™asar Amuruka (U.S) gestational surrogacy is less complex legally,that's because both intended parents suna da alaĆ™ar Ć™wayoyin halitta da jariri. A sakamakon haka gestational surrogate ya zama ruwan dare fiye da traditional surrogate.. Idan kun amince da irin wannan tsarin,ina ganin zai zama hanya mafi sauĆ™i da za ku samu jaririnku cikin sauĆ™i kamar sauran iyaye." Tunda yake magana idanun Mutallab ke kansa,sanda ya dasa aya Hamdiyya ta gyaÉ—a kai tana murmusawa tace "and how much can it cost?" Dr Jim yace "the average cost of surrogacy can range from $90,000 to $130,000 depending on the individual arrangements. Kamar a states like California da surrogates are in high demand,the cost may be slightly higher. And legal requirements and the costs of other services can also vary from state to state" Hamdiyya ta sauke wani numfashi ta kalli Mutallab da bai ce komai ba har sannan ta riĆ™o hannunsa,ta wutsiyar idanunsa ya kalleta sai dai bai ce mata komai ba ya miĆ™e yace "thanks Dr.." Hamdiyya ganin ya miĆ™e itama ta tashi tace "mun gode Dr sai ka ji daga gare mu" ya amsa yana masu fatan komawa gida lafiya. A hanya kallonta kawai Mutallab keyi tunda suka fito office É—in Dr Jim,bayanan da yayi masu game da matsalar da suke ciki da bai ga damuwa a fuskarta ba duk ya É—aure masa kai,sai kuma maganganun Dr Jim game da surrogate da yasa shi haÉ—e girarensa dan ya san ba hankali ne da ita ba,yanda ta É—auki maganar tasa a ranta,yanzu sai ta tada masa hankali tasa yayi abunda ba shi kenan ba,Hamdiyya da tai fuskar tausayi tunda suka taho take masa maganar yai fuska ya Ć™i tankata,tana kwantowa jikinsa tace "tou wai ya kake so ayi ne Honey? Nifa Ina ganin bamu da wani mafita sai wannan,tunda ni bazan iya É—aukan cikin ba,why baza mu biya wata ta É—aukar mana ba? Idan ta haihu shi kenan sai mu karÉ“i É—anmu mu sallameta,ni na fi yarda ma da wannan tsarin akan muyi adopting from orphanage kamar yanda Dr yace" Mutallab da ya juyo lokaci É—aya yana kallonta yace "Diya mu bar maganar nan haka ina ganin zai fi mana alkhairi" cikin É“acin rai tace "kamar ya mubar maganar?" Cikin zafin rai yace "haka nace" tace "saboda ni matsalar ya shafa shi yasa kake cewa a barshi,right?" Ya É—auke kansa yana kallon waje sam bai jin daÉ—i yau,and yanda yaga ita abun bai dameta ba sai yake hasashen kamar ta san wani abu dake faruwa shi kawai take É“oyewa,Hamdiyya tace "kayi magana Mutallab,saboda kana da damar sake yin aure ka haihu shi yasa ni kake cewa ba ka son abunda zai zamar min farin ciki?" Ta faÉ—a da rauni a cikin maganarta,Mutallab yace "wannan abun ba dai² bane Diya,kada mu mafara maganar nan dake,wace ce wanda za ta yarda da wannan tsarin? Baza'a samu ba a nan Ć™asar saboda babu wanda za ta yarda ta lalata rayuwarta saboda farin cikinmu,nima kuma ba na sonsa dan Allah kawai mu nemi wani hanyar amma banda wannan,ina so maganar nan ya tsaya tsakaninmu dan ba na son Mimi taji,kin san abunda zai iya faruwa idan na biye maki.." Cikin hayaniya tace "kamar ya kada Mimi taji? Sai dai in kai za ka faÉ—a mata,amma idan ba haka ba har ayi komai a gama baza ta taÉ“a sani ba,tunda ba gidanmu take zuwa ba.. Kawai ka amince ni zan nemo wanda za ta rainar mana cikin,idan ta haihu mu karÉ“e Baby mu sallameta shi kenan fa" wani kallo ya dunga mata yace "ba shi kenan ba Diya,i'm really scared tunda kikai maganar nan,zuciyata bata nutsu da maganar ba,in fact bazan iya bada sperm É—ina ma wata Ć´a mace ba indai ba mata ta ba,kin san hukuncin da zai biyo baya idan akai haka? Gaskiya i'm confused about the matter" dariyar rainin wayo tayi mai cike da shewa irin wanda kana kallonta ka san na dole ne a babu yanda za tayi,tace "okay! Na ji tunda baka yarda ba,ka san dai babu yanda za'ayi kayi aure kaima kou?" Ya mata wani kallo ya kasa magana,ta buÉ—e masa idanu tace "yes! This is ur promise.." Yace "Diya stop.." Tace "ai gara na tuna maka ne,dan wallahi kace za kayi aure zan iya kashe duk me tsautsayin da ta yarda za ta zama matarka.. Ina da kishi sosai irin wanda ni kaina nake jin tsoron ranar da wata mata za ta buÉ—e baki tace she's ur legally wife.. Dan wallahi ranan akwai bala'i ne,da haka ta faru gara ace matan waje ka nema ko kuma na mutu.." Wani irin kallo yake mata zuciyarsa na bugawa yace "did i made any promises to u?" Tace "ehh kafin aurenmu" yana girgiza kai yace "this is impossible.. Ni da bakina nai maki wannan alĆ™awarin?" Da wani irin murya kamar wanda ke magana da É—anta tana masa faÉ—a tace "stop Mutallab kada ka nemi raina min wayau,dan ka ga yanzu ina cikin matsala shi ne za ka nemi kayi min butulci? Sau nawa muke maganar da kai kana ce min kai ba ka da tsarin mata biyu,sai yanzu ka fara É—auko wani zancen daban" É—an murmushi yayi yace "that's the point.. Ni ban taÉ“a maki alĆ™awarin bazan Ć™ara aure ba,i'm just saying it ba ni da ra'ayin tara mata,kada ki juyan magana please,and stop lying to me wai na yi maki alĆ™awari" ta gyaÉ—a kai hawaye suna kawowa idanunta tace "na ji ba ka da ra'ayi,but haka na nufin za dai kai auren kenan? Za kai min kishiya kake son faÉ—a min? Abunda ban tashi na gani a gidan mu ba,shi kake so ya faru a kaina?" Ya É—aga shoulders yace "wannan kuma wani magana ne daban,idan Allah ya tsara ni ban isa hana haka faruwa ba" ihu tayi masa tace "wallahi baka isa ba Mutallab.." Ya kalleta ransa a É“ace yace "okay! Za kiyi jayayya da hukuncin Allah kenan?" Tace "i swear duk ranan da kace za kayi aure,kou zan yi yawo tsirara bazan barku ku zauna lafiya ba,ko zan rasa komai nawa sai na yi yanda zanyi na watsa maganar" kallonta ya dunga yi mamakinta ya cikasa,ganin babu amfani ya biye mata kawai ya buÉ—e motar ya sauka yana wani irin gasping for breathe,wani zafi yaje ji yana taso masa tun daga zuriya yana biyo duk matsiran gashin jikinsa,Malam Ado driver da ya gama jin duk hayaniyar da suke ya bishi da kallo,lokaci É—aya ya buÉ—e motar yana kallon Hamdiyya data kifa fuska tsakanin tafukan hannayenta,ya gyara zama ya juyo sanda ya rufe glass É—in gefensa,tun lokacin da Mutallab yace ya tsaya,bayan yai parking gefen hanya yace ya fita ya basu guri,tunda ita mahaukaciyar tasa bata san wane magana ne ya kamata suyi gaban wasu ba da kuma wanda basu kamata ba,so kafin ya fita sanda ya É—an sauke glass É—in saboda ya fara jin maganar da suke,kuma bai son ya rasa jin Ć™arshen zancen,Hamdiyya dake cikin tashin hankalin maganganun Mutallab,ta yi zaton shi ne ya dawo cikin motar,bata É—ago ba tace "yanzu ka fi son danginka suyi ta min gorin rashin haihuwa kenan Mutallab?" Malam Ado yayi É—an gyaran murya kafin yace "Madam ai ba shi bane" saurin É—agowa tayi idanunta da hawaye ta kalleshi,ta girgiza kai ta juya tana kallon waje tana goge idonta,Malam Ado yace "idan baza ki damu ba Madam ni ina so muyi magana dake" girgiza masa kai tayi tana fashewa da kuka sosai,Malam Ado yace "kiyi haĆ™uri Madam,na san rashin haihuwa abune mai ciwon gaske a gurinmu,amma idan za ki yarda da maganata,ni zan nemo maki mafita" Hamdiyya dake kuka tace "ta ina za ka nemo min mafita? Kana ganin kou Mutallab ya Ć™i ba ni haÉ—in kai,ta ina zan fara ni kaÉ—ai babu mataimaki?" Malam Ado ya sauke ajiyar zuciya yace "idan kin bani dama ni zan zama mataimakin da kika rasa" Hamdiyya ta girgiza kai tana share hawaye,Malam Ado yace "akwai wani mutumin da na sani a garinmu,akan kuÉ—i wallahi babu abunda bazai maki ba,in fact babu abunda bazai iya yi maki ba ko ya baki matuĆ™ar za ki biyashi" Hamdiyya tai saurin juyowa ta kalleshi,ya gyaÉ—a mata kai yace "abokina ne tare mukai aiki da shi,yana da Ć´aĆ´a huÉ—u mata namijinsa É—aya ya mutu,idan kika je masa da buĆ™atar ki wallahi na tabbatar zai maki,musamman ace ni na maki jagora,ai matsalarki ya zo Ć™arshe kenan,ke da kuka sai dai kiga ana yi.. Amma matsalar É—aya ne" da sauri tace "mene ne shi?" Yace "yanda za'ayi yallaÉ“ai ya amince,na ga kamar bai son maganar ne,ni kuma ina jin tsoron sa kaina ciki yazo ya sani daga baya a samu matsala,na san zai iya korata daga aiki,kin san kuma da aikin nan na dogara" É—an murmushi tayi tana goge hawayen da suke idonta tace "ni ban damu ba in dai zan samu biyan buĆ™ata,ko babu amincewarsa zan yi,kawai ka gaya min inda za mu samu shi abokin naka.. Ni zan ji da sauran matsalolin" Malam Ado yace "ai kada ki damu Madam,har gidansa zan kaiki ayi komai a gama,amma ki min alĆ™awarin ko ya sani daga baya suna na bazai fito ba" ta gyaÉ—a masa kai tana dariyar farin ciki tace "Malam Ado kada ka damu haka bazai taÉ“a faruwa ba" yace "na gode Madam" Hamdiyya dake jinta cikin farin ciki tace "idan haka ya faru ban san da me zan biyaka ba,dan ka magance min matsalolin da suke neman zama barazana ne a rayuwata" Malam Ado yace "babu komai Madam ai duk abunda nayi maku ban faÉ—i ba,yanda kuka riĆ™eni kamar É—an uwanku,idan nai maku tamkar yiwa kai ne.."







      This book isn't for free,normal ₦300 posting 5 days excluding weekend,VIP ₦500 posting daily,SP VIP 1K all via 0060746882-Hauwa Muhammad Usman,access bank. Then u show ur evidence of payment via *** If u are willing to pay,my sister pay it now before the price will go up,after it is completed the price is ₦500.





#Follow

#Vote

#Comment

#Share fisabilillah!

#Asli Smasher.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol