FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Novelist Introvert Nigerian
Sample · Thriller
💠💠💠💠💠©®AS-2023.*Bᴀsᴇᴅ ᴏɴ ᴀ ᴛʀᴜᴇ sᴛᴏʀʏ* *♡WAZEER¸.•💥* (A Tᴡɪsᴛ Oғ Fᴀᴛᴇ)Bʏ. *HAWWA__B__KUMO.* (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕****:REAL-SMASHER.**AREWABOOKS:REALSMASHER.*••••••••••*Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ.* *It's all about:#Love one another,#Twist,#Betrayal,#Friends,#Fate,#Romance,#Hated & #Lust..**THRILLER* •••Kallon mahaifinsa yake a bit scared da idanunsa da suke cikin fari tar ɗin eye glasses da suke ƙarawa idanunsa ƙarfin gani yace "Dad! She's my girlfriend.. Ita nake son aure,please Dad i'm begging u ba na son rasa ta,kai wani abu akai Dad i'm matured enough,zan iya riƙe mata ta,amma Dad bazan iya riƙe kaina ba anymore.. Aure nake so.." Wani kallo mahaifin nasa ke masa yace "WAZEER u're not,har yanzu kai yaro ne,baka kai ka iya riƙe mace ba,baka kai ka riƙe gida ba,and the worst part of it har yanzu u're dependant.." Numfashi WAZEER ke saukewa da sauri² yace "Dad i'm not dependant,zan iya riƙe mata ta" Dad yace "baza ka iya ba,ka tashi ka bani guri kada na ɓata maka rai,u're still young baka wuce kaima a raineka ba" Wazeer yace "Dad i'm not a kid anymore,kai min aure ka gani idan ban bawa Mata ta ciki ta haihu ba,ni aure nake so kai min,i'm tired of everything,na gaji da karatu and whatever da kake sawa ina yi,aure nake so.." A fusace Dad yai masa tsawa "WAZEER! Enough da wannan shirmen da kake faɗa min,i'm ur father ka san irin maganar da za ka furta a gaba na,na ce ka tashi ka bani guri kafin na saɓa maka.. Bazan maka aure ba yanzu,saboda baka kai ka iya riƙe gida ba,so get out of my sight" a fusace ya miƙe heading to entrance ya fice da gidan zuciyarsa na wani irin ƙuna. * "Did u know who WAZEER is? Anya Safwa kin ma san wane ne mahaifinsa kuwa? Kin san me kike shirin aikatawa?" Radhiya ta faɗa looking at Safwa dake zaune in front of her,a hankali Safwa ta girgiza mata kai tana taɓe baki tace "i don't care whom son is,kawai ni na amincewa Alh Muhammad Aliyu Waziri,ni na masa izini ya turo akayi maganar aurenmu,wallahi na gaji da tarin samarin nan Radhiya,duk da kike ganinsu taron tsintsiya babu shara ne,duk ciki dai kin gansu ƴaƴan manya ne,samari masu jini a jika,amma shi kaɗai yazo min da maganar aure.. So i just sit and think kawai shi ɗin ne dai² da ni,kawai na masa izini ya aiko akayi maganar aurenmu,yanzu ba ga shi nan zan yi aure ba in the next couple days?" Wani irin mahaukacin dariya Radhiya ta fashe da shi,kallon u're crazy take yiwa Safwa,har hakan yasa Safwa fara zargin kanta da maganar da tayi,a hankali kamar za ta yi kuka tace "stop laughing at me Radhiya.. Kina ji ina miki magana mai muhimmanci za ki sa ni gaba kina dariya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.