MAKTOUB!Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

MAKTOUB!

  • 1views
  • 21chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Novelist Introvert Nigerian

More from @realsmasher

Sample · The_message

💠💠💠💠💠©®2020.          *♡MAKTOUB¸.•💥*        ((Dᴱƈᴱᴘᵀɪᵛᴱ Lᴼᵛᴱ))Bʏ.  *HAWWA MUH'D USMAN.*    (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕****:REAL-SMASHER.**AREWABOOKS:REALSMASHER.***** link:* *** Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ.*   *Aʟʜᴀᴍᴅᴜʟɪʟʟᴀʜ ᴀʟᴀᴀ ᴋᴜʟʟɪ ʜᴀʟɪɴ! Aʟʟ ᴛʜᴀɴᴋs ʙᴇ ᴛᴏ ᴀʟᴍɪɢʜᴛʏ ᴀʟʟᴀʜ,ᴛʜᴇ ʟᴏʀᴅ ᴏғ ᴀʟʟ ᴄʀᴇᴀᴛᴜʀᴇs,ᴍᴀʏ ᴀʟʟᴀʜ's ᴘᴇᴀᴄᴇ ᴀɴᴅ ʙʟᴇssɪɴɢs ʙᴇ ᴜᴘᴏɴ ᴛᴏ ᴛʜᴇ ɢʀᴇᴀᴛ ᴀᴍʙᴀssᴀᴅᴏʀ ᴘʀᴏᴘʜᴇᴛ ᴍᴜʜᴀᴍᴍᴀᴅ (ᴘ.ʙ.ᴜ.ʜ) ᴡɪᴛʜ ʜɪs ғᴀᴍɪʟʏ ᴀɴᴅ ʜɪs ᴄᴏᴍᴘᴀɴɪᴏɴs ᴀs ᴡᴇʟʟ.*  *ⅅⅈՏℂℒᗅⅈℳℰℛ:Aɴʏ ʀᴇsᴇᴍʙʟᴀɴᴄᴇ ᴛᴏ ᴀᴄᴛᴜᴀʟ ᴘᴇʀsᴏɴ ʟɪᴠɪɴɢ/ᴅᴇᴀᴅ/ʀᴇᴀʟɪᴛʏ ɪs ᴘᴜʀᴇʟʏ ᴄᴏɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛᴀʟ.*   🆓 Pᴀɢᴇ..🅿»1⃣#Tʜᴇ ᴍᴇssᴀɢᴇ       K'arar shigowar kiran waya shi ne musababbin da ya sata jan wani irin siriri kuma malalacin tsaki,a yangance kamar ba ta son d'auka ta kai hannu ta bud'e had'ad'd'iyar handbag d'inta made in Gucci company dake rataye jikin shoulder d'inta,yayin da kyakykyawa,kewayayyiyar farar fuskarta mai d'auke da k'aramin baki,dogon hanci had'e da manyan idanunta da suke cikin rainbow sunglasses suka fara bayyanar da damuwa,ta gefe ta d'an saci kallon y'ar uwarta da suke tafiya tare tana d'ane baki kamar za tayi kuka,kyawawa ne dukansu maa sha Allah,but da kyakykyawan kallo guda za kayi saurin gane mai rainbow glasses d'in ta zarta y'ar uwartan dake gefenta nesa ba kusa ba,but duk wanda yayi sa'ar kallonsu tabbas zai so ace ya k'ara,hannayensu rik'e cikin na juna suke tafiya,yanayin yadda suka fito suna hira da dariya gwanin kyau da burgewa,yayin da hakan zai yi saurin bayyana maka irin shak'uwar dake tsakaninsu,dan yanayin da suke ciki ba k'aramin dad'i yake musu ba,tab'e baki ta d'anyi bata bari sister d'intan ta fahimci yanayin b'acin rai da take ciki ba tayi saurin mayar da wayar silent ta tura a jaka,a hankali suka ci gaba da tafiya mai kama da yanga cikin tsakiyar babban compound d'in gidan wanda shuke-shuke suka k'awata,sanye suke da irin gowns d'innan masu zubin babbar riga,komai nasu iri d'aya ne a colour kawai ne aka samu bambanci,likewise their handbags and shoes suma duka haka,daf suna k'arasowa bakin wani brand new toyota landcruiser prado dake parke a carline wani kiran ya sake shigowa,kamar baza ta amsa ba haka ta sake fito da wayar ta zuba mata idanunta da had'ad'd'en sunglasses d'inta ya mamaye,a hankali d'ayar budurwar dake gefenta ta waiwayo a wani mugun yangance ta kalleta kad'an ta cikin glasses dake sanye a fuskarta mai launin pink,colour d'in rigar dake jikinta,fara ce itama sai dai bata kai d'ayar ba,because ita farin nata kamar ya so yayi yawa dan yadda jikinta yake kamar ka tab'a jini ya fito,tana da madaidaitan idanu,hanci da k'aramin bakinta da ya zauna sa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters21
premium6
14

Deliberate disregard for trust

Free sample
Updated 3 months agoAvailable now
16

Cancelled

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
17

Posture

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
18

Sleepless_night

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
19

Fade_away

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
20

Pretender

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
21

Badriyah

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play