FreeArewaPen original
YARDA CE SILA
- 1views
- 17chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Sanah S Matazu by name, writer of fitsarin faƙo, kuskuran wasu, rayuwar najwa and so on.
Sample · SHIMFIƊA.
SHIMFIƊA.Kallonta yake sama da ƙasa tamkar mayunwacin zaki, duk da datti da tsamin da ke fita jikinta bai hanashi gano wasu ɓoyayyun ma'adanai tattare da ita ba. A sanyayye ta juyo ganin yadda yake kallonta ya faɗar mata da gaba domin ba yau ne karon farko da ta yi kiciɓus da masu irin wannan shu'umin kallon gareta ba. Duk a gaba basa ƙarewa lafiya da ira-iransu hakan ya dugunzuma hankalinta ya kuma tuna mata da shuɗaɗɗun lamura da dama ciki kuwa harda Malam Lado mai shayi. Ɗauke kai ta yi tana tufka da warwara jin ya kuma magana ta daure tare da dakewa tana dubansa."Zauna mana mana na ke so mu yi."Sautinsa mai sanyi ya daki kunnuwanta ya kuma haifar mata da sanyin wasu gaɓai a jikinta. A sanyaye ta zauna ya dubeta yana lasar laɓɓansa masu taushi ya sake watsa mata wani fitinannan kallo. "Gaskiya Shukuriyya ke kyakkyawa ce."Bata tanka ba domin maganar tasa bata bukatar hakan, bata g...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.