FreeArewaPen original
KALLO YA KOMA SAMA!
- 1views
- 72chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Novelist Introvert Nigerian
Sample · The beginning
💠💠💠💠💠©®AS-2021. *♡KALLO YA KOMA SAMA¸.•💥* _((SHAHO YA ƊAUKO GIWA))_```#ƊAN MACE AGAIN``` Bʏ *HAWWA MUH'D USMAN.* (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕****:REAL-SMASHER.***** LINK:* *** Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ.* ```D̶I̶S̶C̶L̶A̶I̶M̶E̶R̶:Aʟʟ ᴄʜᴀʀᴀᴄᴛᴇʀs ᴀɴᴅ ɪɴᴄɪᴅᴇɴᴄᴇ ɪɴ ᴛʜᴇ sᴛᴏʀʏ ᴀʀᴇ ғɪᴄᴛɪᴛɪᴏᴜs. Tʜᴇ ʀᴇsᴇᴍʙʟᴀɴᴄᴇ ᴛᴏ ᴀɴʏ ᴘᴇʀsᴏɴ ʟɪᴠɪɴɢ ᴏʀ ᴅᴇᴀᴅ ᴏʀ ᴛᴏ ᴀɴʏ ɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛ ɪs ᴘᴜʀᴇʟʏ ᴄᴏɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛᴀʟ.``` ```W̶A̶R̶N̶I̶N̶G̶:Bᴀɴ ʏᴀʀᴅᴀ ᴡᴀɴɪ/ᴡᴀᴛᴀ sᴜ ᴊᴜʏᴀ ᴍɪɴ ʟᴀʙᴀʀɪ ʙᴀ,ᴋᴏ ᴀ 'ᴅᴏʀᴀ ᴍɪɴ sʜɪ ᴀ ᴡᴀɴɪ ᴍᴀɴʜᴀᴊᴀ ʙᴀ ᴛᴀʀᴇ ᴅᴀ ɪᴢɪɴɪ ɴᴀ ʙᴀ,ᴀɴᴅ ᴘʟᴇᴀsᴇ ᴍᴜʏɪ ʀᴇsᴘᴇᴄᴛɪɴɢ ᴊᴜɴᴀ ɴɪ ᴅᴀ ᴋᴜ,ʙᴀ ɴᴀ sᴏɴ ʏᴀᴡᴀɴ ᴍᴀɢᴀɴᴀ ᴋᴀɴ sᴍᴀʟʟ² ᴛʜɪɴɢs,ʜᴏᴘᴇ ᴜ ᴡɪʟʟ ʟᴏᴠᴇ ᴛʜɪs ʙᴏᴏᴋ.. Cʜᴀʟɪʏᴇ ᴇᴋ ʙᴀᴀʀ ᴅᴇᴋʜ ʟᴇᴛᴇ ʜᴀɪɴ..😉``` 01 #The beginning •••Zaune suke bakin makeken swimming pool dake nan gaban apartment ɗin ginin bungalow,ƙafafuwansu a ciki suna ɗan motsa su cike da nishaɗin yanayin da suka kasance,su biyu ne kaɗai a gurin,kyakkyawar matashiya fara da baza ta haura 24yrs ba,sai namijin dogo kyakkyawan gaske wanda bazai wuce 32yrs ba,tana zaune in-between thighs ɗinsa,hannayensa a zagaye da ita a guraren cikinta yana shafawa a hankali² suna hira da dariya cike da farin ciki,daga dukkan alamun yanda suke maƙale da juna zai tabbatar maka su ɗin ma'aurata ne wanda suke tsananin son junansu,yanayin garin duk da yake dare ne,ya kasance wani irin yanayi mai daɗi dake bawa rai nutsuwa,sanyayyar iska irin ta lokacin damuna tana kaɗawa a hankali²,time-time flashlights yake tashi yana adorning sararin samaniya,sanda aka fara thunder storm a hankali ya sunkuyar da kansa dai² kunnenta calmly da harshen hindu yace "tashi mu koma ciki kafin ruwa ya riskemu,kinga a kowane irin lokaci daga yanzu ruwa zai iya saukowa" ɗan girgiza kai tayi cike da shagwaɓa tana ɓata fuska da siririyar muryarta tace "ni ba na son tafiya yanzu" yace "no! Tashi muje idan ruwa ya taɓaki za'a samu matsala" noƙe kafaɗa tayi cike da shagwaɓa tace "ni ina son yin wanka a ruwan ne fa" ɓata rai yayi yana kallonta direct in the eyes yace "ni kuma ba na so,ba kin yi swim ba,ya isa haka tashi ko na ɗauke ki" turo baki tayi tana shirin yin magana,dai² nan aka tsuge da wani irin ruwa mai ƙarfin gaske,da sauri ya tashi bai jira ba ya sunkuya ya ɗauketa,da sassarfa ya juya ya nufi entrance ɗin apartment ɗin,lokaci ɗaya ta kyalkyale da dariya ta ƙanƙamesa tana ciccila ƙafafunta,kafin su kai balcony ruwa ya gama jiƙasu,suna zuwa ya buɗe ƙofar suka shige,duk da duhun da ya mamaye ko ina sai fla...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.