Free chapter · Read without an account

Who's who?

by Hawwa__B__Kumo · KALLO YA KOMA SAMA!

đź’ đź’ đź’ đź’ đź’ 

©®AS-2021.






   *♡KALLO YA KOMA SAMA¸.•💥*

    _((SHAHO YA ĆŠAUKO GIWA))_




'''#ĆŠAN MACE AGAIN'''

      

       

BĘŹ

  *HAWWA MUH'D USMAN.*

    (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).đź’•

*WATTPAD:REAL-SMASHER.*


*FREE PAGE*


              07 


#Who's who?

  

    Since he left that place yake sauri ya isa gidan,but kamar ba tafiyar ma yake ba,Ć´ar kyakykyawar yarinyar data kai masa rahoto kuwa,da gudu² take iya binsa saboda mugun saurin da yake zubawa kamar wanda yake shirin tashi sama,at last sanda yaga tafiyar ya Ć™i Ć™arewa bai san sanda ya fara sassarfa ba. Daf da kwanar line su yana karyowa ya hango taron mutane cike a Ć™ofar gidansu,kai ka ce wani gagarumin taro ake yi,a tsorace Aslam ya sake zaro oily eyes É—insa ya nufi Ć™ofar gidansu zuciyarsa na bugawa da sauri²,cikin rashin sani sanda yake tunkarar gidan nasu yaji ya buge mutum,but firgicin da yake ciki bai sa ya tsaya dubawa ba,da sanyayyan muryarsa ya É—aga hannunsa yace "maaf kijiyega! (Sorry)" daga haka ko waiwaye bai ba ya dunga ratsa mutane yana wucewa,sanda ya kutsa kai cikin soron gidan,tun daga nan yake jiyo muryar dattijuwar gidan cikin hayaniya tana faÉ—in "zancen banza zancen wofi.. Har mu za'a ma gorin asali Allah na tuba? Mutumi ya jira zai yi kallo da yardar Allah,lokacin da za ku san ko mu su waye baiba,ai har yanzun akwai sauran lokaci.." Dai² nan Aslam ya dafa shoulderta,a tsorace yana mata wani kallo yace "Nani! Aur kutch? Kya ho raha hai? Baat kya hai? (Grandma! Anything else? What's up? What's the matter?" A fusace Nani ta waigo idanuwanta sunyi jaa,cikin wani irin É“acin rai tace "yo inba abun mutanen Ć™auye ba,Ć™auyen ma irin wannan,har *AFNAN* wani banzan É—an mai unguwa zai kalla ya kira mara asali? Kana ji na ko ina faÉ—a maka,na rantse da Ubangijin da ya busa min numfashi,da ya san ko wane ne ubanta,ina da tabbaci a kan ko cewa akayi ya É—aga kai ya kalleta,idan ya iya Allah ya lafta min albarka,kawai dan ta ce masa ita a gidansu karatu akasa tayi zai buÉ—e baki yace mata Ćłar Mace! Har ĆłaĆ´an mace suna da wani buri? Su da ba'a san asalinsu ba,wai dan ma ta samu ya ce yana sonta zai rufa mata asiri,idan ba shi É—inba,waye kaf garin nan zai yarda yayi soyayya da ita? Ka ji min yaro dai da wani magana irin na taÉ“aɓɓu kafirawan farko.." Wani irin kallo mai cike da tsoro Aslam yake jifan Nani da shi tun da ta fara maganar cike da kaÉ—uwar irin maganganun da take fitarwa daga bakinta,nan da nan jikinsa ya É—auki tsuma,cikin tsanani gami da Ć™ololuwar É“acin rai,idanuwansa sun yi wani irin juyewa ya juya yana kallon inda Afnan ta rakuÉ“e daga can bakin Ć™ofa tana kuka Ć™asa² da sharce hawaye,yana jifanta da wani mugun kallo a tsawace yace "uban waye ya kiraki Ćłar Mace?" Nani dake bayansa ta kama waistband cikin zafin rai tace "yo banda wannan fitsararren yaron É—an mai unguwa meye ma suke kiransa ne ohoo? Kaf garin nan waye zai buÉ—i bakinsa ya faÉ—i irin maganar nan? Shi ne dan ta maresa ne ko mene ne ma tace min ya faru a kan maganar? Wai shi ne uban yake iĆ™irari da yi mana barazanar zai tashe mu,har yana cewa sai ya koremu daga garin yaga uban da ya tsaya mana,kamar dai wanda muka ci gadon gidan hannun tsohonsa.." Aslam dake sauraren bayanin Nani bai san sanda wani kyakykyawan murmushi ya suÉ“uce masa ba,ya É—aga idanuwansa da suka rine a hankali ya sauke su kan Afnan dake binsa da kallon tsoro,da hannu ya yafito ta,babu musu ta taho inda yake,cikin sanyin maganarsa sanda ya riĆ™o hannunta da kyau ya tsayar da ita gabansa,da duka palms É—insa ya tallafe sides É—in fuskarta yana jinjina kai,sounding a little bit angry,without ya tambayeta ba'asi yaji yanda al'amarin ya faru yace "daga yau duk wanda zai gaya maki magana,ko wane ne shi,duk girmansa in dai akan *ASALINKI NE* ban lamunci ki É—aga masa Ć™afa ba,duk girman mutum,ko da shi mai garin ne da kansa ba É—ansa ba,idan ya É—aga miki yatsa,if kina da daman karyawa,ki karya yatsar da aka É—aga miki,if not ki É—aga na ki yatsar ki mayar da martani,matuĆ™ar mutum bai riĆ™e girmansa ba ya zubar,na ba ki daman ki taya sa É“ararwa.. Ni nan Yayanki zan tsaya maki akan komai,zan ga uban wanda zai taÉ“a ki,duk abunda zai faru ya jima bai faru ba,babu uban wanda muke tsoro kin gane?" Daga haka bai Ć™ara cewa komai ba ko jiran amsarta ya saketa ya juya cikin fushi ya nufi hanyar barin gidan,sanda ya kai Ć™ofar fita yana Ć™oĆ™arin sa kai cikin soron gidan,daga bayansa ya jiyo wani sanyayyan murya yana tambayarsa "Aap kahan jaa rahe hain Aslam? (Ina za kaje Aslam?)" Cak ya tsaya a gurin yana fesar da wani iskar É“acin rai,da Ć™arfin gaske ya runtse idanuwansa yana matse forehead É—insa Ć™asa² yace "why now Mommie?" Kyakykyawar matar da take mugun kama da Afnan,tana daga tsaye bakin Ć™ofar É—akin riĆ™e da labule har lokacin,ganin bai juyo ba cikin nuna alamun É“acin rai tace "kya koi pareshaani hai,aur kya aap kisika intezaar kar rahe hain? (Do u have a problem,or are u waiting for someone?)" A hankali Aslam dake waiwayowa ya kalleta ya girgiza kai,fuskarsa a É—aure,Mommie ta masa wani kallo kafin ta saki labulen tana faÉ—in "idan ka ga dama ka zo,in kuma baka ganshi ba kana iya tafiya" not only Aslam ya bita da kallo,hatta Nani sakin baki tayi tana kallon Mommie da ta shige ta barsu tsaye cirko²,Aslam ya kalli Nani fuskarsa kamar mai shirin kuka yace "yeh kya hai Nani? (What is this Nani?)" A hankali Nani ta lumshe masa idanu alamun kada ya damu,tana nuna masa hanyar fita tace "jeka abunka,zan yi magana da ita yanzun" Aslam dake kallonta yace "amma Nani kina ji cewa tayi naje fa" cikin jin haushi Nani ta hararesa tace "tou kuma ni na ce ka tafi,ko dai ban isa na sa kayi abu ba ni É—in?" Yanda tayi fuskar faÉ—a tana kyafta idanu yasa shi sakin murmushi,a hankali yana satar kallon É—akin da Mommie take yace "sorry Nani bance haka ba,but ki bari naje naji me za ta ce" Nani ta Ć™ara sakar masa harara tace "yo ba sai kayi ta zuwan ba,kaima da kanka ka sani cewa za tayi kada ka É—auki ko wane irin mataki akan maganar" Aslam dake satar kallon Ć™ofar É—akin ya taÉ“e baki,sanda yayi Ć™asa da muryarsa yace "tou kuma idan tace ni sai na rabu da shi? Ai wallahi sai na sa yaron nan ya gane kuskurensa" da sauri Nani ta washe baki tace "tou yi maza kaje kaji abunda damo sarkin haĆ™urin za tace maka,kazo maza² kaje ka matsa yaron ya faÉ—a maka dalilin da yasa shi kiran Afnan Ćłar mace!" Sanda ya gyaÉ—a mata kai then ya wuce É—akin,a ciki² yayi sallama ya É—aga labulen ya shiga,Mommie dake tsaye ta goye hannuwanta biyu a baya,ta sauke numfashi tana kallonsa tace "Aslam neman faÉ—a za kaje kou? Me yasa kai a rayuwarka baka san ayi abu ya wuce ba sai ka dawo da shi ba-ya? Tunda abu ya kai haka har mai gari yana cewa zai tashe mu,idan ya koremu daga garin nan ina kake tunanin za muje? Kana ganin ina da wani guri da zan É—aukeku muje ne? Cikin Ć™asar da ba ni da dangi ko É—aya kake so muyi ta gararin neman inda mahaifinku yake da danginsa suke? Tsayin shekaru 15 muke fafutukar neman inda asalinku yake,yau shi ne kake son zuwa ka É—auko rigimar da zaija mana tozarci? Haba Aslam! Me yasa kai da kake babba,maimakon ka fahimtar da Ć´ar uwarka yanda ake zaman duniya da haĆ™uri akan al'amuran rayuwa,za ka yi Ć™oĆ™arin É—orata kan tafarkin da zai ja mana Ć™asĆ™anci a gurin mutanen da basu kai su ci zarafinmu ba?" Wani irin sanyi jikin Aslam ya yi lokaci É—aya,hawaye suna sauka fuskarta ta gyaÉ—a kai tace "shi kenan Aslam,idan so kake mu wulaĆ™anta,duk duniya ta san mu asalin su waye,maza jeka ka nemi faÉ—an da zai ja a koremu.. Kaje ka É—auki shawaran kakarku ka ji?" Jikinsa a sanyaye ya sauke kansa Ć™asa a hankali,he feel ashamed a gaban Mommie,he can see how angry she's,da wani cool voice kamar ba shi ba ya É—ago kai zai magana,sai ganin Nani suka yi ta shigo É—akin kamar wanda aka cillota,fuskarta É—aure ta kama waistband ta riĆ™e tana jijjiga jiki da kallonsu one after the other sai dai bata ce komai ba,Aslam ya kalleta ya kalli Mommie gaba É—aya yaji ya kasa magana a tsakaninsu,ya san yanzun yana cewa wani abu al'amarin zai dagule,sanda yaga irin kallon da Mommie take masa,da sauri ya juya ya bar É—akin,sanda ya fito bai tsaya cikin gidan ba,direct ya nufi inda abokansa suke,tun daga nesa suke kallonsa da mamakin yanda akayi ya dawo cikin sauri haka,sanda ya Ć™araso ya kalli wanda ya masa magana É—azun fuskarsa babu annuri yace "Baban'nan ina kake tunanin zan samu Alvin?" Wani dariya É—aya matashin yayi,Aslam da Baban'nan suka juya suna kallonsa da mamakin abunda yake yiwa dariya,sanda yayi mai isarsa ya miĆ™e tsaye yace "sorry dudes! Just follow me,na san inda za mu rutsa shi,but before then me ya haÉ—aku?" Cikin Ć™uluwa Aslam yace "dalla idan za ka wuce muje to,idan kuma kana jira sai na faÉ—a maka abunda ya faru ka barshi kawai i don't want ur help,i can find out" yana faÉ—an haka ya juya da sauri zai bar gurin,Baban'nan yayi saurin riĆ™osa yana faÉ—in "just relax dude,me ya haÉ—aku kake neman sa?" Hancinsa yaja yana kallon Baban'nan yace "i just want to met with him,ya raina min wayo,yau dole na koya masa hankali" dariya sosai na É—azun ya sake fashewa da shi,cikin Ć™uluwa Aslam yana masa wani kallo yace "stop laughing at me,ka san ba na son dariya haka kawai" Baban'nan dake kallonsu su duka biyu cikin sauri yace "haba Sultan mene ne haka kake yi?" Da sauri Sultan yace "sorry dude! Let's go" yayi saurin wucewa gaba suka bisa a baya,suna tafiya a hanya Sultan ya kalli Aslam yace "Dude! Wai me ya faru ne?" Cikin É“acin rai Aslam ya musu bayanin komai,Sultan yana jinjina kai yace "kan uban can! Kace kawai muna ganinsa mu ragargaje É—an banza,dama kwaya ta gama rarake shege!" Baban'nan dake gyaÉ—a kai yace "ka faÉ—a ma wani ya ji" Aslam dai bai Ć™ara magana ba sai jinjina irin hukuncin da zai masa yake. Sanda suka zagaya duk inda suka san Alvin yana zama cikin garin basu samu ko mai kama da shi ba,Sultan ya kalli Aslam yace "idan har kere na yawo,zabo na yawo dole ne mu jame (haÉ—u),ku zo mu sa shi kawai,next time!" Daga haka suka juya suka bar gurin. Yanda hadari yake Ć™ugi tun yamma har gabannin maghreb yasa dattijuwar mai kimanin shekaru 63 dake zarya daga É—aki zuwa maidaidaicin kitchen wanda yake tsakar gida,É—aga kai ta kalli sama for the countless time,kafin ta girgiza kai ta sake koma É—aki,not too long ta fito hannunta riĆ™e da mayafi ta nufi hanyar fita,tana zura Ć™afarta soro suka yi ido huÉ—u da kyakykyawar yarinyar wanda baza ta wuce 15yrs ba,da sauri dattijuwar ta koma baya ta rafka salati "la'ilaha illallahu muhammadur'rasulullahi sallalahu ailaihi wasallama.. *NAINA!* Me zan gani? Tun É—azu nake jiranki ashe kina nan maĆ™ale a soro,me kike jira baki kawo min niĆ™an ba?" In'ina Naina ta fara tana zaro madaidaitan idanuwanta tace "Yaa.. Yaawo! Shi ne ya zubar min da.. Mmm.. Mmmm niĆ™an" da sauri Yaawo dake sauraren Naina ta dafe Ć™irji tace "kika ce me?" Naina dake Ć™iƙƙifta idanu kamar za tayi kuka tace "wallahi Yaawo bige ni yayi niĆ™an ya zube.. Ba da sani na zubar ba" Yaawo tana kaÉ—a kai tace "ai shi kenan sai ki zo ki wuce ki nemi guri mu rungumi Ć™addara" tana faÉ—a ta juya cikin gida tana sauke mayafin daga kanta,a baya Naina ta biyota tana share hawaye,da yar siririyar muryarta tace "Yaawo kiyi haĆ™uri." Yaawo dake shiga É—aki tace "haĆ™uri ai ya zama dole.. Idan ban haĆ™ura ba zan kama ki na doke ki ne? Ko kuwa garin da kika É“arar zai dawo?" Jiki a sanyaye Naina tace "Allah Yaawo ba da niyya na zubar ba,ki tambaya ma kiji shi ne ya bige min niĆ™an" Yaawo dake fitowarta É—aki ta wuce kitchen tana kiciniyar sauke tukunyarta daga wuta,tace "ke kika sani dai kuma" kamar Naina za ta yi kuka take kallon Yaawo tace "ni wallahi ban zubar da niĆ™an da sani ba,na faÉ—a miki fa buge min yayi" a fusace Yaawo ta juyo tace "uban waye zai É“arar maki,idan ba tsokana ko neman faÉ—a kika tsaya ba?" Kuka sosai Naina ta fashe da shi tace "na rantse da Allah ni ban tsaya ko ina ba,Yaya Aslam ne fa ya É“arar min niĆ™an,kuma Ć™ofar gidansu a cike da mutane ni ban san me ake yi ba" saurin kallonta Yaawo tayi tace "kika ce mutane a Ć™ofar gidansu su?" Da sauri Naina ta gyaga kai tace "ehhh! Kuma na ji Nani sai faÉ—a take da zan wuce" da sauri Yaawo ta wuce ta koma É—aki,mayafinta a hannu ta wuce ta nufi Ć™ofar fita gidan,da gudu Naina ta biyo ta tana cewa "Yaawo ki tsayani" Yaawo bata saurareta ba ta yi waje,a baya ta biyota sanda ta ja Ć™ofa ta rufe ta Ć™arasa Ć™ofar gidan,tsakanin na su da na su Aslam gida É—aya,ta shiga da sallama tana rarraba idanu,sanda ta ja ta tsaya bakin Ć™ofa jin bayanin da Nani take yiwa Yaawo kan matsalar da aka samu,Yaawo tana jinjina kai tace "anya! Kuma Afnan É—in ce ta maresa?" Nani ta watsa hannuwa tace "yo wa ya sani musu ne" jin haka yasa da sauri Naina dake tsaye ta juya za ta fice tana turo baki,hurriedly Yaawo data kula da ita ta Ć™walo mata kira tace "dawo maza²" Nani dai ta saki baki tana kallonsu bata ce komai ba,Naina ta Ć™arasa gaban Yaawo tace "ga ni" Yaawo tana binta da kallon tuhuma tace "ni na san dama ba banza ba kika É“arar min da niĆ™a" Afnan dake tsaye tana jin haka ta kyalkyale da dariya,lokaci É—aya Yaawo da Nani suka juya suna kallonta,Mommie da tun shigowar Yaawo gidan bayan sun gaisa,daga haka bata Ć™ara magana ba,tana jifan Afnan da wani kallo fuskarta babu wasa tace "ke lafiyarki lau kika sa mutane gaba kina musu dariya?" Da sauri Afnan ta haÉ—iye dariyarra tace "i'm sorry" ta sunkuyar da kai,Yaawo ta mayar da kallonta kan Naina da ta haÉ—e rai tayi kicin²,tace "za ki faÉ—a min gaskiya ko sai na zane ki a gurin nan?" Da sauri Naina ta matsa tana turo baki tace "toh! Yaawo ba shi ne yake zaginmu ba,ni kuma na maresa" salati duka suka É—auka banda Afnan da Naina da suka kwashe da dariya,da gudu Yaawo ta rarumo Ć™aramin kujera ta bisu,a guje sanda suka shige É—aki suka Ć™ara fashewa da dariya,Nani dake tsaye tana tafa hannuwa tace "kiji Ć´an kan uban yara,ashe haÉ—a kai suka yi suka É—auko mana magana" Yaawo da ta tsaya bakin Ć™ofar dakin seeing that sun yo locking ta ciki tace "za ku ci Ć™aniyarku idan kuka fito ai,ba haĆ™ura nayi ba" Naina ta É—aga murya tana É“aɓɓaka dariya tace "wallahi baza mu fito ba sai kin tafi" suka sake fashewa da dariya,Mommie dake zaune tana aikin abincin dare tayi murmushi haÉ—e da girgiza kai,idan da sabo ya ci su saba da halin Afnan da Junainah na É—aukar magana,Yaawo ta juya ta koma kusa da Nani ta tsaya tace "ai ko me ya faru,dama na san wannan mai farin idanun ce shaiÉ—aniyar da ta É“allo bala'in.. Ni dai duk ba ma wannan ba,da za kiji ta tawa kinga da sai ince mu rufa kanmu yanzu² muje gidan mai gari mu ba da haĆ™uri kafin al'amarin ya Ć™arra lalacewa ko kuwa?" Nani dai bata ce komai ba sai sauraren Yaawo take dake sababi,Afnan suna daga cikin É—aki sai sauraren mitar Yaawo suke suna É“aɓɓaka dariya,Mommie dake kitchen na taya su murmusawa,Yaawo tayi ta gaji sanda taga Nani ba ta da niyyar tankata kan batun da tayi na zuwansu gidan mai gari ta juya ta bar gidan,Nani kuwa dama ta gama Ć™udurcewa a ranta babu inda za taje wani ba da haĆ™uri,ai shi ya janyo suka maresa,da bai tsokanesu ba suma baza su kulasa ba. At that same day,gabannin sallar isha'a lokacin hadari ya gama haÉ—uwa,garin duk ya yi baĆ™i,banda flashlight da ake yi gami da thunder storms da ya cika garin ba ka jin komai,kiran sallah da akayi yasa Aslam fitowa daga gida zuwa masjeed though he know idan yanayi yayi irin haka sallah a gida ya fi but really hate yin sallah alone ba'a jam'i ba,tafiya yake a nutse but har lokacin abunda ya faru É—azun bai bar damunsa ba,maganganun suna masa amsa kuwwa a kunnuwa da ciwo a rai,ana idar da sallah ya fito masjeed,tsaye ya tarar da su Baban'nan a bakin masallacin,da alamun suma shi suke jira,ya Ć™arasa yana musu kallon tuhuma,kafin yayi magana Sultan yace "kai muke jira dama,yanzun nan Alvin ya wuce ya yi gida" da sauri Aslam yana kallonsa yace "chaliye.. (let's go)" Suka nufi line gidan mai gari,Sultan da Baban'nan suna ci gaba da tattauna yanda za suma Alvin shegen duka,shi dai Aslam bai ce musu komai ba tafiya kawai yake,underneath yake tunanin maganganun Mommie na É—azun,sai dai har yanzun bai jin zai iya haĆ™ura ya rabu da Alvin ba tare da ya É—auki matakin da nan gaba ko cewa aka yi ya kalli AFNAN zai iya É—aga idanunsa ya sauke a kanta ba,dai² suna karyo kwanar line,suka yi kaciÉ“is mugun gamo,Alvin yana tafe yana Ć´an waĆ™e² irin na riĆ™aƙƙun Ć´an shaye²,Sultan ya fara matsawa ya tsaya ta bayansa,sai Baban'nan da ya koma gefensa,Aslam dake tsaye gabansa ya fesar da hucin É“acin rai,yana kallon Alvin with his oily eyes yace "mene ne ya haÉ—a ka da Ć™anwata?" Alvin yana kallon Aslam yace "ban gane me kake faÉ—a ba gaye" backhead É—in da Sultan ya bugo cikin zafin nama yace "tambayarka ake dan uwarka,mene ne ya haÉ—a ka da Afnan?" A fusace Alvin yace "ita wannan Ćłar macen kuke nufi wai?" Kafin ya Ć™arasa faÉ—a Aslam ya kai masa punch ya same shi a baki,nan da nan bakinsa ya fara jini,kafin ya sake magana Sultan da Baban'nan sun rufesa da duka,irin karin maganar nan da bahaushe yake cewa sarkin yawa ya fi sarkin Ć™arfi,it was there suka masa lilis,sai ihu yake yana ba su haĆ™uri,sanda suka tara masa gajiya,Aslam ya sunkuya a gaban Alvin,yana zazzaro masa idanunsa with lots of warning yayi making snapped a dai² fuskarsa yace "idan ka cika É—an iska,gobe ka sake tareta a hanya kaga yanda idan muka haÉ—u zan saÉ“a maka kamannin fuskarka.." Sultan dake tsaye bayan Alvin ya kai masa hauri da Ć™arfi yace "daĆ™iĆ™in banza jaki" Aslam ya sauke numfashi ya miĆ™e tsaye yace "let's go guys.." Daga haka suka juya suka bar Alvin kife a Ć™asa yana numfarfashi. Sanda suke rabuwa da su Baban'nan,tun a hanya iska mai Ć™arfi ya fara tasowa,Aslam dake tafiya shi kaÉ—ai hannayensa zube cikin aljihun wandonsa ya É—aga kai yana kallon yanda ake walĆ™iya mai tsanani,haskenta mai kashe idanu da rugugin tsawa mai Ć™arfin gaske,a ransa yake karanto addu'o'in da Annabi (S.A.W) ya koyar da mu a lokacin da iska ta taso dana tsawa,sanda ya iso Ć™ofar gida,yana Ć™oĆ™arin shiga soron gidan,da Ć™arfi ya dunga jiyo footsteps a bayansa kamar ana gudu,da farko bai É—auki al'amarin da wani muhimmanci ba,sanda yaji kamar shi ake bi,so he thought ko Alvin ne ma,tunda ya san ba ya barin ramuwar gayya akan ko wane ne a garin,yana cikin tunanin irin mummunan dukan da zai naÉ—a masa,yaji an dafa shouldersa,da wani irin sauri ya waiwaya,lokaci É—aya ya zaro idanuwansa a tsorace sanda yayi baya yace "tum?"


  *This book is not for free,it's #300 via 0060746882,Hauwa Muhammad Usman-Access bank. Then u show ur evidence of payment via my whatsapp digit *** to be added in the paid group. Ćłan Niger za ku iya tuntuÉ“ar wannan number +22770766074.*


    




#Follow

#Vote

#Comment

#Share fisabilillah!

#Asli Smasher.

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol