Hakuri,tausayi,tsantsar biyayya,makirciFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

Hakuri,tausayi,tsantsar biyayya,makirci

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

A New writer ✍️

More from @secretwriter1

Sample · Part 2

A secret writer:🎄🎄🎄🎄🎄🎄    _WAYE_  _MAHAIFINA..?_☘☘☘☘☘☘    ~Written~      ~By~  ~A secret writer~  _*A new story by a new writer with a new style.*_   _*This is my first novel happy reading...!!!*_  _*Complain cannot stop what will happen from happening.*_ 🅿 2      Da sallama suka shiga bangaren. Mama dake Zaune Kan kujera three sitter tana rike da remote a hannunta, ta juyo ta amsa musu sallamarsu sannan ta cigaba da abunda takeyi.Suka karaso tare da zama a kasan carpet. "Mama ina wuni.?" "Lafiya qalau Afifa, yasu mamanki.?" "Lafiyansu qalau,ya Mimi da Jiki.?"  Alhamdulillahi Mimi jiki Yayi sauki." "to Allah Kara sauki, Mami tace in gaisheku." To idan Kin koma kice ina amsawa.""to insha'allahu zataji..!" Hayaniyarsu ce ya tada Mimi dake bacci a cinyan Maman. "Mama ina wuni", Cewar Ismat dake Duke tun dazu Tana Jiran su gama gaisawa da Afifa ta dora Nata gaisuwar. Ko kallon in da take ba tayi ba bare  tasa ran zata amsa mata gaisuwarta.  Mimi ce tace.,  "mama Ana gaisheki."    "Ai Naji tunda ni din ba kurma bace, Amsawan ne bai zama doleba a gurina." "haba mama abinda kike yi bai dace ba sabida Allah fa, ai ko albarkacin zuwanda tayi taga ji........!" Cikin fada mama ta katseta..,  "ni kike cewa abunda Bayi bai daceba Saboda na ki amsa gaisuwar wannan yarinyar, kanwar uwarki ce ita..?" Ta juyo ta Kalli Ismat da ke duke a kasa Tana Mai zubar da hawaye. Cikin takaici mama tace...,   "ke tashi kibarmin parlour kafin naci ubanki, Ko da yake ba uban nema da keba bare a zageshi, Saboda haka tashi Kiban gurin nan ko na maujeki." Cikin Sauri Ismat ta Mike ta fita daga parlourn hawaye na tsiyaya daga idanuwanta, tana kuma jiyo irin zaginda mama ke wa mahaifinta.A wani ɗan lungu dake tsakanin ɓangaren mama da umminta ta tsugunna tana kuka, har Afifa ta fito ta sameta a gurin. Cikin sanyin jiki Afifa ta karaso gurin ta tsugunna ta dafata.   Jin an dafata yasa ta ɗago. Hannu Afifa tasa tana mai goge mata hawaye haɗe da girgiza mata kai tace..,  "Dan Allah Ismat kiyi hakuri da kukan nan haka kar ki jawa kanki ciwo,Ta kama hannunta suka mike. Har kofan parlourn su ta rakata. "Idan kin shiga ki cewa ummi na wuce."  "To ki gaida gida." Hannu kaɗai ta ɗaga mata ta fita daga gidan kasancewar an fara kiraye kirayen sallah.Bata tarar da ummin ta a parlour ba,kawai sai ta wuce bedroom nata.Tana shiga tafaɗa toilet ta ɗauro alwala ta fito ta shinfiɗa sujud ta tada sallah.&n...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play