FreeArewaPen original
MATAR MAHAIFINA
- 1views
- 14chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
🌺🌺🌺*MATAR MAHAIFI NA*🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 NAMAMAN AMATULLAHGODIYA:Dukkan yabo da godiya sutabbata ga Allah madaukakin sarki wan da da ikon Sane na fara rubuta wannan littafi,ina roƙon Allah da ya bani ikon gamawa lafiya kamar yan da na fara lafiya Amin ya Hayyu ya Ƙayyum *GODIYA TA BIYU*:Ina miƙata zuwa ga ɗau kacin masoyana masoya littattafai na aduk in da suke afaɗin duniya,alƙairin Allah ya kai muku har gadon baccin ku. *GABATARWA*Wannan labarin ƙirƙirarrene,dan haka banyi dan wani ko wata ba sai dai idan yayi dai_dai da rayuwar ka/ki to akasi ne sai ayi ƙoƙarin gyarawa.*JINJINA*:Taban girma zuwa ga ƴan ƙungita *Jarumai writers Association* ina Al-fahari daku Allah ya k'ara haɗa kanmu Amin.Wannan littafin na kiɗi ne zakibiya Nera ɗari biyu (200) idan kuma VIP GROUP ma'ana:Shafi biyu kullum kike da buƙata zaki biya,Nera ɗari huɗu (400)zaki biya kuɗin ta asusun banki 0003187186 Khadija salisu ja'iz bank ko kituro katin waya MTN,Sannan ki turo shedar biya ta wannan lambar ***Shafi na 1_2 Salamu'alaikum suka faɗa a tare, ta re dashigowa hannunsu riƙe da najuna,fiskarta ɗauke da murmushi ta amsa tare da faɗin oyoyo yaran kirki,har kun taso?Ƙai suka ɗaga mata tare da ƙarasowa in da ta ke zaune ta na wanke_wanke ƙwanon hannunta ta ajiye ta re da kamo hannun su duka ta na cewa "To sannunku ya karatun da fatan dai kunyi karatu dai ko" eh suka ce, "Kuma nasan kuna jin yinwa ko,to maza kumuje ku cire jakarku da kayan makarantar sai kuci abinci ko"Kamar wacce a ka turo ha ka ta ƙaraso garesu buguzin_buguzin hannun na mijin ta warce tare da cewa "Kai bance kar na sake ganin ka ta re da yarin yar nan ba,ban ce ka dinga barin ta tana tahowa ita kaɗai ba,wato bakajin maga ko ai kuwa zanyi maganin ka daga kai har ita" Cikin sanyin murya ta ce "Haba yaya yazakice ha ka karfa ki manta su ƴan uwan junane,kuma jini ɗaya to sabi dame zaki bari ƙiyayyar da ki ke nuna min ta shafesu" "Ke dakata min ban saka dake ba balle har ki samun baki,kuma maganar kiyayya da kike yi ai bazan taɓa san ki ba balle har naso ƴarki dan haka ina ƙara jaddada miki ƴarki ta fita har kar yarona,kowa ya dinga tafiyarsa shi kaɗai,idan kuma ba haka ba raize ɓaci. "Haba yaya Wallahi abin da ki ke yi sam be daceba,amman fa ki sani duk yan da ki ka so ki raba bazaki taɓa iyawa ba tin da Allah yariga ya haɗa" "To ni na rabasu nace na rabasu babu yarana babu wannan ɗaya_ɗayar ƴar taki..Da sallama ya shigo ta re da cewa to-to lafiya ku da bakwa gajiya da cachar baki, murmushi,ta yi ta re da cewa sannu da zuwa malam babu ko mai,to muna fuka ai faɗa masa ya kamata kiyi, "Kunne nake ƙara ja mata akan yarana ƴar ta tafita har kar su,kowa ya yi tafiyar sa,ato ko kuma rai ya ɓaci""Wai ke dan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.