FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Alkalamin Gozaki ne.
Sample · PART 1
[9/4, 12:15 PM] A.M.G GRAPHIC DESIGN.: *👹👹👹👹👹 *RAINON ALJAN* * 🌖🌖🌖🌖🌖🌖 (Ɗaukar fansar *Fidal* )👹👹👹👹👹👹NA;-A.M GOZAKI._________________ELEGANT ONLINE WRITER"S PAGE 1.…………………………… Hajiya Hasina ta kasance ƴar garin borno tare da iyayenta,sannan babanta attajirin mai kuɗine wanda yayi ƙaurin suna,bayan ta kai shekara 25 aduniya allah yayi ma mahaifan nata rasuwa a wani hatsarin jirgi daya afku dasu,haka ta cigaba da rayuwa ita kaɗai a cikin gidan sai ƴan aiki dake tare da ita. A cikin abokan baban ta na wajen kasuwanci,akwai wani attajiri mai suna alhaji tukur mai shadda,alhaji tukur amintacce ne ga mahaifin Hajiya hasina,inda yake taimakonta wajen gudanar da hurɗoɗin kasuwancin ta,tun da yanzu duk ɗumbun dukiyar ta zama tata.A hankali a hankali har ya yanke hukuncin ya tuntuɓeta yaji idan zata aureshi,domin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.