RIKICIN MASOYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

RIKICIN MASOYA

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter one

SHINFIƊAYabo da godiya su ƙara tabbata ga Allah Ubangijin talikai mai kowa da komai, ina godiya ga Allah subhanahu wata'ala da ya bani iko tare da baiwar rubuta wannan littafi.Tsira da aminci su tabbata ga Manzon tsira Annabi Muhammad (S.A.W)Allah ka karo Aminci ga sahabbansa da iyalan gidansa, ka sanya mu a cetonsa Ranar gobe kiyama.TSOKACIWannan labari mai taken Rikicin masoya Ƙirƙirarren labari ne mai haɗe da Labarin da ya ke faruwa a gaske.Labari ne Akan wasu masoya guda biyu masu tsananin don junansu duk da yawan Rikici da Rashin fahimtar juna da ke tsakaninsu.Labari ne da ke kunshe da salon soyayya na dabam soyayyar gaskiya, riƙon Amana da sauransu.GARGAƊIBan yarda wani/wata ya sauya mun labari ta wata fuskar ba,domin wannan labari yanada matuƙar Amfani da tasiri a gurina.  Page 1⃣A jami'ar Bayero University Kano da misalin ƙarfe 12 na rana.Tafiya ta ke cike da nutsuwa ta...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium3
02

Chapter two

Premium
Updated a year agoAvailable now
03

Chapter three

Premium
Updated a year agoAvailable now
04

Chapter four

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play