FreeArewaPen original
Budurwar Sirri
- 1views
- 13chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Kashi na daya 1
BUDURWAN SIRRIGajeran labariMarubuci Shuraih ***@shuraih 99%Page 1.Gargadi:- wannan littafi mallakar shafin hausaebooks ne don Allah kada wani ko wata ya juya wani bangare ko barin littafin na batare da iznin wannan shafi ba.Na fito daga gida ina sauri zan karasa wajen wani abokina domin na karbi wayata , nan na tsaya a bakin hanya ina neman lift, ban dade da tsayawa ba kuwa na samu wani dan anguwarmu yazo wucewa na tsayar da shi."Abasu kala, dan Allah kabani wayana mana ya kanamin irin haka ne kaifa kasan in babu wannan waya toh fa abubuwa da yawa zasu rikirkice domin kuwa akwai document dina da yawa aciki.Kuma mutae da yawa suna jirana"Na fada a lokacin dana ke tsaye a shagon su umar shagon hada takalmane wanda wani dan cirani yazo ya bude cikin ikon Allah sai kuwa jama'a sukai ta saka yaransu cikin wannan shagon har takai yanzu wannan shago ta shahara wajen hada ta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.