FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Episode 2
☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️Maimoon ☘️☘️Khadijat isiaka Muhammad ( Mum sayyid)Page 2___________"Maimoon lfy kika kuka mallam Sadik ya fada tare da kara sowa inda take, ba komai mallam abune ya fada min a idona shiyasa, toh maza shiga aji lokaci har ya wuce, toh tace tafara tafiya ta shiga aji har an fara karatu"."Maimoon yarinya ce mai kokari da hazaka shiyasa malamansu suke sonta, karatu suka sosai sai dab da magrib suka tashi suna tafe suna dan taba hira da kawarta suwaiba kasancewarta ba mai tara kawaye ba shiyasa itace kawarta tun suna yara tare suka taso ga gida ga gida sosai suka shaku haka ma iyayensu ma sbd zumunci yarane yasa iyayen nasu ma suka shaku har suka zama aminai, suka zuwa anguwarsu suka rabu kowa ya shiga gida"..." Maimoon na shiga gida da sallama ta samu Mami a tsakar gida tana alwala, sannu da gida Mami, yauwa autana maza dauki buta kiyi alwala nasan kin gaji yau din n...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.