ZURI'A D'AYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ZURI'A D'AYA

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Ina Alfahari da kasancewa ta Marubuciya

More from @ummubasheer

Sample · CHAPTER ONE

*Kwance* take akan kujera tayi tagumi da hannun ta tayi nisa a tunani, abin duniya ya ishe ta, Jin an tab'a tane yasa tayi firgigit ta dawo hayacin ta, d'agowa tayi sai taga mijinta ne, murmushi ya sakar mata tare da zama kusa da ita,Ya rik'e hannun ta yace"kyakyawar fuskar ki ya kanyi Muni a duk lokacin da kike cikin damuwa, Wanda damuwar ki yake jefa Ni cikin matsala ko Zaki iya fad'a min yanzu meke damun ki my wife?"Wasu hawaye ne suka zubo mata Nan ta rushe da kuka,cikin rud'ewa yace"Subhanallah please kiyi shiru ki fad'a min mene ne?"Cikin kuka tace"kasan matsala na meyasa zaka damu da tambaya na, ka fad'a min meyasa bazan Damu ba?"Sauke ajiyar zuciya yayi yace"wifey bana son kina saka damuwa a ranki har ciwo ya Kama min ke,Dan Allah kiyi hak'uri ki kwantar da hankalin ki"Cikin damuwa tace" sweety kana ganin zan bar damuwa ne, shekaru goma Sha biyu da yin auren mu amma ko b'arin cik...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium5
05

CHAPTER FIVE

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
06

CHAPTER SIX

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
07

CHAPTER SEVEN

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
08

CHAPTER EIGHT

Premium
Updated 4 years agoAvailable now
09

CHAPTER NINE

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play