FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1 to end
☆“☆ª☆_☾`☆•`☆´-`☆´-❉ *.¸¸.**.¸¸.**.¸¸*❆ *.¸¸.*.¸¸.*❆☆´- *MATAR KAMAL*.¸¸.**.¸¸*❆ ¸¸.¸* *.¸¸.** `☆´-`☆´-Fasahar Rahma Muh'md Rufa'i Nalele... **** @rahamanalele**HASKE WRITER'S ASSOCIATION 💡*Home of expert and perfect writersKadda me karatu ya shagala, wannan labari kajeran labari ne, a page goma nake san gamasa, ko qasa da haka, ma'ana kwana goma😀.” بسم الله الرحمن الرحيم☆page 01☆.*Kwana na d'aya* 1.Kwalliya takeyi sosai irin ta yara yaran mata masu kyau da aji, kyakkyawa ce ta qarshe, fara ce tas me dogwan hanci had'e da yala yalan gashin kai, doguwa ce me matsakaicin jiki, daga dukkan alamu zatayi fara'a Sannan baza ta cika surutu ba....Yafa gyalanta tayi da fashe jikinta da turare, kana ta Saka takalminta me tudu ta d'auki wata qaramar jakarta me d'auke da wayarta da kayan tarkacen kwalliya irin namu na mata masu wayo idan zasu unguwa...Haka tafito daga gidan nata wanda kallo d'...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.