ASHE ƊANA NEFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ASHE ƊANA NE

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 3

🙆‍♀️ASHE ƊANA NE🙆‍♀️PAID BOOK LABARI DA RUBUTAWA✍️ZAINAB SALIHU YARIMA(SARAUNIYAR KANAWA)Littafin nan na kuɗi ne akan Naira ɗari biyu 200, vip group kuma ɗari biyar ne 500 posting sau biyu safe da yamma, ga mai buƙata zai biya kuɗin shi kafin free page ya ƙare, masu biya ta katin waya ku turo katin wayar ku ta wannan number *** ga masu turawa ta Account kuma zasu turo ta wannan number 6019964818 zainab Salihu yarima keeystone bank, sai kiyi screen short ki turomun shaidar biyar ki ta wannan number ***.PREE PAGE 3BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM"Ai in faɗa miki Hajjaju aikin malam sarki kaman yankan wuƙa yake, matsalar shi kawai ki saki kuɗi zaki ga aiki."  "Ni in dai kuɗi ne ai bai da matsala in da buƙatata zata biya."Sun ƙariso bakin titin layin suka ajiye motar su kasancewar mota ba zata shiga lungun layin ba, haka suka gangara a ƙafa har suka isa ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium2
01

chapter 1 free page

Premium
Updated 9 months agoAvailable now
02

Chapter 2 free page

Premium
Updated 9 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play