Mijin ammi na ne silaFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Mijin ammi na ne sila

  • 1views
  • 36chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hey! I'm Ruqayyah Haroon, well known as 饾櫧饾殬饾殬饾殯饾櫢饾殩饾殜饾殫, I'm a Nigerian writer, welcome to my page and happy reading 鉂わ笍

More from @nooriman

Sample 路 1-2

馃崌馃崌MIJIN AMMINA NE SILA馃崜馃崜Written by NoorEemaan EemaanWattpad username:NoorEemaanAll characters in this story are all drawn from my imagination, any resemblance of story or life style should be consider as a coincidence.Ban yarda ajuyamin labarina ta ko wacce siga ba, sannan duk wanda yayi daidai da yanayin rayuwarsa yayi min afuwa.馃檹The experience writer of RAYUWAR FAHEEMAH and now馃憞MIJIN AMMINA NE SILAIn the name of Allah most glorious, most merciful.*Note*_wanna novel ba sabo bane, zan kara reposting din shi ne saboda sabbin fans dina da basu karan ta ba, na roke ku idan kun san zaku bi novel din ku fara tun yanzu abubuwa sun min yawa, bazai nayi nisa ba, ace na turo daga farko ba, thank you!_*** amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din*First edition*Page1-2*ASALINSU*(Not edited)Rahilat yar asalin cameroon ce, su biyu kadai iyayensu suka haifa, ita da yayyarta raheenat, tun tasowarsu basu san wani dangin nasu ba domin suma haka iyayyensu suka taso yan siraru, yau da gobe wasu sun mutu basu kuma sun bar garin domin neman na kai domin sosai suke fama da talauci akauyen nasu.kwance tashi har Allah yakawo wa raheenat miji aka yi biki wanda mijin mai suna nadeem kauyensu ke gaba dana su rahilat, akwai ranar da su rahilat baza su taba mantawa da ita ba, ranar da aka yi ruwan sama mai karfin gaske wanna yayi sanadiyan rayuwarsu domin ko gawarsu ba'a gani ba rahilat kuwa tana gidan yayarta raheenat, ta yi dare sai tayi zamanta dasafe sai tayi sammakon tafiya domin daman maa( mahaifiyarsu) tace mata matukar ta kai sakon yamma tayi mata ta zauna zuwa safiya domin hanyarsu bata da kyau, ai kuwa a washegari labari ya je musu, hankali tashe sukayi kauyensu, sosai sukayi kuka ganin gidan nasu tamkar mutum mai rai be taba rayuwa a ciki ba, har bukkar dasuke kwana ba alamarsa domin ruwan ya tafi da komai da kyar nadeem mijin raheenat ya rarrashe su suka koma kauyen da raheenat ke aure...Su raheenat sun cigaba da kula da rahilat iya iyawarsu, bayan shekaru hudu rahilat ta hadu da wani buzun saurayi dan nijer me suna sajeed wanda kasuwanci ya kowashi nijer, ya rasa ubanshi tun yana karami yana tare da mahaiiyarsa tare da yan'uwanshi a babban gidan shi dake nijer domin yana da wadata, silan ahaduwarsu kuwa aranar raheenat ta aike rahilat kasuwa yayinda sajeed yazo kasuwar kauyen domin kasuwanci sa babu abunda ya dau hankalinsa kamar nutsuwarta da kuma brown skin dinta domin kyakyawa ce ajin farko amma ba fara bace, sabanin shi dayake fari sosai, be bar kauyen ba sai da ya datsa soyaayar sa azujiyar rahilat...Bayan makonnin hudu yadawo tareda iyayensa domin a nema masa auren rahilat, duk da an kai ruwa rana kafin mahaifiyarsa ta amince domin acewarta tafi son ya auri yar nijer din, babu bata lokaci aka saka sati...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters36
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play