Free chapter ยท Read without an account

67-68

by ๐™ฝ๐š˜๐š˜๐š›๐™ธ๐š–๐šŠ๐š— ยท Mijin ammi na ne sila

๐Ÿ‡๐Ÿ‡MIJIN AMMINA NE SILA๐Ÿ“๐Ÿ“

(A heart touching story)






_by Noor Eemaan_๐Ÿ“šโœ๏ธ






Wattpad username:@NoorEemaan








Wanna page din sadaukarwane ga group din MIJIN AMMI NA NE SILA, dama masoyan littafin, ku yi yanda kuke so dashi, na baku shi halak malak, Alkhairi Allah ya kai muku a duk inda kuke, ina muku sahihiyar kauna.๐Ÿ˜




#heart touching

#hot love

#Romance





***


Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din




I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!

BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE

I'm

selling MTN data with this cheap price

MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500


Dial *131*4# or

*460*260# to check Data balance Validity 1 month

Airtel,9mobile and Glo also available.


*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Whatsapp OR

Call 0806626851





@Sdeentm thank you so much, sannu da k'ok'ari.






Page 67-68





___________๐Ÿ“–ya fara hada allura dazai saukar mata da zazzabi'n kana ya nufi inda take zaune hannun sa mai dauke da alluran rungume a bayan sa...



Da hannu daya ya dago ta kana ya rungumeta, ajiyar zuciya ta sauke tana kara rungume shi, shima kara rungume ta yayi kana ya daga skirt dinta ba tare da ta farga ba, cikin kunnenta yake rada mata zafaffan kalamai masu ratsa zuciya, kana a hankali ya fara shigar da alluran jikinta...



"Arrhhhhhhhh!" Ta saki ihu hadi da kuka sakamakon alluran bazatan daya shige ta, "sorry wifffy" yake maimaitawa yayinda hannunsa ke bayan ta yana murza wajen.


Ya dauki mintuna biyar yana murza mata wajen kana ya raba jikin sa da nata, hawayen shagwabe da sakalci ke zuba a kyakyyawar fuskar ta, tattausan murmushi yasaki ganin yadda ta turo bakinta gaba.


Alluran ya zubar a shara kana ya dawo wajenta, ihu ta saki a tunanin ta wani alluran zai yi mata, sosai ta bashi dariya wanda hakan yasa shi murmushi, hannunsa ya daga duka biyun, ganin haka ya sata rugawa a guje ta fada jikin sa ta cigaba da furta "da zafi pure heart"


Bubbuga bayanta yake hadi da cewa"I know decent one, dole ta haka ne jikin ki zai yi sauki, kin san yadda na tsani ganin ki cikin wani yanayi mara dadi? I love so much, ki daina min wasa da lafiyar ki kinjiiiiiiii?" ya kai karshen maganar cikin kunnenta wanda ya sa ta ji tsikar jikinta ta tashi, hakan yasa ta kara kamkame shi..


Kasa da awa daya ta fara hada gumi alamun zazzabin ya sauka, "zan yi wanka" ta fada tana kokarin raba jikin su, bai bata daman hakan ba, ya dauke ta saka nufi toilet...


Cikin jaku'zzie ya dire ta, "Allah pure heart bazaka yimin wanka ba" ta fada tana kare jikinta sakamakon ruwan da ta shiga yasa kayan jikinta lafewa sosai hakan ya bawa surar jikinta bayyana sosai...


Girgiza kai yayi yana boye dariyarsa, wai ita ala dole so take kar ya ga jikinta,... "Kajiiiii please pure heart" ta fada tana kallon kofa, ya fahimce ta sarai hakan ya shi fita yana fadin "kar ki yi wanka da ruwan sanyi fa" da "toh" ta amsa tana binsa da kallon kauna har ya fice....


Ta kai mutumina 15 kana ta fito sanye da bathrobe baby pink color, gashinta cikin shower cap, domin bata son gashin ta ya jike. Lotion mai tsada hadi da kamshi wanda ya dace da skin din ta ta fara murzawa a lallausan fatar ta, bayan ta gama ne, sai ta nufi wardrobe din sa, domin haka kawai take sha'awar sanya kayansa, tana bude wardrobe din kuwa take idanunta Suka sauka kan rigar ta da ribbon dinta...


Zaro idanu ta yi, take komai ya shiga dawo mata, bata ko tantama wanna shine rigar da ke sanye jikinta a ranar da MIjin Amminta ya soma keta mata haddi, ware rigar ta yi tana bin duk inda ya yage da kallo hawaye masu zafin na bin fuskar ta yayinda komai ya shiga dawowa brain dinta daki-daki...



A hankali ya murda kofar ya shigo, domin tea ya je hada mata, gaban sa ne ya yanke ya fadi sakamakon ganin rigar dake debe masa kewan ta da radaddin rashin rasa ta kafin Allah ya sake hada su, shi shaf ya ma manta bai dauke rigar ba....


Sarai ta ji shigowar sa amma bata juyo ba, ta baya ya rungumeta ya ce "wifffy!" Cikin sauri ta rungume shi tana kuka sosai, "I love you! I love you!! I love you!!!" Take maimaita tana kara rungume shi, domin ko daya bata haushin shi ba, meye laifinsa? Mutum dake matukar sonta, ya fifita farincikin ta fiye da nata, kawai indai ta ji ko ta ga wani abu da ya shafi kaddarar ta bata iya rike kukan ta har sai ya zubo...


Ajiyar zuciya mai karfi ya saki, domin ya dauka ta yi fushi, "I love you much more wifffy" ya mayar mata da amsa, a ransa kuwa ya aiyana cewa dole ya fitar da rigar daga gidan gabadaya, tunda ita yakeso gashi kuma ya same ta, amsar rigar hadi da ribbon din yayi a hannunta domin baya son ta sake ganinsu.....


Sai a lokacin ya tuna da sadakin ta, dauko wa yayi ya damka mata a hannu, kallo Karin bayani ta yi masa "sadakin auren ki ne" girgiza kai tayi tace "pure heart bana bukatar su, saboda ka wadata ni da komai"


"Shhh! i know, amma wanna hakkin ne, dole ki karba ok?" Ya katse ta, Jinjina masa kai tayi alamun "toh" kima, soyaayyar sa, hadi darajar sa mai yawan gaske na sake samun muhalli a zuciyar ta"......




Kasancewar har yanzu su na tsaye gaban wardrobe, hakan yasa ya sake rungume ta ta baya, karfaffan hannunsa ya mika hadi da daukar mata wata rigar sa ja, yana tsaye a bayanta ya shiga warware mata bathrobe din jikinta in a romantic way, kana ya Sanya mata rigar ya juyo da ita... Tun daga kafarta har izuwa fuskarta yake kallon ta, sai rigar ta yi mata kyau duk da har saman cinyarta ya zo mata....


"You look beautiful Mrs Aaban"

Murmushi mai sauti ta saki, fari ta tayi masa da big beautiful white eyes dinta masu daukar hankali.


Take ya susuce sakamakon salon da ta yi amfani dashi wurin kallon nasa, wani mugun feelings ke fusgar shi, bai san ta ya ya ba, kawai ya tsince bakinsa manne kan lips dinta a karon farko, ajiyar zuciya ya sauke kana ya fara kissing dinta a nutse, a hankali ya tura mata tougue (harshe) din sa cikin bakinta, take ta amsa ta fara tsotsan sa tamkar ta samu sweet, dukkaninsu wanna shine first kiss dinsu, hakan ya sa suka fita a hayyacinsu.... tsayuwa ma gagaran su tayi hakan yasa suka zube kan katifa, sun dau mintuna 20 suna abu daya, kana ya zare bakinsa yana mirginawa gefe hadi da sauke ajiyar zuciya, domin ya ji mood dinsa ya fara sanjawa ba kuma yaso ya yi komai bada amincewar ta ba...


Hawaye tausayin sa ne suka ciko idanunta, ba shakka shi din mai tsananin haku'ri ne da samun kamar sa a wanna duniyar da wuya, yanzu ta san cewa saboda farincikin ta ya hakur'a ...


Mikewa tayi ta hadi da riko hannunsa a kokarin ta na son ya tashi, bude idanunsa suka yi matukar yin jaa yayi, kana ya mike ba tare da ya ce komai ba, hannunsa ta ja har zuwa toilet, kana ta sakar musu shower, still tana rungume a jikinsa, kayan jikinta ta fara cirewa kana ta taimaka masa, ya cire nasa, duk abinda suke basa kallon juna domin Abrar ta hade jikin su ne saboda matsananci kunyar sa,... bayan sun gama wankan suka dauro towel suka fito, jallabiya ta mika masa ya sanya yayinda ita ta zumbula hijab din sallah wanda har Jan kasa yake, sallaya ta shumfu'da musu, kana ta riko hannun sa ta sayar da shi a gaba, kamar wani karamin yaro haka yake binta, domin baya iya tabuka komai saboda jikinsa ya mutu sosai, bayan sa ta dawo ta tsaya kanta na kasa domin sosai take jin kunyarsa mai yawa, duk abinda take karfin hali kawai take, domin so take ta sa shi farinciki, domin bata da abinda zata biya shi hallacin da yayi mata....



Kallonta ya tsaya yi, kallon so da kauna, kana ya tada kabbara ya shiga Jan su sallah raka'a biyu, bayan sun iddar ya yi musu add'ua sosai hadi da dafe kanta ya shiga yi mata addu'a kamar yadda Annabi mu Muhammad (s.a.w) ya umarci ma'aurata da yi a daran su na farko, sannan ya yi mata tambayoyi kan addini sosai ta yi kokarin wurin bashi amsa....


Mikewa suka yi ta ninke sallaya kana ta cire hijab dinta, ta fara jan shi har zuwa saman gado, ta tura shi ya fad'a kan gadon kasancewar babu kwari a jikinsa, kana ta fada kirjinsa ta fashe da kuka hadi da cewa "pure heart ya kamata ace ka daina cutar da kanka saboda ka bani farinciki, nasan kana bukata ta amma ka cigaba da daurewa, for how long zaka cigaba da jurewa? Ni din taka ce halaliyan ka ce, ka zo gareni a duk lokacin da kake muradi, am all yours".... Ta kai karshen maganar tana kara sautin kukanta.


Hawaye masu sanyi ne suka zubo masa, muryan sa a shake yace "wiffy da gaske kin ban dama? Mu zama abu daya, a wanna daren mai cike da sanyayyar iska hadi da ni'ima?"


"Meye gareni pure heart? Bana da wani abu daya rage, ka manta ni din ragow...." Cikin zafin nama ya hade bakinsu ya shiga aika mata da sakkonin, domin yaki jinin ta furta wanna Kalmar ta karshe, sosai ya fita a hayyacinsa, wanda hakan ya sa jikinta ya fara rawa, duk da bata tare da budurcinta amma tsoro take ji, saboda komai bai taba zuwar mata da sauki ba, sosai take shan wahala a hannun Alhaji Shettima mai rasuwa a lokutan baya, hakan yasa take ganin zata ji jiki a hannu pure heart dinta, saboda ganin yadda ya fita a hayyacin sa. Fahimtar hakan da yayi yasa ya zare bakinsa kana cikin murya dake nuna a bukace yake ya ce


"wifffy! Relax ok? I promise to be extra gentle, komai a hankali zan yi kinjiiiiiiii?"

Jinjina masa kai ta yi tana lumshe idanunta...



"SOME HOURS LATER"


Rungume take a kirjinsa, yana bubbuga bayan ta yayinda yake sanya mata albarka.

Kuka take, kukan farinciki samun gwarzon namiji kamar Aaban, har godiya yake mata, hakan yafi komai karya mata zuciya, sai ta dinga ji dama da budurcinta ta zo gidan auren ta, sai da bawa baya gujewa kaddarar sa....


Cikin kunnen ta yace "you're so special wiffy, I love you the way you are, I swear i enjoy being with you fiye da tunanin ki yanmmata na, kiyi Shiru hakan nan da kukan, if not zan yi miki allura again".


Dif kake ji, kukan ta ya dauke, murmushi yayi, ya dauke ta zuwa toilet suka yi wanka, kayan bacci suka sanya kana suka kwanta bacci tana rungume kan faffadar kirjinsa.....โœ



Nur iman ce๐Ÿ˜‰



SHAREโœ”

COMMENTโœ”

VOTEโœ”

EDITโŒ

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol