ASMA’UL HUSNAHFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ASMA’UL HUSNAH

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

*_ASMA’UL HUSNAH _*NA~HAFSATOUAMJAD~ *01 *ASMA’UL HUSNAH na kudi ne it’s just 400 call or chart *** for more enquiry Kiji tsoron Allah karki karanta baki biya ba kuma karki fitar dashi Allah baya yafe hakkin wani akan wani .——————✍️Wani wawan burki ya taka sannan ya fara yin reverse hankalin shi amatukar tashe ganin mutum kwance babu alamun rai attare dashi yana gaf da karasowa zuciyan shi ta tsanan ta bugu yana Addua Allah yasa ba wacce yaka tunani bace idan itace me yasame ta ? Meya kawota nan ,Hasashen shi be gama yankewa ba yayi arba da kyakyawar fuskar ta ,Amatukar Zabure ya fito daga Motor hankalin shi atashe kusa da ita yaje ya riko hannun ta sannan ya kalli gabas kudu da arewa babu alamun mutane a area gaba daya ko wa yana cikin gidan shi ,inda se a kashe mutum a burne shi batare da su jamaar unguwar sun sani ba kasancewar unguwace ta manayan attajirai babu ruwa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play