FreeArewaPen original
DINYAR MAKAHO
- 1views
- 58chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I proudly a writer,i lov hausa novels
Sample · 1&2
*_📲Typing_*.*_🪁ƊINYAR MAKAHO...!🪁_* _(Ta nuna a hannunsa)🍀__*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)🍀*__AREWA BOOK👉🏼_Rabiattu0444*GAWURTATTU 5🔥*------------------------*Gargaɗi*:Ban yadda wani ko wata ya juyamin labarina ta fuskar da bata dace ba,wannan littafin mallaki nane don haka a kiyaye.*SADAUKARWA:*Wannan littafin sadaukarwa ne ga uwayen ɗakina guda uku.1-Hassana ɗan larabawa2-Nabila dikko3-Nabiha Aminu.4-Bintu umar aballe Allah ya ƙara muku lafiya da kaifin ƙwaƙwalwa da kuma basira.*GAISUWA:*Ina gaida masoya na ni ummu maher(miss green)aduk inda suke ina gaida marubuta baki ɗaya.-----------*BismillahirRahmanirRahim*1-2*Noor pov*---------------------. . . . . .A hankali nake tafiya ina hawaye,na kalli kayan jiki na duk sun ƙoƙe sun lalace uniform ne na ƴar makarantar secondary,sai dai ina da tsafta sosai badon tsaftar dana ke dashi ba,da babu abinda zai hana munin unifo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.